CHAPTER 40

39 12 0
                                    


Yau yan gidan duk sun makara shirin school ma cikin sauri sauri sukeyi Amrah tashiga wanka dan tabata wa Dua lokaci kafin ta fito Already Dua takusan gama shirin ta batasan Dua tun kafin tayi sallah da taga sun makara tayi wanka ba horn sukaji daga waje hakan yasa duk suka kara saurin su, suna fitowa parlour Mummy tamika wa Amrah breakfast tace "Make sure kiyi breakfast" tace "Okay mom" Dua bata damu ba saboda akwai raguwar snacks din jiya a jakkanta suka wuce parking space Tun daga nesa Aryan ke kallon su Dua tayi well dressed than Amrah wandon school uniform dinta ma yakamata so tight rigan ma haka kuma a iya cinya ya tsaya gashi tsagun kuma tun daga waist dinta ya girgiza kansa ya dauke kansa har suka iso.

Sai daya tada motan sannan yace "Amrah as from today karna kara ganinki da wannan uniform din" tadan hararesa sannan tace "What's your problem with my uniform beside ma naga paper kawai yarage mubar makarantar" yace "I have told you karkuma ki chanza ki gani" ta juyar da kanta gefe ta sana ana mata fada agaban Dua har suka isa makarantar ba wanda yace komai.

suna isa school gate as usual sai ga wasu sun karaso taryan Dua dan yanzu mostly yan ajinsu friends dinta ne duk saboda takanyi jotting key points na Waec sukuma agunta suke karba suyi copying dan suyi karatu Her face as usual da murmushi ta karbe su suka shiga cikin school din Amrah kuma tabisu da harara dan yanzu abun haushi yafara bata suna karasa hall Ayesha ta fito tayi hugging dinta tace "Dua yau kinkusa yin latti" tace "wlh makara mukayi" tace "Friend yanzu nima nafara yarda da maganan mutane Allah Dua tafiyanki da yanga kikeyi" Dua tace "I have said this time without numbers wollah ba yanga nakeyi ba that's how i am" suna cikin magana akayi announcing sufito yanzu zasu shiga paper.

"Ayman don't kill yourself ni yanzu kam abunma tsoro ya fara bani" Ayman yadan kallesa sannan yace "Ahmad ni inaji ajikina zamu tsake haduwa but what I always scared kar taki ni not that one karma ace matar wani ce" Ahmad yace "just pray in Alkhairi ne amma ni gani nake kamar ba Alkhairi bace saboda kullum addu'a kake amma baku tsake haduwa" Ayman yace "its okay please!" Ya karasa maganar da karfi yanajin zuciyan sa na masa zafi Sannan ya tashi ya fita agun baki daya.

Karfe 9:15pm Amrah ta gama shiri as usual kana kallonta bazaka dauka Muslim daughter's bane har takama handle din kofan Dua ta daure tahada courage na magana yanzu almost a year Amrah tasaba da fitan dare sometimes ma takanzo abuge amma ba'a taba mata fada ba bayan Aryan tace "please sister Amrah don't go shan abunda kikeyi its dangerous to your health and shi boyfriend dinki yana bataki wollah bazai kara ko kallon ki ba" tsakeke tasaya kallon Dua sannan tazo daf da ita kirjin Dua banda duka tara tara ba abinda yakeyi tadan rankwafo yadda fuskan su zaiyi daidai dake Dua na zaune ne akan gadon tace "ohh really?" Dua dakyar ta hada courage sannan tace "Wollah am serious" ta tufa mata yawu a fuska sannan tace "next time kisake min magana kigani" tawuce ta fita Dua tana da kyankyami kan mirror tawuce ta dau toilet paper ta goge fuskanta sannan ta wuce toilet ta wanke.

