Tana ganin Aryan ya ajiye spoon dinsa ya dauki tissue goge bakinsa bata saya wani tunanin ba kawai tayi saurin tashi tabar dinning din dukda bata koshi ba amma inhar Aryan baya dinning toh ita bazata iya zama daga su sai ita ba tana shiga dakin taga wannan number nakira tayi saurin ta dauka taji muryan Anty hibbah tace "Ohh wai haryanzu baki fara barin waya atare da ke bane?" Tace "Noo Ammi banna kusane duk kiran kuma number nagani" tace "that's my digit" tace "ammi ina Ayrah?" Tace "wait.. Karki mantar dani, tell me bayan wayanmu wani abun ya sake faruwa ko suntaba miki wani abu?" tace "No ammi" anty hibbah tace "Boyemin zaki fara?" Ta girgiza kanta tace "wollah dagaske nake fah" tace "it's okay duk abunda yake faruwa let me know" tace "in shaa Allah" sannan sukayi sallama.Ta cire hijab din jikinta ta daura dankwali ta fito da littafin islamiyan su tana kallon ratan da Yan ajin su suka bata tafara bitan wanda sukayi yau tana cikin yi taji wayanta yana ringing ta daga kai ta kalla taja tsaki ita shiyasa batason waya dan hana mutun karatu yakeyi kamar bazata dauka ba kuma sai taje kan mirror tadauka ganin Ahmad ne tace "Hello ya Ahmad" yace "Why Dua? Why? Why are you ignoring me please?" Tayi shiru tarasa me zatace masa yace "um am hearing you ko bakida abun fadane na dameki ko? Am sorry bazan Karaba" tayi saurin cewa "Wait ya Ahmad! Aa no ba yadda ka dauka bane bafa mostly ban kusa gashi kuma nafara zuwa islamiya that's why fa" yace "its okay when are you less busy I wanna see you please?" Tace "nifa agidanmu ba'a barinmu mufita daddy bayaso" yace "zan iya zuwa neman izini gunsa?" Ta zaro ido harda dafe girji tace "why do you want to kill me please don't try this ever" yayi shiru sannan yace "why not mu hadu agidansu Ayeesha fa?" Tace "Please No" ita wayanma haushi yafara bata tace"Excuse me daddy is calling me"yace "okay when you're done with him just give me a flash" tace "done" yana kashe wayan ta kashe wayan gabaki daya ta wurga kasan wardrobe dinta she hate disturbance ta koma kan gadonta sai barci.
_The following day_
Aka tashi a gidan kamar wanda za'ayi manyan baki yau harda extra work mummy ta karawa su Dua har sanitation din gidan sai da sukayi, su sun saba idan suka fara aiki 5am to kafin 6:30 sun gama amma yau har wajan 9 suna aiki aranta tana tunanin may be da ammi na raye idan tayi tafiya haka za'ana mata a hankali tace "Amrah kam 'yar gata ce" suna kan arranging kula a dinning area Aryan yashigo Dua batama ganshi ba Fatima ta gaishe sa ya amsa Dua ta juyo da sauri jin Fatima na gaishe sa ya harareta yawuce resting cushion ya zauna tabisa da gudu tace "Ya Aryan fushi kake dani?" Yace "Eh kina kallonta amma bazaki gaishe ni ba ko?" Tayi dariya duk ta dauka wani abunma ta masa takama kunnanta tace "am so much sorry love" ya rankwashe ta yace "bari budurwata takamaki zaki Sani" tayi dariya tace "wai kana da budurwa?" Ya hade rai yace "Je ki shirya kizo ki rakani na nemowa yarinyar nan pizza na huta" tace rau rau da ido tace wollah ya Aryan tun asuba muke aiki kaga Saura kadan mugama kar mummy ta fito taga bananan Hararan ta yayi yace "Are you the house maid je ki shirya karki batamin lokaci barin shiga gun mummy kafin ki fito" cikinta wani kalan Kara yayi ta juya suka hada ido da Fatima ta mata murmushi tace "I will know how to handle everything just go" sama tawuce tayi wanka tasa sabuwar doguwar abayan da ya Aryan yasaya musu she really looks so wow kallon kanta kawai takeyi yadda tazama damn cute sai murmushi takeyi.
Aryan yana isa kofan dakin mummy yadan kwankwasa kafin yayi sallama mummy tace "yes come in" yashiga ya gaisheta ta amsa nasa da fara'anta yace "mummy its only pizza that she want?" Tace "I guess so amma duk wani abu da kagani kuma kasan tanaso just buy especially chocolate and ice cream" yace "okay" tace "zan tura maka da location din idan baka samu nataba toh karka tsayo mata pizzan ko ina just buy mozzarella cheese I will make her by myself" yace "its okay mummy finally you will enter kitchen" ya karasa maganar yana dariya mummy tace "Eh kafada komai ma indai daughter nane ba abinda bazanyi ba" yace "Thank God am ur first born" tace "naji tashi kaje kar ba'a samu ba" yace "okay sai daya zo daf da kofan sannan yace "mummy why? Why always Dua used to work like jaka bayan ga Housemaid she's still young fa ko Amrah batayin aikin da takeyi" tace "Aryan Get out from my room!" Stupid boy wanda baya kishin kansa balle uwarsa.