part 8

479 47 1
                                    

Yar sarki 🌹

❤️❤️❤️❤️❤️❤️.                                   *Fatimalawal*.                                wattpad #fatimalawalbmg.          Written by dream home ✍️✍️✍️❤️❤️. 

                                                      Jakadiyar sarki ce tajewa sarki da albishir akan yarima ya iso murmushi yayi yanajin dadin zuwanshi                                              

saboda yayi kewarshi sosai bashida wani abokin hiran daze ji Dadi inba yarimaba                    

wanan saurayain naga yayi wani part dayake Nesa dana sarki palor ne da two bedroom ankayatashi da Kayan Zamani Kamar a England dakin yayi kyau sosai,

rage kayan jikinshi yayi yashiga toilet yawatsa ruwa wata farar tee-shirt yasa da bakin wando yasa yayi hanyar fada.                                                   

Kai tsaye yashiga faada saboda kowa yasanshi bawanda yake gigin tare shi Koda kuwa part din sarki zeshiga           

da Fara,a sarki yatareshi welcome my son sannan yanemi abasuguri suzanta yaushe agari     harkasa yatsugunna yagaida shi,

inawuni abbana kana lafiya,inanan lafiya kaima kaxo lafiya,

lafiya Lau abbana da fatan yanzu kaji sauki sosai bakamar da ba,

ito se abinda baza arasa dariya sukayi dukansu sarki maleek se barkoci yakemai,

to jalal Din zarah yakamata Kaje kagaida ummanka KO,

batarai yayi Alamin bejidadiba to Abban jalal,

jalal harseda yakira sunanshi sau uku,karkaji komai kaji dana Allah Yana tare dakai to danyi murmushi Mana kosena ce jalal Din zarah
.
kayataccen murmushi yayi Abbana bakada dama yanzu yakamata ACE kade kirana dawanan Sunan tinda yanzu zarah Bata tare damu                             

jikin abbane yayi sanyi yarima yalura dahakan Abba kayi hakuri in maganar batama dadiba bakomai Jalal akullin natina da zarah inaji ajikina suna raye,.   

Jalal wanan alkawari nama inde fatimana tana raye to matarkace Koda bana numfashi tadawo           

to Abba godiya nake Allah yabayyana zarahn jalal dariya yayi sannan yahada da Ameen yawwa nace banga najeeb ba ko batare kuka dawo ba ,

zefara zuwa masarautar sune,kaji dannema yabanmun yaron kamar bebaniba seyasan yadda yayi yagansh inaruwan sarkin gabas,

to Abbana nizan wuce tashiyayi yafita murmushi sarki yayi irn nasu na manya Jalal kenan kananan da halinka na miskillanci narashin San Magana ,

shiyakasance da sarki kadai yake hirarsa Shima wataran in Yan miskillanci nashinanan bazeba se Amininshi daya najeeb,.                                   

Najeeb dane ga sarkin gabas sarki Abdul razaq sunkasance Aminan junane tin yarinta,najeeb Yana da yayu har biyar Kuma duk maza se kannensa mata Su hudu           bayan

bayan batan zalihat ne yanemi da abashi najeeb yarke agunshi,.           Itama hafsat ganin hakane yasa tadauko Dan wanta Ahmad tarike 

aganinta hakan da sarki yayi Dan yasa Jalal akan Mulki ne shine itama tadauko nata dantasa

🙄kunjifa kamar Ita take nada sarautar,.                             

❤️❤️💃💃Dafatan kunajin dadin novel Dina ❤️much luv💘💘💘. 

          Part din sarauniya hafsat yanufa badan yasoba yashiga da sallama sanin ba ansamai zataiba,

hafsat nahango a hakince kuyangu har biyar suna mata tausa dane bata anbincika dame mata labaran bandariya,.         

Guri yasamu yazauna yana danna wayasa kallansa Tai dakyau wai wanan dan Rainin Wayan meyake nufi dabaze  sunkuya  Har kasa ya gaisheniba Kamar yadda bayisukeba ba duk wanan azuci take magana,. 

     

Sanin kanta inyayi haka koza Amutu baze kullataba dama dama ma inta ansa sallamar da wataran          

kawar da zanchen tayi tayiwani murmushi mugunta 

a ah jallaludeen yaushe a gari sannu dazuwa tinda ni bazaka gaisheniba,

da Kamar baxai dagoba sekuma yadago a gatsine ya gaidata barkade kallansa Tai watau yafi karfin yace min inawuni                        

barkade Dana Dafatan kazo lafiya ya su grannnys dindaka,

Kamar bazeyi maganaba cikiciki ya ansa Sunan kalau, wata baywa tasa akakira mata ke bakisan bayi babban bako bane bazaku  kawo Mai abinci bane tana maganane da Isa.                                                         

Kayan marmari akakawomai Da abinci my son ga abinci kaci kakwan biyu bakaci abincin umman takaba, dagowa yayi yakalleta nagode ummana amma dan naki akoshe yake,.      

Haba jalal bazkaciba kenan to kasha ko lemo mana,

a ah bana bukata tashi yayi ya yimata sallah yafita.

Binshtai da kallon tsana a rayuwarta in akwai abinda yake tsolemata Ido to jalal ne

,yaro yarone besan wutaba seyataka kanajin Kai dan wanine a tinaninka zaka gaji sarautar dabatakaba       

kamar yadda nakawar da zalihat da yarta kaima sekabar duniyarnan wanan alkawarine

,wani mugun dariya tarushe dashi kamar mahaukaciya              

❤️❤️❤️❤️thank you😃
                  
V

ote
Follow
Share
Comment

yar sarki 👑(King's Daughter )Where stories live. Discover now