part 54

311 51 12
                                    

👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑

🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰
#wattpad

#fatimazarah

🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

🍭🍭🍭🍒🍒🍒🍒

Yar sarki 🌹👸✨

Thank you maa, nasan duk zabinda kikaimin daidaine,

Yauwa Mera bete to maza kishirya anjima kadan Flight dinki zedaga.
Fita Tai tabata guri,kallan kanta Tai akatan mirror din dakin tare da sakin murmushi,Hindu kenan sarkin Fara,a da wuya kaga tana fushi..

Sanya rigar Tai ajikinta, yayi Mata masifar kyau abinka da mekyau yasanya mekyau se shining,Dan Hindu ba abaya Bace wajan kyau,gata da diri mashallah dakaganta kaga baindiya dan babanta tayo sak kamace kawai ta ibo na mahaifiyar ta.
Rolling tayi da veil din se ta fito kamar balarabiya,tadanyi light makeup tare da sanya wasu shegun takalma me shegen tsini Sarkar kafarta nanan jikin kafarta seya kara bawa takalmin light ,Daman de ita bawata doguwa bace sosai tana de da tsayinta daidai misali Ita bagajera ba Kuma ba guntun waba.

Bakin tabarau tasanya tare da daukar luxary bag dinta tarataya tare da feshe jikin da fitinan nun tiraruka masu tsada.

Horn din datajine yasa Tai hanzari tafito,tare da sakkowa kasa.
Papa da maa tagani atsaye da alamun ita suke jira,da sauri takarasa tare da rungume papan ta, idanunta ne suka ciko da hawaye I will Miss you papa.
Shima rungume tsam yayi Yana hawaye miss you to my bete.

Maa ce tasaki Baki tana kallan su inda Sabo tasaba  dramar Su da Hindu KO kwana daya Zatai se Antasya anyi koke kokai kamar baza arabuba.tin Abin Yana Bata tsoro hartane na gani take kamar wani abu ze faru.

Katsesu Tai eyyyah Hindu flight dinki fa nagab da tashi kiyi hanzari  Mana.
Dawowa Tai wajan mom itama tarungume maa zanyi kewarki sosai.
Miss you too Amma Hindu wanan tiraren dakike sawa yayi yawa kirage sawa Ki Bari inkinyi aure se Kirin sawa iya san ranki kinjiki KO.

Numfashi tasauke Tare da kallan papa hada Baki sukai atare sukace" complain mom".

Daman tasan komai Tai se Anmata gyra ba ayiwa maa gwaninta Allah yanunamin ranan da bazakiyi complain akaina ba mom.
Dan rankwashinta ta yi se kinyi hankali tukun haryanzu Hindu bakida hankali sena daukan kaya duk abinda na fada Miki gaskiya ne bazaki gane ba senan gaba.
Bata fuska tayi cikin shagawaba tace mom da zafi fa.
Papa kaganta ko,hannunta yaja cikin fadafada yace kull nace karma kuna gani kin  Kara tabamin yata,haka kurin akanme.

Kuma ne ba Kuna ba! whatever de nade fada
Kaga irin ta ko Kaine me tare Mata duk sanda nake mata gyara,nikunga tafiya ta kekuma Allah yakiyaye hanya,tafiya Tai tabassu awajan tsaye suka bita da Ido.
Kamar Zatai kuka tace papa why did mom always took a fight duk Randa zanyi tafiya,
Shafa fuskarta yayi yace because she love you,Hindu yanzu hakama nasan tanachan tana kuka saboda Zatai missing dinki.
Dagaske!
Sure !infada miki wani sirri mom dinki duk sanda kikai tafiya ninake rarashinta,she will be crying saying I miss my hindu,
Amma fa karkice nafada mikifa is a secret your mom loves you more than I do okey.
Murmushi tasaka papa kafada Mata I love her more.

Hannunta yaja yasata mota dakansa shima yashiga,mota uku suka iba na securitys tasu na tsakiya Har Airport yakaita.

Bayan sun isane akafirfito da katan akwatinta nakaya,hade da wani karami akwati, da mamaki papa yakalli akwatin,Hindu wanan karamin akwatin FA.
Dariya tasaka Tare cewa wanan akwatin sari dinane a boye nasashi a mota saboda mom..

yar sarki 👑(King's Daughter )Where stories live. Discover now