Daddy and Aryan ne akan hanyar su tazuwa Airport dauko su sultan, dukkan su sunyi shiru sai chan Aryan yace "daddy please can you clear this out for me cox am always doubting?" Daddy yace "what do you want me to clear out?" Aryan yace "but first pardon me daddy may be you'll be upset by my question" daddy yace "Nooo never, I will never be upset by my only son nor his question, say it out, I promise to clear it out for you!" Sai kuma yayi shiru ya rasa ta yadda zai fara yasan definitely idan yaji tambayar sa toh sai ransa ya baci, daddy yakase masa tunaninsa yace "uhum am all ears son?" dakyar ya hada dan courage dinda ya rage masa, with cracking voice yace "amm umm dama dama nace ba Dua is she our biological sister I mean is Dua your biological daughter, amm yes I mean Dua?" In expectation way daddy yaji tambayar nasa, he never thought this form his son, but no matter what shide yasan Dua ba 'yarsa bace, Aryan bayan yayi tambayar saiya dan juya yaga yadda fuskan daddy yayi kawae sai yaji ajikinsa bazai iyayi masa second question ba saboda yadda yaga ya koma like Wanda aka masa mutuwa,. Duk sunyi shiru Aryan kuma ya maida hankalin sa akan tukin da yakeyi kawai, sai chan daddy yace "son" Aryan beyi expecting ba yace "yes daddy" daddy yace "I have no answer for your question, buh I do know one thing, I always feel that she's not my daughter, yea sure she's not , buh akwai wani lokaci, I don't know what comes over me ... Say kuma yayi shiru, Aryan yace "whatever it's, Dua is your last born, the pity baby, she lost her mom since when she's too small, she never been love by you/mom, she suffer alot, she's still young all she needs now is your love and care" daddy yanajin his missing something or someone and that thing is very important to him but he couldn't recognize what it's dole ya hakura da tunanin da yakeyi, duk maganar da Aryan yayi kuwa baiji ko daya daga cikin maganganun ba saboda nisawa da yayi a tunani, har suka isa Airport ba wanda yasake cewa wani abu.Amrah na dakinsu, tasaya a gaban mirror tana gwada kalar rawar da zatayi tonight sai dariya takeyi data ga she can do well, Duk kwala kiran da mummy take mata ita kam baji takeyi ba, mummy taja wayarta tashiga kiran Amrah but still no responds, taja saki tana cewa "kardai yarinyar nan fita tayi bayan tasan yanzu suna hanya?", Ta tashi da kanta ta hauro sama direct dakin su Amrah ta shiga kawai sai tasake baki tana kallon ta, Amrah kuma taji ajikinta Ana kallonta ta juyo saitaga mummy, tace "Hey! Mummy yaushe kikazo?' tayi tambayar cikin muryan Dariya, mummy tace "bansani ba, Ashe ke wawiyace bansani ba, by now kam yaci ace kin gama wanka kinyi kwalliya kinsan fa suna hanyar dawowa" Amrah Sam batason abinda zai kashe mata jin dadinta na yau, tagama tsarawa tonight tana gun birthday party, ta turo baki sannan tace "toh mummy daga zuwan sune za'a wani fara maganar nan at least zuwa gobe" mummy tace "Lalle bakida hankali toh bari abar maganar ma gaba daya kawae" ta juya zata fita Amrah tayi saurin cewa "shikenan barinyi wankan yanzu" mummy tayi murmushi a ranta tafita
Su daddy sun dawo daga Airport dauko su sultan, nan suka shiga cikin babban parlourn nan aka fara hiran yaushe gamo sakanin daddy da Alh.Tukur, sultan kuma da Aryan suna dan taba hira sama sama, Abidah shiru tayi tana daddanna wayanta, bayan some minute sai ga Zahra tashigo fuskarta asake, nan suka gaggaisa sannan tace dasu ya kamata suyi sallah sai suci abinci daga nan inyaso sai suyi wanka su huta, suka amsa da toh, saiga Amrah tashigo ta zauna a armchair ta gaishe da iyayen sultan kafin tazo kansa nan ya amsa mata fuska asake bayabo ba fallasa, but Abidah a ranta tana cewa yanzu Wannan dinne za'a hada da danta ko darajar manya bata sani ba, nan Abban sultan ya washe baki yana badai ita bace surkan nawa? Daddy yana dariya yace "ita dinne dai" Abba yace Lalle yarinya tagama girma, haka sukayi tayi sannan kowa yaje masaukin sa.