_Bayan wasu kwanaki_
Shirye Shirye akeyi agidan anyi pent din gidan an sake gyara gidan gaba ki daya kana ganin gidan kasan ba karamin kudi aka kashe ba, Akwai wani Al'adan da sukeyi as appreciation day duk family and tight friends zasu hadu a cikin gidan amarya zata fito haka angon ma anayin wannan Al'adanne before akawo kayan laife.

Yau Saturday Dua sun tafi islamiyya akan hanyar su ta dawowa gida Ayesha tace "Wai nikam da gaske Amrah aure zatayi?" Tace "Nifa ba sanin koman gidan nan nakeyi ba amma Fatima tace min Eh" Ayesha tace "Lalle zanso ganin wannan mijin nata" Dua tace "falyakul khairan au liyasmut" Ayesha tace "Toh Alarammiya" duk sukayi dariya har suka isa kofan gidan su Dua Ayesha tace "Toh pha yau me akeyi?" Tace "yadda kika gani haka nima nagani" sukayi sallama tashige cikin gida.

Tana shiga taga anyi decorating din gidan with balloons gashi an jera kujeru sai mutane take ta kallo har cousins din mummy wanda duk basu sonta sai wata Mufida datake nuna mata so inhar tazo gidan, taje ta gaishe su ko ansa mata basuyi ba sai wanna mufidan haka tawuce dakinsu dan cire uniform tana mamakin me yake faruwa agidan suka hadu da fatima take tambayar ta what's going on sannan Fatima ta mata bayani har hawaye sai daya zubo mata shine ba wanda zai iya fada mata Amrahn ma da suke kwana daki daya ai ita ba zata sa afasa auren ba ta share hawayenta ta danyi fresh up sannan ta sauka kasa wajan garden din gidan su inda ake ma Amrah lalle ta karasa Amrah daga gani da wanda zata aura take waya suka gaisa ta wacca take mata lalle sai wasu friends din Amrah guda 3 tana musu magana ko kallon bata ishesu ba ta juyo tace "Amrah congratulations" tana ganin amrah ta yanke call din sannan ta fara zaginta Dua tayi zuciya ta wuce sama dakinsu ta shiga tayi Alkawarin har agama duk abunda zasuyi bazata kara fita wajan ba.

Daddyn Sharif ne yace "yaron nan yana ina ne wai?" Mummy tace "yanzu na kirasa yana kan fitowa ne" Sharif yayi sallama yashigo ciki ya gaida iyayensa with respect Daddy ya wurga masa ATM kan cinyarsa yace "ka dauka idan kudin hannunka bazasu isa ba then use mine" yace "Zasu isa daddy dan dazu nadau check din 100Mil gakuma na account" daddy "fine but karkuyi abun kaskanci show them daga gidan arziki kafito" yace "Done dad" yace "yanzu zaku tafi ko" ya karsa maganan yana kallon mummy kafin ta basa amsa wayansa yayi karan message new digit ne akace masa "please can you take just a seconds ta check on your WhatsApp?" Mummy tace "lafiya?" Yace "wani message ne bangane kansa ba" Sharif yace "Let me see daddy" daddy ya mika masa shima karantawan yayi yace "daddy nima ban fahimta ba but kahau WhatsApp din may be zaka samu cikakken bayani ya ansa wayan ya kunna data sannan yashiga WhatsApp din.

