#written by dream home
#fatimalawalbmg
#wattpad
29/8/2020
Yar sarki 🌹
Matseta yayi sosai harsuna Jin bugun zuciyar su,seda ya tabbatar da ko motsi baza ta iyaba,allurar yakarba tareda dan zame mata skirt Din jikinta,
Tanajin alamun haka tasa ihu wayyo Allah Mummy Ashe Dan iskane wallahy zemin fyade,Wai anrasa mekwata na ne goggo kina gani KO baza Ki kwaceni ba wallahi nasan zaman da zanyi dake,Batai auni ba yasoka Mata,
Wani Wawan ihutasa Wanda Har dodan kunnansa seda ya ansa,Allah yaisa na mugu banyafe ba,bitch,crap ,shrimp,agwagwa kawai,donkey,jakal tumatiri kwalagwaji,beast,monster.Dan Allah kayakuri wallahy da zafi bazan sake ba,surutai take Wanda itakanta batasan abinda take cewa,goggo na gefe ba abinda take se dariya harda rike ciki Yar farka kin samu daidai dake gobe in ance kitsaya Kya Yi kokawa.
Sedaya tabbata ruwan allurar yagama Shiga sanan yazare tare da hankada ta gefe har takusa faduwa.
Dasauri tadago zatai masifa,idanunta ne suka fada kan wanan nurse Wanda gashin kanta sukai tsaye kamar bishiyoyi masu assembly, nemen zafin allurar Tai tarasa takwashe da dariya tare danunata,Kallanta yayi da mamaki,wanan Kuwa tana da hankali kuwa,juyawa yayi yaga metake wa dariya,yana juyawa idanunsa suka fada kan nurse Din,dariya ce tazomai yayi saurin toshewa,dakyar yasamu yatoshe Dan hartafara fitowa
Nurse datagama kuluwa ,afusace itama tafincike Mata nata dan kwalin,sega gashi Yar yazubo har bayanta Daman dakyar ta iyasa Dan kwalin saboda ba rebon,zuciyarsa yaji tabuga da karfi Da karfi saboda yawan gashin kanta daya Gani "mashallah" abinda ya firta kenan azuciyarsa yadau minti uku Yana kallan ta he is very takeway,yarasa meyasa inde yakalleta ba ya iya dauke idonsa akanta ga bugun zuciya dayake ji aduk sanda take kusa KO ya ganta saurin kawar dakai yayi tareda hade fuska,kamar Bashi yagama Kare mata kallo Yanzu ba,
Nurse data saki baki taga gashi kasa Magana Tai ze zamewa Datai a hankali tafuce batare da sun saniba.
Ayayin da ita Kuma seemah ta Bata fuska tana kokarin gyara gashin kanta amma takasa,
Dagowa Tai suka hada ido ta galla masa harara "hey mister wicked man bukatarka tabiya kamin allura u can go now.Abune yafado Masa arai,dariyar mugunta yayi tare dakoma inda first Aid din yake sabuwar Allura yazaro Yana kokarin bude wa.
Ganin allurar kadai Datai yakara sata tsorata,a hankali kamar wata mumina tafara Magana doctor Wai mekake Shirin yini, zakai wa wani allura ne,to ai daka tafi dashi ta Dan waje ko "Ajussi"
Banza yayi da ita sedaya Gama bare allurar tas tare da dauko kwalbar da ruwan allurar yake ciki,juyowa yayi yakalli inda take yace"don't worry sis Ina Miki wanan zantafi don't be scared Babu wani zafi fa infact Dadi zakiji u noh I enjoy yimiki Allurar"What! Mekake cewa nizaka yiwa Allura,murya tane yafara cracking kwalla ta taru a idanun ta tinawa Tai da irin rukon dayamata tabbas matseta daze karayi seyafi na farko,ahankali tafara ja dabaya harta karasa wajan goggo.
Hahh goggo yakamata mubar asibitin nan tunda Naji sauki,Ki kalleni fa banajin wani ciwo Har Jirin Ma nadena Ji,Wuyanta goggo ta Taba kaiii seemah jikin Ki FA haryanxu da zafi kamar gaushi kibari yamiki allurar meyuyuwa shine hanyar warakan ki.
A,h a,h goggo wallahi banaso kinsan Ina tsoran allura goggo mugune matseni zekarayi dan Allah karki Bari yamin allura,kuka tafara hadda shesheka tashige bayan gogo ta Kan kameta,woyyo mummy na Daman yarima mugune,danasan haka da nabarka kwanaki ka karasa a asibiti Kuma Allah ya isana kamin wie wie hadda majina.Cike da murmushin mugunta yadaga bakin allurar Yana taku inda suke,yanazuwa gurin goggo tasamu ta kwace jikinta tayi gefe.
😭Goggo Ashe kin tsane ni haka,
Look doctor please am sorry wallahi Naji sauki nasan Kana min wasane KO baza kamin ba KO dan Allah kayi magana,bayabaya take, yana binta harse ta manne da bango juyawa Tai zata bi tagefe yayi saurin sa hannunsa agun.
YOU ARE READING
yar sarki 👑(King's Daughter )
Ficção HistóricaLove,hateret, sacrifice, deception, royalty.