Dua suna hanyar zuwa gida sunata bitan karatunsu na yau sai Ayesha tace "Dua kinyi noticing wani abu kuwa?" Dua tace "like what?" akan ya Ahmad mana, Dua tace "waye shi din?" Ayesha tace banson wulakanci, wollah kin iya pretending, Dua tace toh shikenan abar maganar, tayi saurin cewa Aa no saina fada, Dua tace 'uhum inaji" Ayesha tace "What's between you and ya Ahmad I mean Haidar's brother?" Dua tayi saki tace "nina ma sansane, I just recently knw him kuma ko maganar 2 minutes bai taba hadamu ba, that's it" Ayesha tace "you have to know this kullum a idonsa I do saw your love, sonki yake, Takarasa maganar tana dariya, Dua takai mata duka tana cewa "wollah karya ne"Ayesha tace "bari akoma makaranta saimu tambayi Haidar, Dua tafara dukanta da takartar hannunta, ita kuma tana gudu a haka har suka karasa kofar gidansu Dua sannan sukayi sallama.
Ashe Ahmad yana watching dinsu tunda suka shigo layin har lokacin da Dua take bin ayesha kawai sai yasamu wani relief, at least she's happy now.Dua tana shiga gidansu taga akwai alamar baki, tazo zata wuce parlour kenan sai taga sultan yana waya, tadan rusuna tace "barka da yamma, kun iso lafiya?" yace "Dua right?" tace "Eh" yace kintafi haddane tace "Eh" sannan tawuce sa tashige ciki, zata haura sama kenan saiga Abidah nanma tadan rusuna sannan tace "Barka da yamma kun iso lfy?" Abidah ta amsa mata da fara'arta sannan tace daga ina Dua tace "daga islamiyya" tace "Masha Allah hafiza" Dua tayi dariya kawai ta wuce.
After sallar isha, kowa ya hallara dinning room, Lokacin da suke dinner zahra ta lura da yadda Abidah da sultan suke yawan kallon Dua,
Amrah she's obsessed over tasamu chance din fita, dan haka bata bari Angama dinner da itaba tace zata kwanta saboda she's feeling fever,
Dua tana gama dinner tawuce dakinsu time din Amrah na wanka, mummy ce tashigo dakin tana masifa "daga yau kika kuskura kika sake barin hanya yahadaki da Abidah ko sultan balle zama gu daya ya hadaku wollah saikinyi nadaman stupid clumsy girl" Dua hawaye tafarayi sannan tace "in shaa Allah bazan sake bari ba mummy"Daddy suna dan tattaunawa da Abba akan maganar Sultan da Amrah dan suna ganin Wannan chance ne nakara dankon zumuncinsu
Abbah yace "zanfi kowa farin ciki idan har hakan tafaru" ahaka suka gama tattaunawa da kuma barin maganar akan subada wa junan su lokaci kawai zasu jira by then Amrah tagama Candy, sukayi sallama kowa yayi hanyarsa.Amrah ce tagama shirinta tana kan fesa turare sai wayarta tayi Kara taduba taga "Jackson" tayi murmushi ta dauka yace "muna kofar gidanku fah" tace "just a minute ganinan fitowa" duk Dua tana kallonta sannan aranta tana Mamakin rayuwar da Amrah zata jefa kanta aciki.
Amrah tafito cikin sanda taga ba kowa a parlour sannan tabi ta backyard tafita, taje da suri tashiga gabar mota sannan "Jackson" yajasu suka tafi..