CHAPTER 8

43 10 0
                                    


Gari na wayewa Dua duk tagama wani aikin da tasan za'a sata sukayi clearing everywhere tare da fatima sannan sukayi breakfast tare,
Lokacin da suke breakfast ne daddy yace bazai samu daman kaisu ba driver ne zai kaisu, so they have to hurry

Duk su biyun suka futo tare Amrah na 'yar wake waken ta Dua kuma na morning Tasbih haka suka shiga, Amrah ce tace da driver "can you take us to super market first before we go to school?" Driver yace "As you say!" Dua tace "Amrah what are you saying?" "Are you for real?" "You know we're having exams and you are talking about something else"
Amrah tace "didn't I warned you?," Dua ranta ne ya baci basu taba musu ba Amma this time around tanajin Zasu fara dan gaskiya bazata bari tayi missing exams ba tace "yes you did, but, But that wouldn't stop me saying out what's on my mind, if you are not ready for it just say"
Amrah ta juyo backseat tana kallon Dua with so much Astonishment
A ranta tace daman tana magana har hakane ko kuma saboda ranta ya baci ne
Driver dinne yace toh ina zamu daya
Dua ce tayi saurin cewa "if you're not ready to take us to school then drop me here" daga shi har Amrah sake baki sukayi suna kallonta,
Shi daman yasan Dua keda gaskiya dole ne yasa ke biyewa Amrah saboda yasan itace ake ji da'ita
Amrah tace "drop her then" ba yadda ya iya dole ce tasa ya sauke Dua sannan ya wuce super market da Amrah

Tafiya takeyi saboda batada transport money kawai taji horn a bayanta hakan besa ta tsaya ba saida motar tazo daf da'ita sannan taga ansauke glass din motar Ashe ma su Haidar ne , Atake taji wani relief, tagaishe da drivern sannan tashiga baya, nan suka kafa chaptern karatu har suka isa school

Daddy na zaune a resting chair yana duba messages dinda abokinsa Alh.Abubakar Tukur ya turo masa dangane da meeting dinda zasuyi, ya kuma yadda zasuyi scheduling everything yadda zaizo musu cikin sauki,.
Zahra ce tashigo masa da coffee nan yake bata labarin ai aminin sa zasuzo Abuja da iyalansa sannan kuma zasuyi wani meeting akan international trade nan Zahra ta washe baki tamusu fatan Alkhairi sannan tayi shiru
Yace mata "what's wrong"
Tace masa "I guess this would be the right time da zamuyi maganan hada Amrah da sultan Aure"
Yace "Eh nayi tunanin hakan but Amrah she's still young" Tace "Ai ba yanzu za'ayi ba, sai tafara university by then" yace "its okay"

As I said earlier Alh.Abubakar Tukur shine babban abokin baban su Dua
Matarshi daya wato Abidah Sannan dansa daya wato Sultan, Assalinsu yan yola ne but currently suna London da zama dukda bawai fully achan suke ba
Abidah Sam jininta be hadu dana Zahra ba haka kawae taji Zahra bata mata ba
_wannan kenan_

Yau Aryan zai dawo daga makaranta hakan yasa ake tamasa hidim dimi an dafa abinci yayi Kala 5 sannan ga snacks Kala Kala, driver ne yaje dauko sa a "Nnamdi Azikiwe International Airport"
Aryan yashigo gidansu da murna yaje yayi hugging daddy sannan yaje yayi hugging mommy
Daddy yace "you look much handsome yanzu anza babba saurayi saura aure ko?" Dariya duk sukayi sannan suka shiga main parlour
Aryan yace "inasu Dua ne I missed them so much" daddy yace "suna third time exams" mummy kuma hararansa takeyi wato bama inasu Amrah ba, har yanzu Dua tana bakin sa knn, lalle zata taka masa birki.

A hanyar su takomawa gida driver yace musu ai Aryan yazo daga Amrah har Dua kowa murna yakeyi, suna zuwa gida suka wuce parlour Dua ce a gaba Amrah kuma nabiye da'ita Dua na ganinsa batasan sanda tayi kansa da gudu ba, haka Amrah ma but Aryan yana ganin haka wajan Dua yayi sannan sukayi hugging each other,
Mummy ce zuciyanta ya sinke da ganin haka
Amrah kuma kukan bakin ciki tasa wai baya sonta, sannan yasake Dua yayi hugging kanwarsa,
Daki Dua ta wuce da taga ran kowa ya baci da hakan, Amma deep down her taji dadin ganinsa koba komai yau baza'a daketa ba akan misunderstanding dinda yashiga sakaninta da Amrah

Bayan Aryan yayi fresh up yafito daga toilet yana goge kansa sannan ya saya a gaban Mirro yana kallan kansa yace "I love you Dua" mummy data shigo dakin batare da yasan tashigo ba tace "What Aryan" da sauri ya juyo yana kallan mahaifiyarsa, ita kuma yadda zuciyarta yake sinkewa ne takasa kwakkwaran motsi....
Me kuke tunani??

Nagode sosae da Addu'o'inku na tafi lfy sannan na dawo lfy
JazakAllah khayr❤

DU'A (THE HATED GIRL) Where stories live. Discover now