👑 👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🏰 🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰🏰#wattpad
#fatimalawalbmg
#megamind
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹 💕
Yar sarki 🌹👸
Horn yaringa dannawa ba kaukau tawa, megadi ne yafito da sauri tare d bude Masa,
Yellabai barkan ka da dawowa,begama rufe baki ba yafara balbale Shi da masifa,Shuru megadin yayi Yana mamakin Mujaheed beta masa haka ba duk yadda akai ransa abace yake,yaro mefara,a da girma ma mutane to de Allah yakiya yaye
Bawani parking me kyau yayi ba yafito da sauri yashige ciki kamar Wanda yayi mantuwa,da sallama yashiga fallon bakowa direct dakinsa yawuce,
Guri yanema yazauna tare da sauke numfashi me zafi rufe idanunsa yayi tare da Jin mugun faduwar gaba,yarasa meyasa yake Jin haka wani bangare na zuciyarsa Kuma tana Tina Masa jalal, doguwar tsuka yajaa
Dan wani mugun haushinsa yakeji da abinda yamasa,hannunsa yabuga jikin gado tare da fadin damn it! For how many long will he keep blaming me for this!hannunsa yadaura bisa kwantaccen gashin kansa na fulani
Tare barbazawa hashshhsh seriously I have to meet deen we have to end this!
Mikewa yayi ya dau towel dinsa yashige toilet danyin wanka.Ciki tadawo tasame su Annan fallo,mummy ce takureta da Ido tana jefenta da wani irin kallo.
Faduwar gaba taji da irin kallon dan mummy take mata meyasa mummy take min irin wanan kallan duk wanan zancen azuciyar take yinsa,!
Sunkuyar da kanta tayi kamar munafuka tana Wasa da yatsun hannu,dagowa tai suka sake hada ido da mummy haryanzu irin wanan kallan take mata,
sake Maida kanta Tai kasa na Yan mintina sanan tasake dagowa still ita Ta kallo ganin abun bame karewa bane yasa tadago tare da cewa mummy Ina wuni!
Aysha datakai jarka Baki bata san sanda tafurzar dashiba dan tsabar dariyar dataci karfinta,
Dagowa Tai takalli inda Aysha take tare da galla Mata harara.
Did I do something wrong,why are eyeing me!
Banza Tai da ita tamaida hankalinta Kan mummy data tafi duniyar tinani,..
Seda takira mummy sau uku tukunna Tai responding because she was totally lost,
Shuru Tai bata ansa mataba sema harararta datayi tadau wayar ta Tai daki.Kallan tausayi Tai Tare fadin and why is she angry with me again what did I say wrong! Bata fuska Tai tana lankwasa Kai!juyawa Tai daidai Aysha tadau wayarta itama tana kokarin tafiya.
Cike da masifa, tace heyy u wait there!
Jiyowa Aysha tai,takalleta speachless! Wai Dani kike.No am talking to ur shadow!
Kafadu tadage ok then since u are talking to my shadow ninayi gaba the shadow can stay kokarin barin wajan take!Ayyyshaaa! Tafada da karfin karasawa Tai gaban Aysha,
U shameless girl what is funny that u are laughing,
Ooooh!seemah when did I laughed at u 🙄
Seriously u are asking me when!
Hannun tasa takama kunnuwanta tamurde,Kara tasaki ooh my gashhh seemah is hurt! Tana Yi tana tsalle.Ok then Apologize to me know!
Am sowie! Sorry sorry I won't laugh at u again.
Saketa tayi tare daura hannunta Kan kanwar Tata that's my lovely sis!
Itama rungumeta Tai tare da cewa sis kinsa kunne na ciwo.
YOU ARE READING
yar sarki 👑(King's Daughter )
Tiểu thuyết Lịch sửLove,hateret, sacrifice, deception, royalty.