#dream home writer
#fatimalawalbmg
#wattpad
26/8/2020
Yar sarki 👸💘
Bayan sundawo daga masallaci direct part din Abba suka wuce,kasancewa wa magrib yagabato kowa ya watse daga faada wucewa part dinsa,
Azaune yake Kan lallausar prayer mat hannusa dauke da qur,an ga zazzakar muryasa datake tashi kamar anhura sarewa sefitar da gunna da kalkala yake kamar Sheikh Mishary alfasy ,hakan ma Dan ya manyanta hmm maza anjida kyau da.
Da sallama suka shiga,sanin Daman su insukaje base annema musu izinin shigaba,Kan sofa suka zauna suna sauraran karatunsa sufi 10 minute azaune harseda yakai izufi sanan yayi sadaqallahul azeem,tareda da daga hannayensa sama yafara karanto special dua,suna binsa da Ameen harsuka shafe tare.
Zamansa yagyara sannan yafuskan cesu fuskar nan asake,
Abba jinake kamar kardadena karatun nan Yana samun nutsuwa sosai innaji wanan zazzakan muryar ka Manta komai nake.@jalal
Dariya yayi irin tasu tamanya,Banda abinka Jalal qur,an Yana Dawani abu inde anakaranta wa yanasa me sauraro nutsuwa.
Abba ainaka na da banne,kamar yadda sheik Mishary alfasy Yake karatunsa so emotional dasa sanyin jiki da nutsuwa while sheik Al sudeis karatunsa yake sa mutun cikin Shauki da walwala saboda Dadin kira,arsa yadda Yake sauri bako Bata da zazzakan muryarsa,
Hahhahah Jalal Din zarah aise kafahin ceddani ko.
Abba kayi Kira,a irin ta Mishary,Amma next in zakai kayi na sheik sudeis shine fevorite dina,wanan fevorite din najeeb ne,
Banda abinka nida ba balarabe ba muryata hartai Zaki haka hah sedekai kaida kahada jinsi dasu da anganka anga balarabe Sema kafara Kira,arka irin ta sudeis,dariya sukasa gabadayan su cikin Raha gwanin Sha,wa hirar Yaya da uba.Hira sukai sosai, sanan ya fuskan ce Shi,jalal kana kiran dangin ummanka Kuwa,
Ah Abba dazu ainakira anty khady inajin Bata kusa bata dauka ba,
Jalal!
Na'am abba!
Ina nufin mahaifiyar ka!
Numfashi yasauke sanan yayi shuru na dan lokaci Abba suma basa kirana!A,ah jalal banasan gardama nasan suna kiranka Kaine de baka Kira,mutun duk kyauta tawarsa yau yakira ka gobe yakiraka next Kuma saurara ze yaji ko zaka kirashi,kadena haka kajiko banasan wani abu yataso zasuga kamar ba rabasu da kaine, at least a sati ka kirasu kugaisa Susan kana lafiya inta Kama ma kaje daga yanzu duk wani taro inyazo zakaje da fatan ka fahimceni.
inshaAllah Abba!Kai Kuma najeeb next week kashirya kaje ka gaida Yan garinku,dukanku Nagano ku basan Yan uwan kukeba,daga yanzu inwani taro yataso kuza kina zuwa,mu mungirma mun fi bukatar hutu.
Daman Abba dazu muka gama maganar da jalal zamuje duba umma semuje tare@najeeb.
Da kin kyauta!to Allah yamuku Albarka yabaku Mata nagari kutashi kuje.
Ameen Abban mu munagodiyaTashi sukai suka fita se bayan sallahr Isha,e suka Rabu kowa yayi part dinsa.
Kwance yake bisa makeken royal bed dinsa Wanda yagaji dakyau ga sanyin A/C da kanshi dayake buga dakin,bargo ne rufe ajikinsa har kirjinsa
Dukda sanyi dakin Amma shi gumi yake se yamutsa fuska Yake jijiyo yin kansa sun miki se juyi yake da kansa kallansa nayi sosai hakan yatabbatar mun da mafarki yake.
Gumi Yake sosai harya Fara suru Tai barkatai Wanda bangane meyake cewa se ummah danake ji Yana fada,firgit lokaci guda yamike tare da anbatan zarah da karfi Wanda dan Dawani awaje Jen tawaje dayaji.
YOU ARE READING
yar sarki 👑(King's Daughter )
Historical FictionLove,hateret, sacrifice, deception, royalty.