Zahra jiri tafara ji kamar zata fadi Aryan yayi saurin riketa tace "Nuwairah!!! Is that you for real!?" Nuwairah ta daura kafa daya kan daya tana girgizawa tana dariya Zahra ta kwace kanta agun Ayman ta cha kumo kwalan rigan daddy tace in crying tone "Why Nuwairah why she??, I must kill you both" Ta fashe da kuka Nuwairah tace "Because I deserve to be" sannan tayi dariya tace "Wai Zahra kin dauka cewa Ina sonki ne? Ke wacca kalan dakikiya ce, ban taba jin sonki ko sau daya ba kin dauka zanso progress dinki ne. We're mate kina da aure bani dashi kina da 'ya'ya bani dashi mijin ki mai kudi komai yi miki akeyi nifa saidai infita innema da kaina" Zahra tace "Nuwairah you're so a monster cruel evil and devil"Aryan yace "please mummy mutafi" Nuwairah tace "Wait harni zaki Kira da suchs words kinmanta kece babban devil monster kin manta kin raba Aneesa da mijinta kin raba Dua da ubanta kin kona manyan boutiques din mijinki saboda yasamu karayan arziki just to blame your rival kin manta ke kikama Aneesa asirin ciwon cancer dan mijinta yaji kyamanta kin manta ke kika saya wata nurse akama baiwar Allahn nan Alluran mutuwa kin manta tun Dua nada 12 years kinso koranta nice nan namiki dabara nahaki kin manta sanda zaki mayar da'ita gidan marayu nace ki dakata All those things da kikayi ba'a kiraki da wadannan kalaman ba sai ni zaki Kira dashi beside ni son Dua nakeyi Ina tare dake ne saboda karkiyi destroying life dinta banda 'ya a duniyan nan daga yau nayi alkawarin zame mata uwa, 1 more thing danake so kisani ya kamata kidaina zargin hibbah akomai nice nan najima Ina destroying life dinku Okay!"
Daddy ya rike kansa daya ke tsara matsa Nuwairah's words were echoing in his mind tunani yafara kodai mafarki yakeyi ne asiri ya furta a hankali sannan ya fadi .
Aryan zuciyansa tafarfasa yakeyi is that kind of wickedness Mummy is ya dafe kansa dake masa mugun ciwo hawaye yafara zuba. Amrah kam she can't hold it kuka takeyi sosai. Zahra tagagara magana kallon Nuwairah kawai takeyi. Duk da gudu sukayi kan Daddy daya fadi Aryan yace "Amrah jeki Kira drive hurry up" Tafida da gudu yana kokarin daukansa mummy tazo taimaka masa yace "Don't touch him" mummy was shock haka ya fita dashi sukasa a mota shida Amrah ne kadai suka kashi asibity. Akabar mummy da kuka agun. Nuwairah kuma tunani ne yafado mata its the right time da zata gwadawa Dua kalan son da take mata tashiga dakin da aka mata jere ta chanza kayan jikinta ta fita agidan.
Dua na jikin Ayman ice cream take sha ka uban fruit a gabanta yace "Love Allah kika haifa min yarinya Mai pneumonia zamu hau sama mu rukuta" tace "Danma ba kankara ka kamani nake sha ba kuma nifa namiji zan haifa" yace "Toh andaina kunna fridge din gidan nan, I love both amma nafison na farkon mace" tace "namiji" yace "macce" suna cikin haka gateman yayi sallama Ayman ya amsa yana jan Dua dake jikin shi yafita yace "lafiya?" Yace "Ranka shi dade wata matace tazau tace tanason kallon matar gidan gani nayi dare yayi shiyasa na hanata shigowa nace saina fada ma" yace "kace bamanan kawai" Dua dake cikin parlourn tace "my very own kabarta tashigo mana I just feel kamar wani abune may be its important" ya koma parlourn yace "Ina nan harta tafi karta cutar min da mata.
Nuwairah tayi sallama Dua dake cikin parlourn ta amsa tace "zan iya shigowa" Dua tace "welcome" tana shiga kallonta kawai Dua take yi da tazauna ne Dua ta gaishe ta tace "barin kawo miki ruwa" Nuwairah tace "Noo banajin ishi" Dua tayi shiru tace "Dua nazo gunki ne dan Abu guda uku" Dua yace "okay Anty inajinki" ta goge hawayen daya zubo mata tace "Nafarko Ina son kizama 'yarta tunda banda 'yar kuma nayi Alkawarin inhar cutar dake zanyi Allah tona min asiri na 2 Ina son kiyafe min na 3 ina son sanar dake wani Abu" Dua tace "uhum" tace "Dua nasan bazaki taba yarda dani ba saboda ni kawar stepmother dinki ce Toh ina tare da itace just to saved your life ta bata labarin wasu abubuwan worst part of mummy kuma ta boye tace if you can asked Fatima nice na saya miki gown dinda kikasa ranan sannan everything that happened that day nice na shirya maganar kaiki gidan marayu nice na hana" taja numfashi sannan ta durkusa kasa ta hade hannayenta biyu tace "Dua please for the sake of Almighty ki yafemin and accept me" Dua tafara kuka taje ta rungumeta tace "kitashi its okay" bakaramin dadi Nuwairah taji ba tace "barin tafi nasan be kamata nazo nan yanzu ba ban wayanki nasa miki number na inkinyi shawara zaki iya kirana" Dua ta rakata bakin kofan dakin tace "Ohh na manta ban fada miki ba yanzu na zama matan daddynki fa"Dua tayi shiru tana mamaki sannan tace "please karki sakewa Amrah haka it would be hurting her more and more" tace "its okay daughter bazan kuma ba"