Dua kuka take tayi duk memories dinta na baya yanata flashing a kwakwalwanta she's damn missing her mum her whole world tana tuna duk lokacin da ammi take sacrificing all her happiness just to see her smelling, ammi ne Kadai ke tsaya mata drinks, chocolate, biscuits and snacks for school break saboda kar afita break ta zama different from her mates ta share hawayenta ta tashi daga inda take tanajin kewar ammin ta tabude closet dinta can cikin kayanta tacuro keyn dakin ammi datake adanawa for so many years tazo zata fita adakin su taji wayanta na ringing ta dauke kai saboda she's not in the mood of picking calls ta kama handle din kofan zata bude kenan tasake jin wani ringing din nashigowa bata da niyyan dauka amma sai wani zuciyan yana ce mata it possible Anty hibbah ce hakan yasa ta sake handle din taje wajan wayan aikuwa itace tasa hannu ta dauka kafin tayi accepting call din ya yanke,Anty hibbah tace "God bata daukawa fah!" Ayrah tace "Ammi call her again please am scared wollah", Dua dake kokarin bude kofar dakin ammi call din yasake shigowa tayi picking with her calm voice tace "Hello Anty" Anty hibbah saida ta sauke ajiyan zuciya da taji tayi picking gashi kuma ba kuka takeyi ba sai dai muryan ta ya chanza tace "Dua are you okay?" Tace "Yes ammi" tace "daddy or zahra sun miki wani abunne?" "Aa basuyi min komai ba" tace "sorry Dua you know banda wani iko akanki daddyn ki yafini power dake shiasa banyi wani abunba sorry for disappointing you" tace "Haba ammi you have done everything to me don't say so ever please" tayi shiru sannan tace "please Dua kiyita hakuri soon everything will be clear out I promise you kuma kiyita addu'a kuma muma munayi miki, addu'an ammin ki bazai fadi kasa banza ba" haka tayita mata nasiha mai ratsa jiki Dua duk jikinta yayi sanyi,
A bakin kofar dakin ammin take tagagara shiga saboda duhun dakin tana gama wayan zata kunna flashlight taji fatima na mata magana kasa kasa amma bata jinta ta tsaya har ta karaso idon fatima ta kalla tasan tayi kuka rungumanta kawai tayi tace "sorry Dua Allah is with you" Dua girgiza mata kai tayi tace "I know, I have to" tana gama maganar ta wuce ciki tayi switching light on sbd wani kukan daya taso mata fatima tace "Bakiyi dinner ba me zan kawo miki" tace "Nothing" tace "Toh please Dua karki ce zaki kwana a dakin kinga dakin duk yayi kura kibari gobe zan share ko'ina kinji" ta juyo da fuskanta tana kallon ta da har hawaye sun fara zuba mata tace "don't worry yourself just go thanks for caring" fatima ta fahimci she want to be alone shiyasa ta Kyaleta tace "okay good night dear" tana fita taje ta kulle kofan da key duk memories din yana zuwa mana back kukanta tasha tanajin sabon zazzabi na zuwa mata sunan Allah take ta takira aranta bata damu da kuran dakinba ta kwanta abinta har bacci ya dauke ta agun,
Ayesha duk tabi ta damu she just want to check on her tundazu takejin kanta cikin boredom dukda ga mami a gida, tana ta lissafin inbada safe zasu tafi ba it's necessary to her taje su kumayin sallama tun yanzu tafara missing dinta ta jawo wayanta tayi dialing numbern Dua har ya yanke bata dauka ba takuma dialing still bata dauka ba takumayin na uku akan inbata dauka ba zata barta may be bata tare da wayanne, Dua cikin bacci taji ringing amma sbd baccin da tafara yasa ta share takuma jin wani ringing din da tayi niyyan sharewa sai kuma ta bude ido tana kallon wayan ya yanke zata kwanta kenan dakuma ji hakan yasa ta tsare wayan da kallo kamar zai yanke sai kuma tasa hannu ta dauka unknown caller tagani ta dauka takai kunne tayi shiru , Ayesha da har tafitar da ran cewa Dua zatayi picking kuma saitaga ta dauka din tace "Alhamdulillah Dua sai Allah Allah nake kiyi picking meyasa bakin zama kusa da wayan kine?" Tace in sleeping tone "Ohh Ayesha! barci nafarayi ne zazzabi nakeji" tace "kash! Sorry for waking you up" tace "worry not" tace "nafara missing dinki tun yanzu, I just want to know what time zaku tafi inba da safe ba zanzo ne musake sallama" tace "Ayesha don't worry everything done change yanzu kam sai wata rana idan inada rabon binta" tana karasa maganan tana jin kuka yanason zuwa mata Ayesha tace "Please Dua can you expand your word dan ban fahimci me like cewa ba?" Tace "Daddy yace bazanje ba" Dumm kirjin Ayesha yayi tace "What Dua?!!! Are you serious" yace "Ayesha I mean it" Ayesha tace "Allah sarki Dua am sorry to say wannan duk tactics din mummy ne, please don't cry don't be upset pleaseeee Dua" Dua tayi murmushi ganin yadda tayi magana just to calm her down tace "In shaa Allah friend I wouldn't be" yace tace "Okay bye rest in peace" Ayesha tace"same wishes bye" tana kashe wayan ta kwanta abunta sai bacci.