👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰
Wattpad
Fatimazarah
Dream home8/12/2020
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Yar sarki 🌹👸 king's daughter
Babie's love shop suka shiga,kayayyakin wasan yara kalakala yaringa iba,ko wanne yagani se yace asiyawa princess dinsa,
Anne ce ta dafa kafadar da yayinda shikuma idanunsa suka sauka kan wani katan Ted me mafisar kyau,kamar ze Shide cikin daga murya Wanda ya Bata tsoro,Yace Anne a dau wanan wa princess Dina tanaso.Numfashi tasauke me gida kafa bani storo,be tsaya sauraren abinda zatace ba yasake rikota Yana tsalle cikin shagwaba irin tasa kamar zeyi kuka,Anne Nide Asiya wa princess dita.
Kai wanan megidan yafiya rigima gaskiya Ina kishi da wanan princess din nice fa uwargidan ka,seka Fara siyamin tukun adaukar wa princess.Bata fuska yayi,Anne kefa katuwa ce,dan Zare ido Tai Tare da Kama Baki,Deen nice katuwar,
Baffa ne yayi dariya,emana ai gaskiya yafada uwargida da furfira Abin bakanta, ido daya yakashe mata,
wani irin kallo ta aika Mai tare da harara cikin zolaya,sanan ta mayar da kanta kan Jalal,
Bata rai Tai tinda ni katuwa ce,princess Din takama AI katuwa ce kowa se ya hakura.Hannunsa yasa yarufe fuskarsa cikin jin kunya,Nifa Anne ba haka nake nufiba.
To mekake nufi,inbanda sankai ba nice uwargidan ba
To shikenan Anne kema kidauka.Dagudu yakarasa wajan inda Ted din suke guda biyu yadakko,Mika Mata daya yayi Anne ga naki.
Baffa ne yatare shi dacewa Ina na Hindu,
Bata fuska yayi yace ba nata ai banda Ita,
Aiko baka isa ba itama sai ansaimata haka kurin,inkana da naka princess Din nima danawa.Dagaske baffa kaima Kana da princess,
Emh baka saniba to aini da queen da princess ne Dani.Cikin San sanin,yace baffa wace princess dinka,
Hindu Mana,dan Zare ido yayi hahhh hindu,
shikenan baffa tinda princess dinka ce a dauka Mata,
Yauwa good boy AI haka akeso,duk sanda zaka saiwa princess dinka wani abu nima kasaiwa tawa princess din.ok deal.
Karkada Kai yayi alamun gamsuwa.
Bayan sugama Iban duk abinda sukeso karasawa sukai wajan payment niki niki da lodin Kaya,baturiyar datake incharge nawajan,kallansa Tai tasakar Mai murmushi,
hey u mr handsome boy, what's your name,
Harararta yayi,in akwai abinda yatsana ace Masa boy badan komai ba sedan duk sanda Aka kaishi holiday Egypt gidan da akace Mai dangin mahaifiyar sa suna kiransa da "yawalad,(boy)shikuma bayasan sunanAnne ce kadai KO baffa ya yarda Su kirashi da boy,sudinma ma ba soyake ba acewar sa ya girma Amma bade waniba.
Banza yayi da ita kamar bejita ba,kunyane yaso kama Anne yadda taga jalal yayi burus kamar kurma ga matar se kallansa,take tana jiran mezece.
Jalal badakai take ba,basarwa yayi cikin Shan kanshi irin nasa da nuna izza,yace
Am not a boy called me by my name.
Yahh that's what Am asking what your name.
I don't get one,"whatt oohk since you don't have name I will call you handsome cutiee,is that okey?
Murguda Mata baki yayi yace "whatever"
his name is jalalludeen@Anne
Oh woww nice name,I like it are u from Africa? Egypt?.sorry if am bothering you I like asking many questions,
Never mind,we are from Africa but not Egypt, camaroon.
But u looks like Arabs especially Mr handsome cutiee.wani Dan karamin box taciro tamikawa Anne take this, is a gift for cutiee,don't misunderstood me I just like the boy.
Murmushi Anne tamata tare da cewa thank you, All the bestBayan sungama biya tasa musu komai aleda tahadasu da caretaker na wajan.
Thank you ma,am for giving your time bye mr handsome cutiee, cwthrt.harsuka fita na musu godiya awaje suka tarar da baffa Yana waya.
Motarsu kirar range Rover suka Shiga baya sanan drivern dasuka zo dashi yajasu sukai gida.Back to story
Bayan yagama tinaninsa mikewa yayi tare da karewa dakin kallo yafita tare da rifewa yayi switch off din komai, bedroom dinsa yakoma, clock watch din dakin yakalla biyu da rabi yagani Ashe dare yayi sosai,
Vibration din wayarta yaji datake side drower da mamaki yakai idansa Kai waye Kuma yake kiransa Awanan lokacin dare yaraba.Sunan najeeb ne yabaiyana kafin yayi receiving call din ya tsinke,20 missed call yagani Dan Zare Ido yayi subhanallahi meya faru najeeb Yake min wanan uban Kiran.
