Yar sarki👸(king's 👑daughter)
zaune take Kan gado tasaka kanta bisa gwiwowinta haryanzu takasa Dena Tinanin yarima,burinta bewuce takara sashi a Ido ba,
YarimaTakaddar yadauko yabude yafara karanta wa kamar haka,
Assalam,am really,really ,really, sorry da abinda naimaka and wish you speed recovery,katabba kaci abinci Dan naga yunwa atattare dakai "fighting 💪", to yarima.
Sauri yayi yafauce takaddar a hannun najeeb Yana dubawa, Wai wacece ita, who is she harda wani bani umarni sekace uwata,I won't spare this girl,Wai uban me matsu tsaran wurinan suke da harsu ka batta tashigo, Inda Inda Kuma illatani tazoyi fa,
Shshshh man karkadamu bame karasa kabace me kaunar ka ce bakace ta ce I rayuwarka ba Kuma kana maganar guards wasu guards Din bayan ni ,Tsuka yaja, Koda Allah be kawota ba I go manage, sake kallan takaddar yayi damn it"watau ma har kare min kallo tayi,naga kana tattare da yunwa,to waima ya,akai nabari harta tabani,
😲Omohh harta baka tayi,meyasa ta tabaka,Kuma Ina ta taba,kode duk garin cetan nakane,waima wani irn cetone haka,kode budurwar kace,tare dayin wani Shu,umum murmushi,@najeeb
Wani mugun kallo yamasa,sanan yayi murmushin mugunta,
Kanaso Kasan Inda ta taba,@yarima
Kwarai kwarai,
Matso kaji, kunnuwansa yakai kusa da Jalal beyi auniba yaji yakama mai kunne tare murdewa da karfi cike da mugunta, Yar Kara yasaki,Wai mehakan ne kanaso ka ballamin kunne ne,
U crap bakanaso Kasan Ina ta taba,kunne naka ne naga kamar Yana bukatar massage,Dakyar yakwaci kunnasa da yayi ja kamar kosai,harararshi yayi wanan AI muguntane kanaso in rasa mata,labari nace kaban,ba kamun tausar Thailand ba.
Kallansa yayi cikin ido, yace Kuma Kai Wasa bazan fadama wace yarinyar ba Dan naganta,
Banzar yayi dashi yamike hanyar toilet yayi Dan yayi wanka
,
Ba itabace me black Afterdress da pink veil ba,ainagantaHarya tura kofa sekuma yatsaya chak,juyowa yayi dasauri yakaraso Inda najeeb yake
Dagaske kaganta wacece ita daga Ina take ya fuskar ta take @jalal
Kallansa yayi dagwalo,duk wanan tanbayar nikadai, shan kanshi yafara Mai yawani juya Masa keya,
Najeeb wai ba dakai nake ba,
Au Wai Dani kake,nadauka sunbatu kake,
Pls 🙏 najeeb kafadar min wacece wanan yarinyar,pls nah@jalal
Haba prince guda Yana bada hakuri,nifa raban danaji kaban hakuri yafi shekara, seyau,Anya yarinyar nan bakashe ka Tai da kalaman soyayya, Kawani dage kanasan Kasan wace.anyway Nima seka fadan meta shigo Yi dakinka Kuma meya hadaku,.Kuluwa yafari dan haushi yau yaga najeeb rigima yakeji,Kuma ba yadda ya iya, dan inde yanasan jin abu tofa Dole se am fada masa koba aso,
Kwashe komai yay yafada masa.
Numfashi najeeb yasauke oohh daman haka akayi,.man yakamata kashirma mutafi fa Dan tindazu nakarbo takaddar sallama,kokarin tashi yake,rigarsa yadanko Yana Mai wani mugun kallo irn ka rainamin hankali tare da kafeshi da Ido,
Look jalal gaskiya ne naganta Amma Banga fuskar taba,but her eyes looks very familiar,
Kamar wanan yarinyar data taba watsama lemo,but am not sure itace,maybe daya daga cikin masu cewa suna sankane Ita takasa hakura tazo but am really surprise yadda akai tasan Kana asibitin.
Katse Shi yayi,ya Isa Kana samin ciwon Kai,tashi yayi yashige toilet,
Najeeb ne yabisa da kallan mamaki, tare da fadin Allah yashirye ka jalal,yanzu kana mutun anjima kana aljan,Bayan yafito ne yatsane jikinsa Kaya yagani Kan gadon Wanda najeeb ya ajje masa 👔suit ce baka sleeve din Kuma sky blue
Bayan yagama shiryawa ne yafeshe cikinsa da tirare kamar Bashi yayi jinyaba,
hannunsa yakai Inda yaji ciwon dayake dan mai zafi kadan kadan gefen gadon yazauna dan jiran najeeb
YOU ARE READING
yar sarki 👑(King's Daughter )
Historical FictionLove,hateret, sacrifice, deception, royalty.