Yaran makaranta ne zaune a katafarun kujerun da aka ware musamman saboda su, Sanye da Graduation gown a jikin su. Kallo daya za ka ma fuskokin su ka tabbatar cewa kowannen su na cikin da tsantsar farin ciki, gabadaya hankalin su ya karkata ne wurin bayanin da principal in na su ke faman yi yayin da wasun su ke ta faman ware ido su ga ta ina iyayen su za su shigo cikin hall in.
"This is your final day in this school, i hope you will maintain the good morals, character and learning you get from this school, am very proud of your succesful SSCE results and i will tell you today you are one of the best students we feel pleasure to have in this school. With this i want to wish everyone of you a succesful life ahead, i will miss you all my children"
Da karfi dukkan su suka hada baki wurin fadin "we will miss you too sir" Emotional ones daga cikin su kam har sun fara zubda hawaye, ranar ta kasance ma dayawa daga cikin su tamkar mafarki ne, after six years wai sune zaune a hall in makarantan a matsayin graduating students, the thing is just Unbelievable.
Sannu a hankali juniors in su daga JSS1 zuwa SS2 ke fitowa performing akan stage. wanda duk saboda su ake yi. Abun na matukar kayatar dasu, yayin da jikin wasu ya riga da yayi sanyi barin ma da aka zo wurin da Yan SS2 ke performing spoken poetry, duk dai kalaman sallama ne da suke musu kunshe a cikin shi. Aka ce wai sabo turken wawa, sai dai a ranar yau da yawa daga cikin su sun aminci zuciyoyin su ya kasance wawan zuciyan saboda yanayin da su ka tsinci kansu a ciki, kaman ba sune su ke cikin tsantsar farin cikin zuwa ranar graduation in nasu ba.
Daga nan su aka kira su ka fito, inda su ka fara performing cool music in da su kayi choosing musamman saboda wannan lokacin, dukkan su rike da mic, yayin da su ke ta faman rairo wakan cikin zazzakan muryoyi. Juyin da su ke ba wani sosai bane. Fuskokin su kuma ga dai shi kana ganin kasan suna cikin murna ne amma kuma duk da haka bai boye jimamin rabuwan da ke kwance kan fuskokin su ba duk a lokaci daya. Dai dai lokacin da aka saki fire works su ka buga tsale wurin cilla graduation caps in su sama. This is a very nice view musamman ma wurin photographers in da aka kira specifically saboda wannan ranar, sun yi kokarin ganin sun yi capturing duk wani feelings da ke fuskokin daliban, wanda ya bayyana farin ciki, shakuwa da kuma tsantsar kewa da zasu yi ma juna, it the best moment ever.
Gift presentation aka fara yi daga nan, makarantan bai da wani yawan dalibai hakan ya sa kalilan daga cikin su ne kawai ba su wani karba kyauta na musamman ba. Headboy in aka kira ya fito ya musu his well written farewell speech cikin gwanacce wan turancin da ke bakin shi, nan ma sai da aka samu dayawa daga cikin su da su ka zubda kwalla, barin ma irin girma na daban da su ke bawa headboy in, yaron ne wanda ya matukar sanin mai yake yi ga ilimi wadatacce Allah ya bashi, dadin dadawa shi in mai adalci ne sosai.
Next headgirl ince ta fito, ita ma cikin shigan ta na kamala, da dukkan natsuwa ta ke tafiyan ta har zuwa lokacin da ta fara karanto nata speech in. "I love and hold each every one of you so close to my heart, i can't believe we are parting today, i hope too see you soon not here but somewhere better in life" daga hakan ta kare maganan ta, ita kanta jikin ta yayi la'asar idanuwan ta taf da kwalla a cikin su ta ke kallon mate in nata yayin da su ke ta faman tafa mata.
MC in da ke wurin ne ya amshi mike in, wani joke ya danyi saboda ganin yanda duk jikin daliban yayi. "Now i will call on a very special student for a parting speech/poem to the whole school and then we will conclude today's program with closing prayers" shiru yayi yana kallon fuskokin student insu, su kan sun kosa su ji wa za a kira saboda dai basu da wani idea akan wannan performance in gabadaya. "In person of Nabeela Mainasara" Duka kallon mamaki su ka juya suna bin Nabeelan dashi. Murmushi kawai ta musu sannan ta mike ta karasa kan stage in ta amshi mic in hannun MC.
Sai da ta gyara tsayuwan ta, ta tattaro duk natsuwan ta wuri daya sannan ta fara magana cikin karfin guiwa "i want to perform a poetry, actually it has no title, here it goes" with a very audible voice ta fara karanta poem in da ke cikin kanta.
YOU ARE READING
Zuciya Da Gwanin Ta
RomanceBurin zuciya a ko yaushe shine ta samu gwanin ta. Ko da kuwa hakan zai zama illa a gare ta. To amma in hakan ne kadai ya rage zabi, ya abin kan kasancewa? Ku biyo ni... Ku fito kuji labari zazzafa Kan zuciya da gwanin ta Tsokar da babu irin ta mai s...