Bayan fitan anty hibbah Ayesha tace "tell me everything about zuwan ki kaduna" yadda Dua taga tausayin ta acikin idon Ayesha yasa tace "Please friend don't misperceive them, they'll treat me well" tace "you see abunda nake tambayan ki daban abunda kike fadamin daban, then why the changing?" Dua tace "I was sick yanzu hakama ina kan medication ne" tace "Well! Speed recovery but stop hiding the fact" finding way take dan abar maganan batason wannan chatting dinsu tace "Tell me how was the trip?, by mere looking you do enjoy the trip and that's what I wanna" tace "I would tell you later" tana maganan hankalin ta nakan waya Dua kallonta kawae takeyi the way she concentrate on her phone after some minute sai ga wayan Ayesha na ringing batare da takalli Dua ba ta mika mata wayan tace "pick the call",
Dua ta karba wayan tace "as-salamu alaikum" yayi shiru at first sannan yace "Amin same to you" muryan Ahmad taji tace "ina wuni" yace "lafiya how was your body?" tace "I'm fine now" yace "toh Alhamdulillah have rest please" tace "I would" yace "am little bit busy today but I want see you tomorrow if possible" tace "sorry bananan I would follow Anty hibbah tomorrow" yana aiki saida ya ture system din gefanshi yatashi tsaye if he could remember Ayesha tace masa akwai sistern daddyn ta a London kuma sunan tafada yace "What!!!" tace "sure" yace "to where?" tace "London"yayi shiru for good 40secs sannan yace "i will squeeze time and come please don't say no" kitt yakase kiran ta juyo tamika wa Ayesha wayan ta,
Ayesha ta tsare ta da ido Dua ta harareta tace "why the looking?" tace "Saboda kar yazo shine zakimai karya for God sake? Just say the truth karkazo is even okay" Dua tayi dariya ta matso kusa da ita tace "wollah don't think am joking or teasing you ask Ayrah when she's back, am sorry banma fada miki ba" tayi shiru tana kallonta sannan tace "I will be glad inkin tafi in the other side I will not be happy saboda I will miss you sannan bansan yaushe zaki dawo ba" Dua duk taji jikanta yayi tsanyi tace "finally nayi waya nasan each and everyday zamu nayin waya" tace "Dan Allah when?, where's the phone?" Dua ta bata labarin taimakon da irfan ya mata kuma shine ya tsaya mata wayan tace "Allah sarki irfan thank u for saving my best friend's life" Dua murmushi kawai trying hard not to cry Ayesha takuma cewa "amma koda muna waya bazai kai kamar muna tare ba may be our friendship will not last" Dua tace "shikenan bazan bisu ba" Ayesha tace "What!!!" are you okay? lalle ma so kike kimutu da bakin ciki I guess, dole ma kije but I don't know that gobe goben nanne, ashe gwara ma danazo" Ayrah ce tashigo Dua tace "Ayrah please let me have the phone" Ayrah tayi murmushi tace "ina cikinyi game sai ga message daga gun saurayinki" Dua tayi tsaki Ayrah da Ayesha sukayi dariya Dua tabawa Ayesha wayan sannan tasa numbern ta tayita yaba kyan wayan.
Ayesha na komawa gida tasami mami a kitchen tace "mami your girl is back" mami tace "welcome back dearie, daga ganin wannan jimawan kinsami Dua a gida, how is she?" tace "hmm mami Dua fa zatabar kasan nan zatabi Antyn ta, shikenan kuma yanzu bansan yaushe zamu Kara haduwa ba, may be ma munbar kaeance" mami taji tausayin ƴarta dan tasan yadda takeson Dua din tace "No you're still together sai ki karba numbern Antyn ta before sutafi kinga ƙwayi communicating tanan kafin tasami waya" tace "Already ma yanzu ansaya mata waya tafiyan gobe ne fa mami" mami tace "remember this! The heart that cares is always remembering" hakan yasa Ayesha yin murmushi tace "sure mami".
Haka kawai taji kamar bata kyauta ba idan har bata fadawa irfan ba at least ya gwada mata so ga text daya adda beta da tura mata inya Kira taki picking sai ya tura mata text yace zainab ce tace zasu gaisa hakan yasa take picking amma suna gama magana da zainab zai karbe wayan ita kuma kunyansa takeji hankali tadauki wayan tana kallon numbern sa can kawai tayi dialing, irfan dake office ganin kiran Dua da sauri yadau wayan sannan yayi rejecting call din yayi calling dinta back Dua tadauka a hankali tace "Hello! Ina wuni" ya kwaikwayi muryan ta yace "lafiya kalau" sannan yace "Dua is that real ke kika kirani? I was so surprise!" Tace "Eh I just want to say zanbi Anty hibbah" yana zaune saida ya tashi tsaye he's out of word yama rasa tunanin da zaiyi guda daya me kyau hankali yace "Dua in kina tare da Anty hibbah I will be greatful saboda zaki samu more happiness with her but yaya zakiyi dani? Why not kiyi accepting dina muyi aure please Dua" tayi shiru tama rasa mezata ce masa , yace "nasan your answer would be No but I will be always expecting yes gashi kullum kina cikin ignoring dina ko nakira bakison dauka messages baki replying back" yadda yayi maganan zakasan bashi da wani courage gashi har muryansa na shaking taji ya bata tausayi at least mesonka yafi mai kyamanka tace "I promise you bazan Kara skipping ba" ya sauke ajiyan zuciya da har ita saida taji kawai yaji yasamu wani relief yace "thank you" suka danyi magana sannan ya kashe.
