Sharif yace "But Ma'am there is no any problem I guess?" matan tace "Yes don't worry yourself there's not" yace "I just did so because to save the unknown girl's life buh unfortunately she's my crush I have been crushing on her for more than a year" tace "What do you want to say now ai shikenan kuma ka gama aikin ka ai" yace "I'm talking about Dua ya zanyi?" ta kau da kanta gefe tace "where did you know her?" yace "Oops its twice kuma and da wani nake ganinta I thought its her guy the first time if I could remember a chef siyama eatery the second one a mall so tun daga lokacin nakamu da sonta though I don't know she's marriage or not" tace "Now you have to go far away from her" yace "Sorry ma'am am not arguing with you but gaskiya I can't especially dana ganta yanzu" tace "Its just a job na baka and now you're retired" yace "please don't make me think negatively hakan zai gwada min kamar kinyi using dinane munyi destroying family" tace "think! Think what ever you want I would not stop you by doing so" ya buga table dinda yake kai yace "its okay finally I will go back to Amrah zan gyara barnan danayi wanda ko iyayena basu san nayi ba" ya tashi azuciye zai fita tayi saurin rike shi tace "its okay you can go for Dua, I mean you can marry her inhar ta amince" wani bakirin murmushi yayi yafita a garden din yayi tafiyarsa.Wani kalan sharara gudu Ayman yakeyi Dua ta kankame jikinta tana kuka ita ya barta tayi tafiyan ta tunda ya Kama hanya ko kallonta bai sakeyi ba hankalin gaba daya ya mayar kan kwalta gashi gabansa sai wani irin bugawa yakeyi bakinshi kuma yayi mugun daci ahaka har suka karasa gida yayi horn aka bude ya shiga ciki da motan yayi parking sauka yayi yazagayo ta inda take ya bude yace "Sorry darling sauko mushiga" kallonsa takeyi sai kuma ta sauka tafara bin bayasa suka nufi cikin gidan mamakin tsaruwan gidan sai daya cika Dua duk da suna da kudi ko ba'a fada mata ba tasan wadannan sun fisu suna shiga parlourn yaga Ammi da Abbah duk suna zaune a parlourn.
Yayi sallama sannan yace "Dua ki shigo mana" duk juyowa sukayi suna kallonsa ammi kallon Dua da idonta yayi alaman na masu kuka tayi tace "wannan fa?" ya karasa parlourn yace "I will explain you later yanzu bari tashiga guest room please" ya kalli Dua data tarakube ajikin kofa yace "Dua here's my parents" tashigo cikin parlourn ta tsunguna tana wasa da yasanta tace "Mummy ina wuni Abbah ina wuni" mummy wani kalan dadi taji yadda Dua takira ta da mummy tayi Abbah ya amsa ammi tace "toh zo mana"ta karasa gabanta ta kuma tsunguna wa Ayman yace "ammi let her be" yace "Dua ga can dakin da zaki shiga tace "toh" tana kallon mummy, mummy da hannu ta mata go ahead tana shiga Ayman ya ajiye ma ammi aikanta sannan Abbah yace "wacece ita?" Ya zauna ya musu bayanin duk abunda ta fada masa da kuma haduwar su ta dazu da yadda sukayi da anty hibbah Duk iyayensa saida suka tsauyawa Dua matuka sannan ya kara da cewa "inhar nabarta awajan zasu iya kamata wata kil so ita kuma tsoron hakan takeji mummy ko ke zaki kira ita Antyn natane?" tace "Eh hakanma ai zaifi" daddy yace "sure go and call her itama Yarinyar hankalinta zaifi kwanciya kafin asamu ma fita" yace "ai ansamu already" duk kallonsa sukayi suna jiran yayi expanding musu ya daga kafadan sannan yace "ammi itace Yarinyar dana jima inaso so yanzu kawai auramin ita zakuyi" Abbah murmushi kawai yayi ammi kuma ta dauki Abu ta wurga masa tace "mara kunya" yana dariya yayi guest room din yakirata tafito kanta akas ta durkusa a gabansu mummy tace "ya sunanki" ahankali tace "Dua" mummy tace "Dua yanzu kina ganin akira Antyn takine ko yaya?" A hankali tace "Eh kukira ta" takarba numbern sannan aka kira anty hibbah haka kawai taji hankalinta ya kwanta dasu tayi Alkawarin itama tananan zuwa Ayman najin haka yace "ammi tell her tazo da shirinta saboda bikin ko" ammi bata kulasa ba Abbah kuma sai dariya yakeyi.
Da daddare housemaid dinsu ta kirata wai tazo suci abinci da ta tafi gagara ci tayi Ammi tace "kwara ki koya cin abinci damu dan yanzu kinzama yarmu" Dua har ranta taji dadi ita kallon da Ayman ke matane yasa ta takura suna gama cin abincin ta wuce dakin da aka nuna mata da kamar 10 minutes sai ga ammi tashigo tabata wani sabon sleeping dress tace ki cire kayankin nan kiyi wanka saiki sa wannan dan zakifi jin dadi" ta karba tace "Nagode Mummy" ammi har ranta taji tanason Yarinyar wollah tafita Dua har tagama shiri ta kwanta taga wayanta na ringing ta sauka ta bude jakkanta ta ciro wayan taga wani numbern da already anyi saving da *My very own* tarasa toh yaushe tayi saving wannan numbern tayi receiving takai kunnanta tayi sallama muryan Ayman taji ya amsa sallaman har wani lumshe ido tayi ta dafe kirjinta da taji yana shirin fadowa Ayman yace "kinajin abunda nakeji kuwa?" Tayi shiru sannan tace "Aa" a wannan daren saida suka kai karfe 1:35 suna waya saida Ayman ya dada cusa mata sonsa a zuciyan ta sai daya tabbatar Dua ma she can't do without him sannan yace "Okay Love barin barki kihuta karna dameki ko?" Dua ta harare wayan ita bata gaji da wanyan ba amma ya zatayi kawai tace "okay good night" ita har tamanta da wani abu waishi damuwa kallon wayan ta tayi taga passed 1 to 2 sai alokacin ta tuna bata taba kai warhaka ba wani bacci mai dadi ya kwashe ta banda mafarkin Ayman ba abunda taringayi.
