part 11

454 52 0
                                    

Written by dream home✍️✍️✍️✍️fatimalawalbmg✍️✍️✍️✍️✍️✍️wattpad,.                                          ❤️❤️❤️❤️❤️❤️.                                Yar sarki king's daughter.        ❤️❤️❤️❤️.                                           #seemah.                                            Bayan tagama karatune akafara Kiransu za abasu allo,

yarima akasa yabasu allon Kiran suna ake har akazo kan seemah,.           

A hankali take takawa Kamar baza ta taka kasa hartakarasa  tsugunnawa tayi takarbi allon yayinda yadago suka hada Ido.      

Me hoto kuwa sedaukan su hoto yake.          

Komawa gurinta tayi tazauna tanajin faduwar gaba saboda lokacin datahada Ido dashi wani mugun kwarjini yamata Kuma talura dan hararar dayamata dan ta hada Ido dashi,
murmushi tayi afili Kuma cewa tayi Mr Arrogant,.                                   #yarima.                                             

Wayarshi tai Kara dubawa yayi yaga najeeb ne tashi yayi yaje chan nesa dagurin saboda hayaniya,wata mata yagani takure Shi da Ido kallanta shima yayi yaga ita ba yarinya bace babbace Dan kusan sa ar ummansa ce kallan ta yayi she look so familiar kamar yasanta      

kanshi yakawar yacigaba da waya,sake kallan wajanta yayi yaga shidin take kallon Kuma irin kallon datake irin Kamar tasanshi   itama

  zuwa yayi kusa da ita yagaisheta,Bata ansaba se kallansa tai,

kayi hakuri nasan ka tsargu da kallan danake ma,nikaina bansan meyasa nake kallanka ba,bansan meyasa nakeji ajikina game dakai ,ka gafarce ni juyawa Tai taiyi tachiga ba da tafiyarta,.                

Kallanta yayi cike da mamakinta to me wanan matar take nufi Kara kallanta yayi yaga wasu Yan mata sunzo gurinta,yagane dayar amma be shaida dayarba ,.                

Magana suke ashagwabe kai mummy se yanzu kikazo bayan angama bamu allon,.      

Murmushi tayi tace to kuyi hakuri ku gafarceni tana kama kunnenta alamun ban hakuri,

to munji mun hakura              kauda kanshi yayi yakoma inda yake bayan angama taro an watse tashiyayi yayi hanyar motar Shi da Yan rakiyanshi abaya,.     

  Wata yarinyace dabaza tawuce shekara goma Sha rataba taje kusa dashi,.           

  Dan Allah yarima kozan iya ma Magana nadan mintina with confidence take magana                   

kallan Kashi yamata yajuya yacigaba da tafiyarsa Dan Allah badanni ba, tsayawa yayi kallanta yayi,nabaki minti biyu kachal fadi meyaka kawo ki.             

Inbaza kadamuba zan iya samun contact dinka,kallan uku saura kwata yamata,yarima nakamu dasanka tinda dadewa bansan yazanyi da raina ba Rai abace yabuga mata wani tsawa nikaina seda natsorata ke wata iriyar dabbace kintaba ganin inda mace takawo kanta gurin namiji,

juyawa yayi cikin bacin rai bude mai mota sukai zeshiga kenan yaji anrikemai hannu ba wata Bace illa wanan yarinyar Batai auniba taji an wanke da mari har uku how dare you touch me with your dirty hand,

bulala taji a bayanta tasaki ihu wani dakare  ne yatsula mata bulala
shegiya yar gidan matsiyata waye ubanki a garinan da harzaki taba yarima,.             

Daga Mai hannu yayi yamai alama dasu tafi kawai,anan suka batta se sharbar kuka take se kallanta ake anaganin ganganci irn nata Ina ita ina yarima.            

Duk wanan abinda akai akan idon Seemah iya kuluwa takulu , dan dukansu sun bata haushi.        Zuwa tayi inda yarinyar take     waike meya hadaki da wanan Dan girman kan ,.                 

Wallahi Sharrin zuciyane nafada abinda ke rainane kawai cikin takaici ta tashi tabar yarinyar agun sakwamakon kiran     mummy datagani           

  Daman tayar Dawani abintane tadawo dauka setaga Ana wanan drama.     

Inakitsaya munata jiranki kinshanyamu anan.

kuyi hakuri wallahi yadan ban wuyar ganine.

Ansha bikin sauka kowa yaci ya koshi ,. 

Seemah nagani azaune se huci take,watau wulakancin nashi haryakai ya wulakanta mace ko duk aranta take wanan magana,

Aysha ce ta kalleta kekuma me akamiki se wani huci kike banza tai da ita ko Yan jinin sarautar sun motsane harara takai mata batare da tayi magana ba ,.         

Dakin Mummy tanufa a zaune tasame ta tayi tagumi ,l

afiya de mummy irin wanan tagumi wani abu Yana damunki ne alama tayi da a ah bakomai    durowa tabude tadauko wani emvelop tamikawa seemah gashi wanan shugaban makarantar kune yabani yace wai inbaki gudamawar kice da yarima yabayar a Baki.

Saboda karatunki yamai dadi sosai,jiki asanyaye takarba to Allah yasanya alkairi Amma mummy kirike naban miki,

a a ba ayi hakaba gwara kirike Kinga zakuje camaroon next week Kuma zakubu kaci kudin,to mummy shikenan tinda kice haka Hira sukai sosai,

Aysha na tsaye a bakin kofar dakin fuskan ta yanuna alamar rashin jin dadi,

akullin burinta taga ta faranta mummy duk randa tazo zatayi setaga seemah tarigata tanajin zafin abinnan,

kome tasiyo wa mummy sede ta boye Dan bataga anfaninsa ba gani take duk sunfisan seemah duk ta kwace mata faada musan mamn awajan Abba dan ita bata wani Saba dashi kamar yadda yasaba da seemah ba,.              

Barin kofar dakin tayi takoma dakinsu rike da abinda tayi niyar bawa mummy muryar seemah taji tayi saurin   boyewa a kasan pillo,

my lil sis kinga gudumaWana da akaban, Kai amma natayaki murna sosai kinga inmunje camaroon zemana anfani,

inm saosaima amma nawane Kudin dubu dari biyarne,Ido Aysha tazaro  Kuma duk ke kadai,

a a de duk mukadai zakice,shiru Aysha tayi tana nazarin wani abu,Kuma yarima yace abaki, inm haka mummy tace,

hamma tayi keni wallahi baccima nakeji matsa in kwanta,kwanciyar ta tayi tafara baccinta,

kallanta Aysha tayi wani irin kallo dabazan iya fassara shiba wani irin kishi taji yatokareta a makoshinta, babban burin Aysha bewuce taga tazama princess ba aita lailayata Kamar kwai ,

taganta agidan sarauta tana zuba mulki, shiyasa tadau Alwashin samin soyayyar yarima ko ta halin kaka ne, a gidan harce mata suke matar Prince charmy   saboda sunsanta da San jinin sarauta batada labari se prince and princess

(😮 chabb anawata gawata shin wanan soyayyar zata dore kuwa tsakanin ya da kanwa)💃💃💃

Vote
Comment
Share
Follow          

yar sarki 👑(King's Daughter )Where stories live. Discover now