Anty hibbah takira ta sauka kasa sukayi tare da Ayrah a parlour suka same ta Dua ta duka tace "Anty gani" tace "I just wanna say inda akwai abunda kike so like Islamic books, key points, da wasu material dinki ki tattarasu kishirya but base kin deba kaya ba amma inda wanda kikeso be wuce just 2 to 3 ba u can take it" tace "toh thank you" suna cikin magana Aryan yashigo ya gaisa da Anty hibbah sannan yace "you two kushirya zan fita daku so that inkun tafi London you will be missing me" yadda yayi maganan saida sukayi dariya Harda Anty hibbah tace "Lalle Aryan yayi kudi kenan, toh kar a manta dani idan kunfitan" Sukayi sama da gudu suka fara shiri cikin sauri duk Abaya suka sa Ayrah tace "wow Dua Kinga yadda kikayi kyau like takeaway" tayi dariya tace "you too you look takeaway" ahaka suka sauko kasa suna bakin stair case sukaji mummy tashigo Ayrah tace "mummy ina wuni" kallon daya tamusu ta dauke kanta ciki ciki ta amsa mata Dua ma tace "Sannu mummy ina wuni" batayi expecting amsawan ta ba dan tasaba kawai taji tace "lafiya" sannan ta wuce dakinta, muryan Aryan taji a parlourn yana cewa "idan kungama shiri let's go" dumm zuciyan mummy ya sinke duk kwalliyan nan fita zasuyi da Aryan dawani irin sauri tafito parlourn Aryan yace "welcome back mummy" wani kalan kallo tamasa Dua sai dataji ciki ta yayi Kara Aryan ya sunkuyar da Kansa Ayrah tayi waje abinta batason mummy tamusu cikas Anty hibbah takalla kallon yayi yawa yasa tace "Aryan you can go kaga yamma nayi karkuzo kukai dare" yace "okay Anty" sannan yafita duk jikinshi babu wani sauran karfi yarasa me Dua tama mummy, daddy kuma kamar bashine ya haifeta ba ya tuna yadda maman Dua she's so nice to him ya tabbata da itace araye bazata wulakanta shi da kanwar sa ba,
A parking space ya samesu suna jiransa ya ciro wayansa yasa a airplane mode dan kar mummy takirasa, Dua tasa ba da yadda akayi treating dinta akan zaman baya hakan yasa ta wuce baya tashiga Ayrah ma bayan tashiga yana zuwa yashiga yatada motan aka bude musu gate yana fita yasamu waje yayi parking suka kalli juna Dua da Ayrah yace musu "am not your driver zaku wani zauna dukkanku Abaya You Dua dawo gaba" tasauka takoma gaba dukda yayanta ne but she's not comfortable atakure take Ayrah sai dariya kasa kasa takeyi tace ji baƙauyiya ahaka har suka isa babban wani shopping mall suka sauka Aryan yayi gyarana murya duk suka juyo suna kallonsa yace "mushiga kowa ya dauki abunda yakeso but karku kasheni fa" duk sukayi dariya suka shiga ciki suka fara daukan abunda sukeso Aryan yace "wai baku gama bane?" Ayrah tace "ya Aryan sai mungama sai kuma mu hango wani abun" yayi dariya suka wuce gun cashier yabada ATM card dinshi Dua taga favorite chocolate dinta a basket din Ayrah tace Ayrah zaki sanmin tace "chap never gwarama kije ki dauka" Dua tace "ya Aryan sorry namanta ban dau chocolates ba" saboda yasan tun tana karama takeso chocolate yace "okay the ATM is with them idan kin dauko come with my Atm danni nagaji kusameni a mota your birth year is the pin" tace "yes thank you my one and only brother" "Ayrah muje koh?" Tace "chab nima nagaji kije mana idan har dagaske kinaso" Ayrah ta kwasa musu kayansu dakyar tawuce Dua ta juya takoma ciki layin chocolates tabi tafara daukan har wanda bata taba gani ba sai murmushi takeyi kawai taji kirjinta na duka uku uku da sauri ta dago kanta and she saw him.
Masumin voting thank you very so much kullum ina ganinku🤗
Nagode da addu'o'in ku Allah saka da AlkhairiSorry for living you all waiting inata ganin messages dinki over amma nakasa replying dinku back saboda banda gut din cemuku sorry har yanzu banyi ba but later on in shaa Allah zanyi replying each and everyone of you
I love you all so much❤️🥺
Your girl jiddarhtulkhair