✨Yar sarki👑. The page dedicated to my sister😍.
Bayan tagama siyayyanta tafito tashige mota suka Yo hanyar dawowa,ta gaban wani babban asibiti sukabi ga tsaho ga kyau sosai,. Tsaida shitayi,kallan asibitin tai da kyau tabbas shine asibitin da aka kwantar da yarima,.
Kallan driver din tayi sorry bara in danshiga zanduba wata kawata,.
Toh hajiya Sekin fito,.
Tattaki Tai tashiga cikin asibitin,kalle kalle tafarayi dan batasan inda tanufa ba, itade fatanta taga yarima,.
Mikatai kowani daki seta leka ko zata ganshi, numfashi tasauke to kode baya asibitin ne saboda yadda taga kowa na harka ba ruwan wani dan wani sede in baka da lafiya,
Bataga wani me kaya irin na masarauta ba,. Hakan yanuna bayanan kenan,.
zama Tai tana hutawa. Dan tagaji ,ba dakin dabata lekaba, mutun tahanga yafito da ga lifter kallansa Tai dakyau kamar tasanshi,
Tina wa a inda tasanshi Tai sauri Tai tasa mayafi tarife fuskan ta jingine tadanyi kamar me bacci,. Har kusa da ita yazo ze wuce kllo daya yamata ya wuce,
Yana wuce wa tamike ta inda taga ya fito nan takara sa da gudu tashige,.
Ganinsa ya tabbatar Mata yarima nanan, batasan floor na nawa zata hauba,last floor kawai ta danna,
seda takai karshe sanna door din yabudu,kallan gurin tayi shuru bakowa ba alamar motsin rai,tafiya kawai take duk inda taga hanya bullewa take,t
soro tafara Ji saboda yanayin gurin,duk dahaka tadake tachiga gaba da tusa Kai. Wani daki tahanga daga nesa dan sauri takara, tafi five munite tana Nazari tabude KO karta bude,dan wani mugun fargaba ta tsinci kanta ciki,.
Rife Ido Tai tahan kada dakin abinda taganine yaraza nata tasaki yar kara tare da rike Baki da karfi takira Sunan sa yarima dagudu takarasa dan Bashi taimako,.
Khadijat nagani tare da Yar ta sunfito da alamu tafiya zasuyi sallama sukaje zasu yiwa maimartaba, Khadijat ainazata kwana kukazo,.
A ah Daman mumce wa baffa zamuje gaidashi Kuma munce mai yau zamuzo dan megidan nawama achan zamu hadu dashi muwuce tare, kaga kuwa Bata kwana.
Hake de kikace hakan ma aimune da godiya tinda kunzo munganku,Yar dariya tayi to zamu wuce. Allah yakiyaye hanya ku gaishen dashi nakuwa dade banshigaba kautar ba, Inshallah zeji to akulamin da mesunan matata ko,
zalihat ce tadago ta kalleshi Abba karka damu har hutu zanzo inyi, kallanta yayi gwanin sha 'awa kinga kuwa da zahra na Nan nasan sekin fi kowa daukin zuwa,karka damu abba Zahra zata dawo gareka mark my words,to Allah yasa zalihat Kuma Allah yamiki Albarka,ansashi Tai da Ameen,.
Aysha nagani tare da wata friend dinta da alama biki sukaje suna hanyar dawo wane,ita tana gefen zaman banza kawarta ce ke tukun,a hankali suke tafiya suna Yar hirar su da alama hiran tamusu Dadi,
motarsu ce tamutu,sallati suka saka, gwada tayarwa suka karayi amma taki tashi, futo wa sukai bakin titi duk motar da tazo wuce wa sesu sa hannu kozata tsaya, akai rashi sa,a duk wacce tazo wuce wa setaki tsayawa, gashi dukansu mata,.
YOU ARE READING
yar sarki 👑(King's Daughter )
Historical FictionLove,hateret, sacrifice, deception, royalty.