👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰
#wattpad
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹Yar sarki 🌹👸✨
Ranshi amatikar bace yakoma gida Yana zuwa kowajan Abba bejeba, yayi part dinsa,
Masu tsaran wajan yagani yau har ankara biyu,
Barka da zuwa yarima Wasa shi suka farayi Allah yabaka,..dakatar dashi yayi tahanyar daga masa hannu please kuje baba bukatar ku anan I want to be alone.
Be tsaya Jin mezasuce ba yashige abinsa,daya daga cikinsu ne ya tabo dan uwan nasa,matawalle kagane meya fada,inafaa nagane inkai me Basira ne Kai anfani da maganar sa ta farko kamar cewa yayi mubar nan,talle kaifa Wanda aka kira da talle ne fashe da dariya Kai bantaba sanin ku dakikai bane se yau koni da banje collagee ba nasan me yace,cewa yayi mubashi shikaidai,kunga munbar Nan kafin yafito yasame mu yabalbale muda masifa,
Nifa tsoron shinake yanzu tindaga ranan da yasharfa min wani uban mari,danai wani lefi dan kankanin lefinda bekai yakawoba ashe yadauka da zafi so hanyar lafiya Abita asannu ninayi gaba.
Suma bin bayansa sukai suka bar wajan.
Yanashiga wayoyin sa yawatsar kan sofa tare da balle botran rigarsa yacire, toilet yashiga yasakarwa kanshi shawa,bayan yafito daure da towel stayawa yayi gaban mirror fuskarsa yakalla tare da shafa inda tamaresa,gurin yayi jaa!
Samun kanshi yayi dayin murmushi, she really slap me I can't believe this !she is so mean,sanya kayansa yayi yafeshe jikinsa da tirare yafito pallo yazauna tare da sauke numfashi Shikanshi Yana mamakin kansa earlier he is very upset with her but yanzu abinma so funny.
Mikewa yayi tare da zuwa gaban wani katan frame dake wall din dakin sauke frame din yayi wata Yar karamar safe locker ce awajan,karamin key naga yadauka Tare da budewa,hannu yaxira kozeji ajiyar dayayi tana Nan.
Wayam yaji ba komai se wani karamin box kamar gidan agogo,
Da mamaki yasake lekawa bega komai,yamutsa fuska yayi cikin comfuse yace najeeb kode ya chanchawa mishi gurine.
Share maganar yayi bara najeeb yadawo yatambaye Shi Har ze mayar
se idanunsa suka fada kan wanan karamin box din agogan,
Dakkowa yayi dan Shi Yama Manta me me ya ajje aciki,dakkowa yayi tare da budewa idanunsa ne suka sauka kan wanan bracelet din nata,..Ajjeshi yayi agefe Tare da kulle lock din yamayar da frame din guri yanema yazauna tare da sa wanan bracelet din agaba Yana kalla.
Motsin bude kofa yaji yayi saurin boye bracelet din tare da kifa kanshi jikin kujerar Dan yasan baze wuce najeeb ba,Da sallama najeeb yashigo gaba daya lisafinsa adagulle kallan tausayi yayi wa jalal dan yadauka kuka Yake dayaga yakifa kanshi,...
Karaso yayi tare da Dan taba bayansa murya asanyaye yace prince,
Abinne yaso bawa Jalal dariya yadda yaji najeeb yakirashi kamar Wanda Yake Shirin yin kuka,
Sake lankwashe wa yayi yafara kukan karya harda hawayen karya...
Rungume Shi najeeb yayi Shima yashiga kuka kamar wani yaro,Hani,an dinsa Shifa da gaske yake,.Fakar idansa Jalal yayi dariya ce take chinsa,ganin ze tonawa kanshi Asiri yasa yadan ture najeeb din,dallah Malan sakarni,kana Ina yarinyar Nan ta dallah min Mari kalli fuska ta najeeb,nuni yayi da kumatunsa,
Hannunsa yakai fuskar jalal din Ya,,
ni nadauka kukan ummah kake,Amma mekai tamareka,Tambaya ya kake menayi u know that girl is capable of doing anything nifa tsoro ma take banni.tana fa fitowa ba magana fa kawai ta dallamin Mari,
Sakar baki najeeb yayi Yana kallansa kallan be gamsuba,
Hawayensa yashare yace Kai deen bantaba sanin Kai makaryaci bane se yau,kaide Fadi gaskiya kafadamata Magana mara Dadi ta mareka fakatt.Kukan shagwaba yafara kamar wani yaro dan shekara 3 riko hannun najeeb yayi yawani makalkale yanzu najeeb Niza kira makaryaci akan wata Chan banza,kafa Tina da Alkawarin dakaiwa Abba,kace kowa yatabani shima baze kwana lafiya ba yanzu wanan Marin barinshi zakai yatafi abanza?
YOU ARE READING
yar sarki 👑(King's Daughter )
Historical FictionLove,hateret, sacrifice, deception, royalty.