CHAPTER 11

38 9 0
                                    



Dua takasa bacci tunani kawai takeyi a ranta, when will she be happy like others, when will she be beloved by her family, her did been her mom is alive definitely zataje, coz her happiness is all what her mom wants, but now she's no more..
Ta goge hawayenta, tashiga toilet tayi Alwala tafito tafara nafila sannan tayiwa mom dinta adda'u, ita kuma Allah hadata da wanda zasu so ta

Duk sun fito Zasuyi breakfast Aryan yace "where is Dua?" ba Wanda ya tankasa hakan yasa yama Fatima magana da ido akan takira ta,.
Fatima tashiga dakin amma tana ganin ta tasan bata samu enough bacci ba sannan kuma zaka san tayi kuka, fatima na tambayar ta kawae Dua tafada jikinta tafara rusa kuka sosai saida tayi me isarta sannan Fatima tabata hakuri tace tafito tayi breakfast.

After sun gama breakfast ne daddy yace su shirya saboda gobe ne su Alh.Tukur zasu zo yana fada musu ya bargun, Aryan suna hada ido da mummy ta banka masa harara sannan ta mike tace "Amrah follow me"
Bayan sun shiga daki shine mummy take sanar da ita hukuncin hadasu Aure da sultan, Amrah with frowning face tace "Mummy am still young fah, just 17yrs shine za'a fara min maganar aure?" Mummy tace "Ai ba yanzu za'ayi auren ba sai after kunyi paper daga nan Lokacin da zaki university sai ayi auren kinga sai ya tafi dake London kinga burinki na oxford university zai cika Kenan but anyway in bakiso shikenan sai ya auri Dua" Ai Amrah da karfinta tace "mummy noooo, stop saying so, never! it will never  happen, ni nashi ne not that clumsy Dua"

Su mummy suna barin dining Dua ma ta tashi, Aryan yace "seat back, let's talk" ta zauna amma taki yarda ta kalle sa, yace "bakiyi bacci jiya bako?" ta dan kallesa sannan ta girgiza masa kai Alamar A'a, yasake ce mata "kinyi kuka ko?" Tasake girgiza masa kai but aranta tace ya'akaiyi kullum yake sanin intayi abu, yace Dua "nasan kinyi tunanin da ace mummy ki nada rai da zakije ko?, but remember 1 thing always, in Allah ya kaddara zakije definitely zaki ba wanda ya'isa ya hanaki koda kuwa mummy nada rai ne, so kinga bai kaddara tafiyar ki ba, so please stop bothering yourself okay?" Tace "nikam ba'a kansa bane" kawai ta fashe da kuka tayi dakinsu da gudu, ya dafe kansa da hannayen sa yanajin ransa nakara baci.

Su Amrah basu samu sunyi birthday party din rumaisa ba saboda exams so gobe zasuyi sai faman Shirye Shirye suke yi, su dukkansu ukun suna video call suna ta tsara yadda abin zai kasance, firdausi tace nayi inviting senator's son fah bari zakuga yadda guy din yahadu, Amrah ma tace itama tayi inviting boyfriend dinta nan suka ringa tsara yadda komai zai zama perfect a masayinsu na 'ya'yan manya, sannan sukayi inviting 'ya'yan manya.

Shirye Shirye ake a gidan na musamman, daddy ya sa angyara guess section saboda zuwan su sultan, chafane kam sabo aka sakeyi, sannan akayi ordern frozen chicken guda 30, yadda aketa bare bare sai kadau ka shirin tarban president akeyi,.
While Amrah itada friends dinta sunata organizing yadda komai nasu zai zama perfect saboda yazama topic discuss of the week, a cikin garin Abuja.

Zahra takira nuwairah take fada mata plan dinsu akan sultan, gashi kuma yau zasu zo Abuja, 'yarta zata auri well perfect young guy, nuwairah tace tabari sai ta'iso gari sannan suyi wannan maganar,.

Mummy ce tace da daddy "in kana gani you can't drive by yourself kuma bakasan tura driver why not Aryan yaje ya dauko su I guess it would be more easy" yace "Noo I can't let him go alone tare zamuje kinga tukur will appreciate the way i welcoming him" tace "yea sure" yace ban wayana nakira Aryan so that he should be ready before the time" bayan ta mika masa shi kuma yakira Aryan but what?, no responds yayi yakai 6 but still, yace "kishiga kiyi wanka kafinnan barin duba Aryan a'ina ya yasar da waya na" sannan yafita zuwa dakin Aryan.

Aryan tun dazo yafada duniyar tunani, "what Dua does to them for deserving such punishment from them?", "is just because she lost her mom, if yes so his parent are so selfishness they've to remember by , mutuwar suma zasuyi one day and basu tunanin rayuwar Amrah?"
Daddy yashigo duk shi baima sani ba saboda nisawa da yayi acikin tunane tunane saida ya tabasa sannan yadawo hayyacinsa, sannan yafada masa bukatar sa.

Ayesha ce tabiyowa Dua, sai a lokacin Dua tasamu courage din shiryawa, sannan suka kama hanyar Islamiyya, Ayesha sai hira take tamata dan just to make sure she cheers her up but Dua she's not in her normal mood,
Suna cikin tafiya sai wata mota tazo ta wuce su sannan motan tafara reverse ta saya daf dasu sukuma zasubi tagefe sannan me motan ya sauke glass "yace Hey!" duk suka juya dan ganin waye, Atake sukayi murmushi sannan suka karasa jikin window motan suka gaishe da Ahmad (yayan haidar) ya amsa musu sannan ya fara tsokanar Dua ita kuma murmushi kawae takeyi sannan yace "How far Dua sun chanza mind dinsu?" Kai kawae ta girgiza, yagane kuka zatayi kawai yace "Let me have your 11 digit Dua so that we should talk later" tace "banda waya"yace "ya za'ayi kenan?" tace I don't know too?, Ayesha tace "toh why not kibasa number sister Fatima?" Dua tace "toh ai basan numbern taba" Ahmad yace "shaaa anyway zanzo gidanku later" tazara ido kamar zai fado tace "Wa, gidan mu?, please don't try this, wollah duka za'a.. saikuma tayi shiru, tace please don't come, kawae takama hannun Ayesha suka fara tafiya.
Yafi minti goma a tsaye a wajan yana tunanin wani kalar tsoro takewa parent dinta by mere looking yasan she's not happy always, she's not enjoying her life at all, yace Dua I will surely help you out and give you the best life ever, kawai ya sauke numfashi sannan yadata motar yabar unguwan but da niyar saiya bincika yasan halin data ke ciki.

DU'A (THE HATED GIRL) Where stories live. Discover now