Bismillahi Rahamanirahim Assalamualaikum,hey guys am thrilled to write my own book and am extremely happy, actually this is the first time me writing a book.thank you for taking your time to check I hope you enjoyed it.❤️
(#teemah dream home)
Hadari yahado gari yayi duhu se walkiyya
ake ihu Naji inadaga bayan masarauta nace bara inlleka ingawayewani mutumi nahango sanye dakayan Alfarma irin na sarauta yanata zirya aguri yaje Chan yaje chan,
Chan Naji ihun jariri daga dakin dayake da zirya
wata baiwace tafuto daga wani dakin dafara,a afuskanta.ya maimartaba Allah yasauketa lfy ansami gimbiyya,
wani kayataccen murmushi yasaka Yana me fadin Alhamdulillah ansami fateema zarah,
mashallah ranan takasance ranan farinciki agareshi abinda yadade Yana nema yasamu
Zagayawa nayi inga wacce irin masarauta CE wanan haddadiya.
.wata mata nagani tayi kichinkichin da fuska Kamar bata Taba dariyaba se hucitake daga Gani masifa takeyi
Daraina Hakan tafaru Ina adoran kasarnan harnabari zalihat takawo kwanta cikin gidannan bazeyuyuba senaga karshenta yaushe tazo Dahar zatakawo Kwai gidannan,rankishidade kigafarceni danma mace ta Haifa bana mijiba,
taaau Naji,wani Sauti Ashe sautin Marine da queen tayiwa baiwarta kekin Isa Ina Magana kinayi kewacece yawuce baiwata kuhukun tamun ita yanzunan kudaukemin Ita kukulle na tsawon sati daya a kurkuku,wasu narka narka maza nagani sunyi Waje da ita sekuka take tananeman uwargijiyarta dataya yafemata kekuma hanne inaso yanzu kisa akiramin jona akwai aikin danake San sanshi,
queen hafsat kenan mata mejida da Mulki takama izza,takasance Yar sarkin garin bauchi matace mejida Isa da kasaita da mulki
,wani bakin mutun nagani yashigo fuskarshi ba Imani Gashi kato yayo part din queen hafsat,wata baiwace tashiga ta isar mata da Sako akan zuwan jona tace amai iso yashigo( long live the queen with daimond shoes my pleasure#jona)
se wasata yake Tana tamur mushi barkan kade jona kazo lafiya#queen.
Dawata gurba tacciyar hausanshi Naji yanacewa nasan wanan Aikin me tsokane na ansa kiranki my queen may u live long wani irin aiki kikiso inmiki,
wani kayataccen murmushi tayi tace jona inaso ka kashe min gimbiyya zalihat tare da diyarta yau dinnan base gobe ba wanan yakasance sirri tsakanina da Kai #queen hafsat angama my queen bayan wanan akwai wani Aikin #jona
bakada dama Kaje Naji good news tana hakince tanacin tufa (ni fatee nace wanan masarauta akwai chakwakiya bara muleka wajan gimbiyya zalihat)
zalihat na kwance tana ta baccinta rungume da jaririya a hannunta dayan side dinta Kuma me martaba ne Yana rike da hannunta se sunbatar tayake Yana samata albarka
sarki maleek merah kenan jarimtaccen sarkin garin Camaro kenan Ina wanan tinanin basan sanda yafita daga dakinba se fitarshi nagani sakwamakon wani fadade dayazo yakirashi Yan garin wane da wane sun sake taso dawata rigimar har da hari.
hankali atashe Naji sarki maleek Yana bada umarni akan ahada Kayan sa saboda sunzo musu zuwan bazata basu Shirya Hakan dasubasarki maleek nagani yashigo part din zalihat da Kayan yaki ajikinshi yazauna kusa ta ita Yana memata mirmishi yake sarauniyata kitayani da adua yau ma wata rigima tataso murmushi zalihat tayi tace my king Allah yabaka sa a yakareka daga sharin makiya yadaukaka munkai Ameen ya ansa mata yaname samata albarka kikula da kanki zalihat harsena Gama yaki Allah yakareminke da diyata fateema zarah suna masu murmushi takobinshi yadauka yasunbaceta yayi Waje,
Daga karshede anyi sulhuu
da Fara,arshi yashiga bangaren zalihat yanashiga yaga daki wayam bakowa ba zalihat ba jaririya yayi tinanin kotana toilet ne harze futa seyaga kafa taleko daga bayan kofa he was surprise to waye anan Yana lekawa seyaga jakadiyace kanta se jini yake fitarwa da alama Tasha wahala Subhanallah abinda yafada kenan jakadiya meyafaru Ina zalihat yadagota arude nace Ina yata Ina matata suna Ina Yana maganane da ihu tana numfashi da kyar take ma gana
ka gafarceni ranka yadade nayi iya bakin kokarina nacetan gimbiyya amma nakasa whatt mekike nufi tana Magana da kyar wasu sunzo suntafi da gimbiyya zalihat da yarta dammm yaji gabanshi yafadi anan yayanke jiki yafadi Yana me anbatar sunan Allah ( inakuke tinanin zalihat zatashiga shin tana rayane ko amace ko tabatane Allah masani se mun hadu a shafi nagaba)
Vote
Comment
Follow
Share
Pls any interest in this story comment
YOU ARE READING
yar sarki 👑(King's Daughter )
Historical FictionLove,hateret, sacrifice, deception, royalty.