CHAPTER 7

52 9 0
                                    


Knock knock knock
The knock on the door broke the trail of thoughts that Ayman was having in his mind,
"Oh God, when will I see the girl again?"
"Almost 7 years back, may be she's still living in abuja may be she's not...
One of the maid that works for them was on the door,. "Sir your daddy is calling you down" the maid said and left.

Ayman yace, "Abba ka kirani?", "Yes I did Ayman"
Inason zan turaka Germany for supervising my company for just a year
Ayman yaji kamar ya daura hannu aka yayi ihu, duk plan dinsa bayan ya gama 2nd degree dinsa yanzu ne right time da zaije nemo "wannan Yarinyar"
"the innocent girl with devastated life", the poor innocent girl"
Dan shi yaji ajikinsa she's not Alright and he is ready to help her out,.
Ba yadda ya iya haka ya amince wa Abba..

Direct dakin ammi yayi yace "I dreamt about her today too Ammi" and all my plan is to find her out but, but I would be supervising Abba's company for a year,.
Ammi tace "karka damu everything would be solve out In shaa Allah".
Shima yace "In shaa Allah".

Ayman was the only child to his parent, his the kind of child who gets privileges since childhood, Ayman he's the real educated man the talented guy and handsome, Ayman lives his life as he wants! He is a straight forward person when he loves he love when he didn't definitely he didn't.. He always gets whatever is want.

Ayman yayi karatunsa a oxford university London inda ya karanta medicine, sannan ya wuce Delhi India for his second degree

Alhaji Baba Ahmad shine mahaifin Ayman, mahaifiyarsa kuma Hajiya Aisha shi kadai suka haifa hakan yasa they extremely loves him
Dukkan su 'yan kaduna ne,
Alhaji Baba Ahmad was politician yana da companies a different countries, kudin kam ba masalar su bane, hakan yasa ayman tasowa cikin gata da kulawa,
But one thing! Sun ba dansu isheshshen tarbiya ga kuma ilimin addini, hakan yasa yake mutunta kowa dukda shidin miskiline balalle ya zauna tadi da mutunba..
Little about ayman

Yau weekend Dua ta tafi islamiyya sai 4 take zuwa, da aka fita first break karatu kawae suke tayi ita da Ayesha, hakama second break,
A hanyar su na zuwa gida suna challenging junansu with questions, wani farin ciki su keji da su kaga sun iya Almost everything.

Dua nashiga gida mummy tace tashirya zata rakata duk dan karta samu wani chance din karatu,
Dua sai taji abin yamata somehow somehow dan haka ta juyo tace "mummy are you talking to me?" tace "Sure"
Dua tana shiryawa but duk tanajin wani iri, Anya sun taba fita tare?, toh me hakan yake nufi, har tagama shiryawa tana Saka da warwarewa, ahaka har tagama,.

Sukaje gidan tight friend din mummy, aka sata gyaran store daga nan suka wuce supermarket namma taringa sata dauko kaza, mayar beyimin ba, haka tagaji tayi lisss, sunkoma gida around 9 Dua nashiga daki sai barci,.

Amrah ta fito da gudu tayi hugging mummy tace saike mummy yanzu haka tayi barci ma, mummy taje taleka aikuwa tayi nisa a barci, haka suka sauka suna dariyar mugunta tace hakanma kadan ta gani sai gobe ma da sassafe zan samo wani new way.

Around 4:00am Dua ta farka taga Ashe har 4 yayi nan ta tashi tayi Alwala taringa nafila tare da addu'o'in samun nasara da nemawa mummyn ta rahama ubangijinta har gari ya waye,.


Sorry please da wannan page din, kuyi managing dinsa, inada exams a gombe ran Saturday in shaa Allah so yau zantafi ba Lalle kusamu update ba,
Amin afuwa, sannan I need your prayers too please pls
Thank you!

DU'A (THE HATED GIRL) Where stories live. Discover now