Bashiri yayi dailing number sa Yana Fara ringing yadauka,hello jalal,jalal,Kaine hankalinsa duk atashe.
Ah nine najeeb lafiya de irin wanan uban Kiran adede wanan lokacin,Ran najeeb ne yasosu watau ma shibama kiranne yadame Shiba.
Rai abace yace Kai Ina kashiga inata Kira baka dauka ba kasan yadda hankali na yatashi kuwa,hannunsa yasa tare barbaza gashin kansa ya fuzgar da iska ta bakinsa tare da sauke
gauran numfashi,
Anyway Daman Imran ne yakirani yake fadamin abinda ya faru,so hankalina yatashi se Kuma nakira wayar ka baka dauka ba,I thought wani abu yasameka,duba da Yadda naji muryarka garau nasan bawata matsala,KO.Amma suwaye sukai Aika aikan nanHmmm najeeb Kana abu kamar kadamu dani common jare lokacin da zakai tafiya kasanar dani,tsabar ma rashin mutunci irin naka seda ka Isa sanan kakemin text gaka a garin gabas,kamin adalci kenan seda nacema nima zanje ingaida daddy amma saboda wulakanci irin naka.....
Hashshshhs,sannu sarkin masifa kaikan anyi jarababbe wallahi,kawani Sani agaba kamar ubana,ni ban hanaka xuwa ba gobema zaka iya booking Flight katawo,kaga inkatawo patient dinka dakake da appointment,da Wanda zakaiwa theater se Su mutu,kaikanka Kasan Ina annual lift,duk kabi kacikan kunne.A lalle nagode sosai da sosai najeeb nizaka fadawa magana,fined to ka tabbata gobe kayi sammako kadawo Dan Nan munada babbar matsala bakadan ba,
Wata irin matsala kenan,
Matsala ce babba tashafa harda princess dinka,dan ayanzu ma tana magarkama.kaga tafita Sena ganka goben
Whatttttttt.wait wait jalal,be Bari yaji abinda zece ba yay maza yakatse Kiran tare dasakin murmushin mugunta,lebensa yadan ciza,yasan yin hakanne kadai zesa najeeb yadawo ya lura da najeeb Yana santa sosai,so zeyi amfani da Ita kodan najeeb yadawo.Toilet yashiga yayi Alwala nafilfilo yaringayi saboda baccin daya kasa,Har asuba,jin Ana kokarin Shiga mosque yayi saurin tashi yanufi masallaci dan karya makara sallah.
Da misallin karfe 2;30 na Daren Nan,juyi take sosai agadan abinda take sanyi takasa Dan haka rufe idanunta tayi tare da yin shahada,juyi Tai Wanda yasa tafado daga gadon dasanin ta Tai Hakan Ammafa ba karamin jin jiki taiba tabugu sosai,🙄abinka da aikin sa Kai,
Kara tasaki Wanda yatashi Nafisa daga baccin datake,touch talalubo takunna saboda Switch din dakin yayi nesa dasu,..
Akasa taganta se nurkusu su take Yi.
Subhanallahi seemah meya faru,Cikin Jin azaba tace Wallahi fadowa nayi,please nafisa kibarmin kasan Nan just for today.
Aida kin fadamin Baki iya kwanciyar sama ba Aida na barmiki Kasan tindazu.Yanzu de yimaza kitaso Kinga sauran suna bacci karmu katse musu baccin su,,
Taimaka Mata Tai ta Mike,barmata kasan Tai Ita takoma saman,
Wani juyin take itafa hankalinta baze kwanta ba yau inbatai wani abuba,seda ta bari like karfe uku nadare ta tabbatar da kowa yayi Nisa cikin baccinsa Ita tahana nata idon,
Ahankali ta sakko kafafunta daga kan bed din cikin sanda takarasa bed din da sallamatu take, already tasan direction din Gadansu nakusa.
Daman gata me shegen nauyin bacci,dantsen hannunta takama tare gantsara mata cizo kamar zata raba ta da fatarta,
Cikin baccinta taji wani irin azaba dayake ratsata,baki tabude tazai ihu Shima taji antoshe bakin sanan ta shake mata wuya,Yadda zata dan wahalaChanja voice tayi,ke sallamatu Kike kowa Ki tabbata kin mayawar yarinyar dakika kwacewa bedsheet dinta,
Baki tasake budewa Zatai ihu shishhhi tace Mata kika yarda kikai ihu Sena kasheki na watsa kashushuwanki waje,.
Muryar ta na rawa ba halin Tai ihu saboda daman Ita muguwar matsoraci ce gashi dakin duhu,
Wa wa wacece ke,
Aljanar yarinyar dakikai wa kwace,dagota tayi Tare da watsamata Mari,meshegen sauti, azababben Kara tasaki duk ta tashi Yan dakin.
Seemah naganin haka Tai maza ta sulale takoma gadonta takwanta Taja bargo kamar me bacci.Comment
Vote
Follow
Share
YOU ARE READING
yar sarki 👑(King's Daughter )
Historical FictionLove,hateret, sacrifice, deception, royalty.