part 31

452 57 4
                                    

20/8/2020

#wattapad

#Dream home writer

#Fatimalawalbmg

Yar sarki 👸

3️⃣1️⃣

Yafi 30 minute a daki,ganin dagaske yake bashigowa zeba,hakan yatabbatar Mai da yau Yana fushi dashi sosai seyaa sauke girman Kai.

Fitowa yayi ayadda yabashi haka yasame shi,waya ce a hannunsa se daddan Nawa yake,hankalinsa gabadaya nakai bemaji fitowarshi ba,

Karasowa yayi yatsaya agabansa,najeeb!
Dagowa yayi yakalleshi be ansashiba,najeeb inaso inyi magana dakai,
Kallan agogan hannunsa yayi tare dacewa wacce irin magana kenan, huhhh" nama  Manta ashe inada appointment da wani se anjima tare da mikiwa Yana kokarin tafiya.

Afusace yariko hannunsa tare da magana atsawace,u crap har akwai abinda yafi abunda zancema muhimmaci,dogon Numfashi yaja tareda sauke muryar alamin neman sulhu hmmm! najeeb karkamun hakamana,kaikadaine Dan uwana Kuma Amini na,nasan baka fushi seda dalili bazan iya juran ganinka Kana fushi dani,inde akan abinda yafarune dazu am sorry.

Sorry?Humm tonaji se anjima@najeeb

Sake ruko hannunsa yayi,bangane Humm ba,baka hakuraba kenan,

Jalal to ni nace kamin wani abune,ba abinda kamin so I don't need ur sorry karike kayanka azuciyarka, Kuma daman nasan Kanada wani Aminin da ka daukeni  amatsayin Amininka baxaka ringa boyemin komai ba,wanan I thrust you din dakake fada duk abakine,Nima zanje innemi wani aminin Wanda zamuyi sharing damuwar mutare.

Shikenan I understand you naji zanfadama abunda yafaru dazun,ba gulma kecinka ba  hadda fushi.

Washe Masa baki yayi, dagaske zaka fadamin,
Eh emana since u insist tareda aikamasa harara, komawa sukai sukazauna sanan yake sanar dashi komai,but they is something fishy Anya ba itace kwa tashigo guna ba a asibiti I can feel it inde naganta Sena tina dawanan yarinyar
,
Wowww !love bird,ku kuma taku soyayyar da haka tafara Kasan ance daga fada Kuma se kullewa,kaika kama kanwa nikuwa ya,
Bangane ba najeeb Kana hankalin ka kuwa Kasan me kake cewa kamaji abunda nace msteewwww!matsala ta dakai kenan Kana Maida komai wasa,Inka manta bara intinama Muddin gaba Nizan Hau sarauta Kasan wacce Zan aura se jinin sarauta.

Oooh Allah nagodema kafara kawowa Jalal sauki haryafara tinanin aure gaba,kaii Alhamdulillah!
Kallansa kwawai yatsaya Yi Yama kasa mai magana kafadar Shi yadafa tareda Dan karkada Kai Ahh Banga lefinka ba najeeb kana bukatar inkaika psycaitric hospital.

A,Ahh de kafini bukata!jalal dakake cewa matar dazaka aura sejinin sarauta,ai anwuce wanan era din anbarwa Yan baya u can take it ur on way wanan wani Zamani ne daman,Yayan sarakuna nawane awata jahar suka auri Yayan yansiyasa,yar masu kudu,balle suma naga suna dan Yan hali,Nide gaskiya najimaka Sha,awar yarinyar Nan batai kala da yarrinyar banza ba.

Look kaime zehana baza ka aureta ba, Aida kahadasu duka just because inatinanin ta ko nayi mafarkin ta hakan bawai Yana nuna zatashigo rayuwata bane,Kuma tinbayauba nacema ba auren dazanyi,Koda Abba yamin aure,matar da ta aure no ko gangar jikina baza tasamu ba.

Kallan tuhuwa yamasa,wait! Kana nufin kace itakai mafarki ranan,no wander jalal kafada soyayya 😂😂shine kaboyemin kaki fadamin
Rintse idanunsa yayi tareda cize lebe,komai yakai bakinsa Furta wanan oho.

Na gade mafarki ba gaskiya bane Hakan baya nufin ze tabbataba,never " ever" that girl I think she cast some spell on me duk lokacin Dana ganta inajin faduwar gaba sometime inajin tsoro sosai.

Hmmm Jalal let me tell you something,a harsashen wasu masanan sunce when u share a bond with someone u can feel it somehow emotionally,

Ba inacewa kana santa bane,kasan nakaranta'
" love experiment"
Akwai page dayake cewa,love at first sight start with heart beat,ko tinanin mutun ko inyana kusa dakai u will feel it,Koda kana San ignoring din that person or try to hate her/him u can't untill u accepted the fact that you love him,but don't take me wrong am not saying that u luv her,ninagani Awani film Yan uwan juna da aka rabasu tin suna yara harsuka girma Basu gane junansu Amma duk lokacin da suka hadu da junansu they can feel it!like they share strong relationship with the person,that is "love experiment"

yar sarki 👑(King's Daughter )Where stories live. Discover now