#fatmalawalbmg
#wattapad
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🏰🏰 🏰🏰🏰🏰 🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹 💕💘💑
Yar sarki 🌹👸💘
Kofar shiga ta tarar abude da sallama tashiga,shuru ba a ansaba,ciki tashiga sake sallam Tai taji ba a ansaba lekawa dakunan Tai shima haka taga bakowa.da mamaki tace to Ina mutanen gidan kode ni suka fita nema.
Fitowa Tai tafara kwala Kiran musa,musa,Shima shuru,
Gate takoma duba me gadi, shima dakinsa wayam bayanan, hankalinta ne yafara tashi,wayar tace tafado mata,phone yawwa natina Yana daki,harta juya zatakoma ciki taji Alamun bude gate,da sauri tajuyo taga me shigowa Musa dake dingishi yashigo,
Numfashin samun nutsuwa tasauke Musa tindazu nake nemanka Ina kashiga mutanen gidan suma suna Ina,Musa,dayayi mutuwar tsaye yakasa Koda motsawa se zare Ido yake,
Dakai nake magana kokarin matsowa inda yake take.Saurin katseta yayi dakata "wainahu sulaimanu wainu bilmillahi rahamanir Rahim"hakika kuke ganin mu bamu Muke ganinku ba.
Wala aljan ko mutun me chanja kamnni.
Dakwalo Tai tana kallonsa da mamaki,musa kana cikin hayyacin ka kuwa namaka Kama da Aljana,
Ke wallahi inbaki bar gidan nan ba Zan fesheki da ayyatul kursiyyu da falaqi da nassi, Taya zakice kece Yar gidan Nan bacin bada Kayan nan tafutaba Kuma ayadda mukaga motar Wala mutun KO yamutu KO yayi rauni.Dalla Malan bansan shahsanshi na maka Kama da Aljanu ne watau mafatan in mutu kakemun ko,wallahi nidakai ne Musa senasa uncle yakoreka daga aikin Nan Tinda tsabar muguntane yasa kabani key din motar dakasan ba burki.
Laaa inalillahi hajiya daman kece wallahi hajiya bansan kebace.
Dakaga na chanja kannine,
Dan Allah hajiya karkisa kawun Ki yakoreni Ina iya bakin kokarina A aikin Nan,Kuma key din mota bani nabaki ba nashiga dokko Miki naga kinfita da dayar nayi kokarin tsayar dake Amma bakijiba, wallahi bansan ya akai nayarda wanan ba kiyi hakuri.Naji na hakura Musa ba lefinka bane lefina ne dana fita da ita bantan bayaba yanzu de Ina mutanen gidan.
AI ke suka fita nema sunje hospital KO ankaiki Chan,amma.....
kaga Musa bara in Hau indauko wayata insanar musu Ina gida.juyawa Tai takoma ciki.
Government hospital sukaje dan yafi kusa Danan, emergency suka je suka tambaya KO ankawo wacce Tai accident,suka tabbatar musu Daba akawoba.hankalin Su ne yai mugun tashi musamman Mujaheed danji Yake kamar zerasa wani bangare na rayuwarsa,
Wayar uncle ne yafara ringing tsaki yaja Dan shi bashida lokacin daga waya ayanzu,katse Kiran yayi,sake Kira akai Rai abace yafito da wayar yaga Wanda yadameshi,zarah ne yafito barobaro zaro idanu yayi.
Tare da saurin dauka yasa akunnesa,hello seemah kina Ina ne,Jin yakira seemah hankalin kowa yadawo kansa, zalihat ce take kokarin karbe wayar yahanata,tadayan bangaren kuka tace uncle kudawo Ina gida kudena daga hankalin ku Ina lafiya,to to toh muba bara mudawo gamunan,
Wani Wawan harara Zalihat ta aikamasa dashi to meyasa kahanani karbar wayar,
Antyn masifa dakika haifi yar se akace takice kekadai.
Mujaheed ne ya danyi dariya yanzu de muje koseta sake Bata.
Fitowa sukai daga asibitin suka duru cikin mota se gida.Ganin Amal da mamaki yace Amaal kedawa
Bro nida Ammi ne da uncle Ammar da Asiyan kawu,
Ina Ammin yanzu zata shigo,
Amal wani abu yafarune na ganku Awanan lokacin,
Huhhh bro se wani abu yafaru zamuzo dubaka munyi missing dinka ne shiyasa mukazo,
Dan rangwashin ta yayi agoshi dasauri tarike gurin ouchhh!dazafi fa ayya kana kewar mu kuwa.
Meyasa zanyi kewarki bayan inkikazo addabata kike,turo Baki Tai Toni Daman ai bagurin ka nazoba wajan kawu mukazo shine uncle yace mubiyo Nan zegaida Abba,.
Ohk Ina uncle in.
Ai yawuce wajan abba
YOU ARE READING
yar sarki 👑(King's Daughter )
Historical FictionLove,hateret, sacrifice, deception, royalty.