👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰 🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰
# Wattpad9/11/2020
@fatimalawanbmg
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Nasadaukar da wanan shafin ga masoya wanan littafin 😍😍💕much love.
Yar sarki 🌹👸
Ta jima tana ringing kafinnan yadauka,shuru yayi be ansa ba,,
Itama haka,to data kira kirashi meza ta fada Masa tana da tabbacin ummansa ce wanan kamar yadda taji an fada,cizan yatsa tafara yayinda zuciyar tasanar da ita ta chanja topic din,to inta chanja meza tace Masa,..
Tsaki yajaa Tare dacewa Amira.Faduwar gaba taji! ya akai yasan itace,kinkina tafara ta ansa da na,am.
Shuru yayi na Dan lokaci sanan yace meye matsalarki kin kirani Kuma kinyi shuru.
Inn inm daman!
Daman jikin goggo ne yamotsa shine nace bara inkira infada Ma.Subhanallah!garinya haka,Ina maganin ta batasha ne.
Eh jinaye Tai skipping Bata shaba,
Kekuma kina me kika batta batasha ba me amfanin ki,cikin fada fada yake Mata magana.Sorry!
Sorry for yourself and make sure Bata sake skipping medicine dinta ba.
Tam tace,
If they is any problem kisanar Dani ta wanan number kekadai Na bawa number nan so don't be surprise Dan nagane ki,kiit yakashe wayar.
Sabalo tayi tana kallan wayar tana mamaki irin hali na jalal,
Ya taimake su sosai a rayuwa he talk to her parent so nicely but ita daidai da kalma daya be taba Mata me Dadi ba he always talk to her so rudely.Horn take ta dannawa kamar ba gobe biiiit biiitt,
Me gadi kamar ze tashi sama yazo yabude mata saboda yadda take ta zuba horn.
Yana budewa ta danno Kai ko parking me kyau batai ba tafita gaba daya ranta adagule.Bankada Kai tayi ciki,Hira tasame su sunayi,fuskar Nan ba Fara,a sannu tamusu tare da shigewa Tai hanyar daki batare da ta kulla kowa ba.
Binta sukai da ido,tafita da fa,ra,a dazu yanzu Kuma tadawo ba Fara,a kome akai mata ohoo@goggoShuru mummy Tai bata tanka ba seemah dake zaune tamike tare da bin bayan ta,
A gefen Fado tasame ta dafe Kai kamar Wanda Yake Mata ciwo,
Aysha sunanta takira Amma kamar badata Ita take ba sake tabata tayi a Dan razane tadago tace, Na'am.
Zamatai kusa da ita tare da dafata meyake damunki,dazu danai waya dake u are so cheerful why sudden chance.Seemah kaina yanamin ciwo sosai bacci nake so nayi ,please live me alone,
Ok then but first!mikewa Tai tare da bude drower taciro tablet,ungo Sha wanan kanki zedena ciwo.
Karba Tai tare dacewa thank you.
Mikewa take kokarin yi tamaida ita tare dacewa bara in ibo Miki,
Ibo Mata tayi tamika mata karba tayi Tasha sanan tagyara Tare da kwanciya tajuya Mata baya Tare da rufe idanunta.Kallanta seemah Tai na Dan lokaci, tabbas taga damuwa tattare da Aysha duba dayadda ta chanja gabadaya idanunta sunyi jaa sosai Wanda dazu ba haka bane,wani irin ciwon Kaine ze chanja ta lokaci daya.
Dawanan tinanin tafita tabarta Tare da rife Mata kofa,
Kamar jira take tafita kuwa tabude idanunta,dasuka cika Tam da hawaye Kan kace me ta fashe dakuka!toshe bakinta tayi saboda kar sujita tacigaba darera kukanta,maganar Su mummy da goggo ne yafado Mata ranan datake cewa ta tina wani yaro Har yanace mata ummah Kuma tana tinanin dantane,
Kenan inde da gaske ummah tamanta past dinta hakan na nufin jalal shine wanan yaron kenan Jalal uwarmu daya dashi dan uwan mune,No that can't be but jalal ai Dan yayan sarki maleek ne wanda yarasu kenan sarki Sagir Wan sarki maleek shine mijin umma Kuma baban seeeemah, inalillahi wa Ina ilaihi rajiun,kanta ne taji kamar ankwala mata gatari saboda mugun sarawa daya mata Wanda batasan sanda ta challara uban kara ba Tare da mikewa zaune tadafe Kai.
Suna zaune sukaji ihunta saurin mikewa sukai Har suna rigerigen Shiga dakin suga me yasame ta,
A Yadda take haka suka zo suka same ta,
Mummy ce tazauna kusa da Ita Tare da riko hannunta Aysha,Aysha!seda takira sunanta so biyu sanan tadawo hankalin ta, rungume mummy Tai kamar za,akwaceta tasake fashewa Dawani kukan,
Hankalinsu ne gaba daya yatashi,banda Asiya datake binta Dawani kallo Wanda Wanda Ita kadai tasan Ma,anar hakan,wayarta ce tahau ringing sunan Bullet ne ya bayyana akan screen Din wayarta dan zaro Ido Tai tafaki Idan kowa tazame jiki tafita,
Rarrashinta mummy tayi harseda ta nutsu sanan tariko fuskar ta! Aysha tasake cewa,yayinda ita Kuma take ta karka Kai tana fadin mummy kifadamin ba gaskiya bane please mummy kice ba gaskiya bane,
Aysha me kike fada hakane meye kikeso infada mikine wani abu yafarune bayan fitar Ki.
YOU ARE READING
yar sarki 👑(King's Daughter )
Historical FictionLove,hateret, sacrifice, deception, royalty.