#written by dream home
#fatimalawalbmg
#wattpad
10/9/2020
Yar sarki 👸💘
Arikice tariko hannunsa u are hurt jalal,fauce hannunsa yayi daga nata cikin masifa yace, are u out of ur mind ke mahaukaciyar inace Zaki Hau tsakiyar titi u should have wait for me,dayabige kifa.
Kuka take kamar ranta zefita se shesheka take,Am sorry,Am really sorry jalal u are hurt because of me is all my fault.
Kallanta yayi gabadayan ta jikinta Bari yake tariga datagama tsorata,
Jawota yayi jikinsa tareda sa kanta bisa kafadunsa Yana bubuga mata baya,
Kamar Kuwa jira take takankame shi kamar taza koma jikinsa wani sabon kukan tasake fashewa dashi,lallashinta yashigayi is okey u are safe don't be afraid tareda Dan bubbuga mata bayanta sundau tsahon lokaci a haka Kannan yaraba jikinsu,Kitsaya anan Don't move anyway inkika kuskure Naga kin motsa I will break ur fish head hope clear,
Mikewa yayi yakara sa inda jarkar nantake,
Tana daga tsugunne tamike dankwalinta tahanga da mayafi tayi tattaki tadakko.
Juyowa yayi da jarkar a hannusa ganinta yayi tamike,wanan crazy girl din ina Kuma zata.
Kokarin daurawa take taji ansauke mata wani Wawan rankwashi aka,tsabar azaba yasa tasaki ihu ooouchhh wayyo ummah na.
U bitch idiot,bance karki matsa daga inda kikeba,
Allah ya isana mugu kawai and don't u ever call me bitch u okey.Batai auniba yakama kunneta yamurde kara tasaka, sosai
Bude jarkar ruwan yayi ya tiltile Mata tindaga tsakiyar ka,sanan yahankada ta have ur own way sanan yanunata da yatsa and karki yarda insake biyo hanyarnan inganki Sena lahira yafiki jindani,
What will having inka dawo kasame ni anan,
Afusace yadawo yakama habarta,kamar kin manta niwaye yarima jalal Dan sarkin garin nan,baki Taba Shiga magarkamar gidan sarauta ba ko,but u will soon be,in bakyaso kiyi rayuwa irin ta bayi kibar nan wajan or else u will serve me your hole life,sake wurgata gefe yayi,
Rigif tafadi akasa,tasaki wani marayan kuka,meyasa zakamin haka,gidanmu yayi nisa daga Nan bazan iya koma wa gida daganan ba.Daani nakawo Ki nan,ki tazama anan har karshen wata inkinga dama,juyawa yayi yai tafiyar sa
Ganin dagaske tafiya zeyi yabatta tamike agujje takarasa wajansa hannunsa tarike Gam da duka hannayenta.
Dan Allah Jalal karka barni anan please,please! Nayadda gwara Inyi serving dinka daka barni anan kalli wancan fa tindazu yake kallona kamar tsohon maye.Kallon gurin yayi saurayine awajan kaida kaganshi kaga mahaukaci se sunbatu yake shikadai yanayiwa kanshi dariya.
Tsawa yabuga Mata ke sakeni,
Karkada Kai Tai Inm inm!
Sakeni nace!
Kamin duk abinda kaga dama amma bazan sakeka ba.
Damm it kenifa ba yayanki bane dazaki ringa tabani anyhow
Kafadi duk abinda kagadama Amma bazan sakeka ba.U idiot harkina da abinda ze kalla ajikin ne!
Abubuwa makuwa after All aini macece shikuma na miji.Wait a minute! Nimeyasa bakiji tsorona ba se wancen mahaukacin Niba namiji bane kina tinanin bazan iya hurting dinki bane.
Yarima Kai mutumin kirkine a person that helps you cannot harm you infact bama kamin kallon mace,to meyasa zanma kallon............
Wani irin juyata yayi yamannata dajikin mota tareda buga glass din motar,jinin jikinta Tasha sosai,what did u mean haryanzu kina Kan bakarki kenan.Hannunsa yakai kan lips dinta ahankali yake zagaye su ,
Wani irin kallo ta aikamasa mekake kokarin yi,
Hannunsa nakan lips dinta haryanzu bebar shafasu da Kallansu ba,I just feel like kissing you,
Niii mutunne me matsananchin Sha,awa banason mace ta tarabeni,but u! U are forcing yourself to me,tsorona yakamata kiji anything can happen tsakani na dake so stop forcing me from doing something bad look at my cloths is all mess because of u .move away.
Tureta yayi yashige motarsa yabata wuta,
YOU ARE READING
yar sarki 👑(King's Daughter )
Ficción históricaLove,hateret, sacrifice, deception, royalty.