What!!! Abunda ya furta kenan duk sukayi kansa sukace "lafiya?" Text aka turo masa "You're responsible man amma zaka iya aurawa obedient son dinka Amrah why not her sister Dua? Watch out the videos for believing so" Videos din Amrah sunyi kala 6 daga tana rawa a club ko suna shaye shaye ko tana jikin jibson a kwance Sai wani message din ya shigo Here is her innocent sister Videos din Dua itama yayi kala 6 tana hanyar zuwa haddah ko tana musabaqa a cikin masallacin school dinsu sai wani kuma ana break amma tana karatu sannan wani message din yakuma shiga zaku iya zuwa unguwar tasu dan sake tabbatar da hakan duk shiru sukayi Mummy tace "yanzu ya zamuyi gashi na tabbatar suna can suna jiransa" daddy yace "its all your fault ai ke bakisan halin yar kawarki ba har kika bari relationship dinsu yayi karfi?" Sharif yace "Mummy dama Amrah na da sister ne?" Daddy yace "Usman din ai 'ya'ya 2 ya fada mana" mummy tace "nima ban taba jin akwai wata ba bayan Amrah" Daddy yakira layin yaji akashe Mummy tace "dama is hardly su cigaba da using layin anyway taimako suka mana" Sharif yakuma daukan wayan yana kara kallon videos din Dua iyayen duk su biyu sun kasa cewa komai tayaya zama suce sunfasa Sharif yace "Daddy Mummy inhar da gaske sistern tane why not kar afasa saboda zafin hakan da zasuji sai ayi da sister dinta" duk kallonsa sukeyi mummy hartaji dadi tace "kayarda zaka zauna da sistern ta? Wlh she's beautiful than Amrahn ma" yace "sure ammi" ya mike zai fita daddy yace "wait yanzu yazama dukkan mu zamu tafi sai nama Alh Usman bayanin Dua din mukeso".

Sharif yayi murmushi aransa yace "God! God is really amazing Yarinyar dayake crushing and dying for her yanzu yasameta cikin sauki batare da ya san gidansu yake zuwa hira gun sistern ta ba, wani irin murmushi yasaki tareda biting lips dinshi ahankali yace "killing two birds with one stone..

Suna zuwa har Mc yasa waka wasu summa zauna dake ba mutane dayawa akeso ba basu fi su 10 ba just her relatives suna shiga Daddy da mummy suka wuce cikin gidan direct inda Mc yake cewa "finally the prince is here" aka nema daya karasa kan stage amma shi ko tsayawa baiyi ba ya wuce backyard din gidan for like 10 minutes sannan yafito ya wuce kan stage.

Daddy da Zahra suka karbe su da fara'a suka gaisa cikin girmamawa sannan can daddyn Sharif yace "ashe yaranka uku ne?" direct yamasa tambayar saboda tabbatar wa daddy yace "umm eh yeah hakane"

Fatima ce tashiga dakin taga Dua a kwance tace "Dua bazaki fita gun bane?" tace "No banjin dadi ne" tace "have this gown ki tashi kisa kar aga baki gurin suce baki murna" Dua ta tashi takalli kayan tace "sister Fatima ke kuma aina kika samu wannan hadaddiyar rigan" tace "just wear zan miki bayani" da kamar bazata tashi ba sai kuma ta tashi tasa kayan ita kanta kallon kayan takeyi red gown ne yayi bala'in yima white skin dinta kyau ta juyo tace "ni gaskiya bazan iya fita haka ba" fatima ta mata rolling din karamin veil din akanta tamata like push back Fatima tarike hannunta tace "common let's go" ko jiran amsan ta batayi ba tafara jan hannunta suka fita.

Mc yace "yanzu zamu kira princess ta danyi ready please"Dua suka dan tsaya abayan mutanan wajan ita idonta nakan Amrah da tamata wani kalan kyau Mc yace "please lets see the prince here Sharif sulaiman ma'aji" yana zuwa yace "Princess zakaje ka dauko" Amrah har tafara murmushi tana kara gyara gown dinta Sharif yafito idonsa nakan Dua datake can baya Mc yakuma cewa "prince Sharif in just a minute zaka dauko mn Princess Dua Muhammad Usman"
Atake zuciyan Dua dana Amrah ya wani kalan bugawa duk su biyun sukaji kamar kafarsu bazai iya daukan su ba, Sharif direct toward Dua yayi Dua tawani kalan danke hannun fatima kamar zata balla mata hannu hawaye na zuba a idonta

_Tight your seat belt yanzu was an zai fara_
By Jiddarhtulkhair 08110615256

DU'A (THE HATED GIRL) Where stories live. Discover now