part 47

393 59 17
                                    

👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰

#Wattpad

#fatimalawalbmg

#dream home

🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Yar sarki 🌹👸✨

Sintiri take tayi a daki,I wander Ina seemah taje,and Kuma meyasa mummy baza ta fadamin ba,this is the first time data boyemin inda seemah taje but why,am curious about it ! anyway I will find out soon.

Dakinne taji yamata zafi gaba daya takasa tsaye takasa tsugunne,fitowa Tai hanyar part dinsu mummy hannu Takai tana kokarin turawa !
Zalihat sekina hakuri Ahankali inshaAllahu zakituna komai,kidena takura kanki,

Gaskiyane goggo amma ni abinda  yake daure min kai,
aduksanda nake kokarin tuna Abu kaina nake Fara gani sanye da Kaya masu tsada harda Alkyabba I was wandering Inna hada alaka da...... Kai that can't be meyasa nake irin wanan tinanin,wanan wakar I thought zarah ce tafarko dana Fara yiwa wakar yanzu nagane itama tana cikin past Dina Dana manta,da sassanyan murya tace Dan Allah goggo inkinsan wani abu game dani

dan Allah kisanar Dani inaji ajikina wanan yaron danake gani danane Hakan yanuna Yana bukata ta kusa dashi,

Goggo inaso Inje inga likitan kwakwalwa,nasan zasu iya taimaka min.
Azabure goggo tace A ah ba inda zaki,nasha fadamiki ba likitan daze iya taimaka miki likitoci biyu aka dakko Miki basu tsina namiki komaiba.

Da mamaki   takalli goggo,kikace likitoci biyu,kode kin mantane wayanan likitocin Basu dubani kowannesu uzurin shi yakawo,

Tinda ga lokacin Kuma bakusake dakko min likita ba,..
Zazzare idanu goggo tafara,duk da A/c din dakin fiffita take.

Kallanta Tai taga gaba dayanta ba nutse take ba,hakan ya tabbatar Mata da akwai abinda goggo take boye mata.

Da serious voice takira Sunan goggo,dagowa Tai suka hada ido Tai saurin kaucewa,dan taga alamun tambayoyi a idon ga fuskar Nan ba Fara,a kokadan ba annuri asalin sarautar ce tabayyana,
Inalillahi tafara anbato azuciyar,yau in zalihat taganota kashinta yabushe!duk da zalihat tana da mutunci tana Mata biyya dagaranda taganesu sunansu R.I.P. batada Imani tafanin nan inde akan gaskiyar tane.

Sake Kiran sunan tayi,adabirce tace Na'am magana kike.

Kallanta Tai ido cikin ido,
Fadamin meyasa duk lokacin Dana dago Miki dazancen nan u are always nervous gaba daya rasa nutsuwarsa Kike.

Zalihat meyayi zafi ana maganar Allah da Annabi,banjin dadine shiyasa kika ganni haka.

Still kallanta  take badan ta gamsuba.
Matsar kwalla tafari Haba Zalihat,meyasa kikemin haka na dau yarda na daura Miki Amma ke Baki yadda daniba, hakan dakika ga inayi ina tsoro ranan da ki kasan Yan uwanki Zaki kuje mu.

Numfashi zalihat tasauke kiyi hakuri goggo Nikaina bansan meke damuna ba,me Kuma na tsoro goggo kefa kamar mahaifiya Kike awajena nifa matar dan kine.
To ai naga yanzu Ba Ahmad nasan bazaki zauna Tare damuba nidamuwa na kenan.

Karki damu goggo koda banciga da zama dakuba zuciyata tana tare daku,KO kinmanta Muna da Kwai tsakina na da Ahmad,ga Aysha ga seemah.
Hawayene suka Fara bin fuskar ta sosai,goggo inasan insan yan uwana,wacece ni,waye mahaifin seemah!dukda bansan Su ba Ina kewarsu,inaso in dandana dadin Yan uwa,wacce irin rayuwa nayi abaya,dan haka ba abinda ze Hanani ganin likita ranan litinin.

Kasa gazgata abinda kunnuwanta ta suka jima tayi,karkada kanta tayi No kode kunne na bejimin daidai ba, "inalillahi wa Ina ilaihi rajiun "abinda tashiga FA kenan,gaba daya tarasa inda zata saka kanta KO motsi takasa ga wani gumi dayake tsatstsako mata,dakyar ta iya Jan kafafunta takoma daki.

yar sarki 👑(King's Daughter )Where stories live. Discover now