Tana cikin bacci da asuba taji wayanta na ringing ta bude ido tajawo wayan taga *My very own* tayi murmushi Sannan ta dauka tace "Hello" yace "Toh sai atashi ayi sallah ko?" tace "toh ai na tashi" yace "okay barin je masallacin" ta tashi tashiga toilet tayi alwala tafara sallah ta godewa Allah daya kawo mata mafita jiya tana idar wa ta duba wayan ta taga missed calls take dashi na jiya ta fara dubawa sister fatima Ayesha sai wani number tana kan dialing numbern Fatima sai ga kiran fatiman na shigowa ta dauka kafin tayi magana fatima tace "Dua wollah na kwana cikin tashin hankali hope kina lafia?" Dua tace "Subhanallah meya faru" tace "baki daukan kirana mana kuma bansan halin da kike ciki ba" tace "ohh sorry banma gansu ba sai yanzu and me am much fine" fatima ta sauke ajiyar zuciya Dua tamata bayanin komai.
Da safe tafita parlourn dan gaida ammi sai sukaci Karo da Ayman yana murmushi yace "Love" tace "Good morning" ya amsa tace "Mummy na fah?" Ya nuna mata kitchen yace "yanzu haka breakfast take hadawa dan batason abincin masu aiki" ta gyada masa kai takama hanyar daya nuna mata yayi saurin cewa "Wait kofa gaisawa bamu gama yiba" ta hararesa sannan tayi saurin shiga kitchen din ta durkusa tace "Mummy good morning" ammi ta amsa da fara'a tace "ya kwanan bakunta?" Murmushi kawai tayi tace "Mummy kikawo na karasa tace "daughter sai dai ki tayani" suna cikin yi saiga Ayman yashigo yace "Wato shine bazama kisaya mu gaisa ba kika wani zo gun Mummyn ki ko?" Tace "Thank God she's my Mummy" tasake hararansa yayi kaman zai bita Ammi tace "mara kunya bar kitchen dinnan" tare da ammi suka gama komai ammi sai mamakin yadda Dua ta'iya aiki takeyi a haka har lokacin breakfast yayi Dua tayi tsaurin yin nata a kitchen da ammi ta kirata cewa tayi "Mummy I have ate already" daddy yace "Next time karki sake ke kadai" tace "Tohm".
Tana komawa daki ta tuna ashe gobe Monday ne kuma tana da paper tayi saurin tashi tsaye tunawa da tayi ba uniform atare da ita tanama Ayman flashing sai gashi a dakin yace "Tell me missing dina kikayi ko?" ta girgiza kai tace "ina da Waec exams fa gobe kuma banda uniform balle materials" yace "okay dama Ammi tace za'a dan tsaya miki kaya before then kinga sai muhada da uniform din adinka kishirya sai mufita yanzu" tace "Am not talking about uniform exams slip dina with ID card gwamma calculator ma" yace "ya'ayi yanzu?" Tace "please zankira fatima housemaid dinmu ce sai tafito maka dashi koda da dadaddare ne yadda ba me ganinka sai ta hada da uniform din ko?" Yace "okay shikenan" tare da ammi suka fita akama Dua dan tsayyayan kayan tsawa da inner wears.
Aryan Hankalinsa yayi mugun tashi yasami daddy da maganar amma kamar abunma bai dame Sa ba yaje gun mummy tace "Look Aryan karna sake jinka ka ambaci Yarinyar nan naga ita da kanta tazaba rayuwar duniya than nan its Fine to her" Aryan kamar ya kurma ihu haka yakeji tunawa da Anty hibbah yayi akan tace zata kirata yasa yayi saurin dialing numbern ta tadauka tace "Aryan don't worry yourself tana cikin koshin lafiya nima ina hanya soon in shaa Allah dan akwai Abu me muhimmanci da zai kawoni" da haka sukayi sallama.
Ammi sukayi magana da hibbah akan zata hada mijinta da Abbah akan maganar su Ayman bayan kwana biyu takanas ta kano Abban Ayrah yayi yazo Nigeria dawasu abokansa su biyu suka je gidan su Dua suka tsamu Daddy sukaimai bayanin komai he was shock farko dayaji Wato Yarinyar tananan ma ashe kamar like 20 minutes sai gasu Abbah da kannansa maza biyu da abokinshi da Baban Ahmad sukazo neman Auran Dua Abban Ayrah ne yace sun basu Dua daddy gagara cewa komai yayi suka tsaida ranan biki 4 weeks kafin nan tagama School a haka sukayi sallama kowa nacikin farin ciki.
Lokacin dinner Daddy ya musu bayanin komai da yadda abun ya kasance Aryan was happy Amrah ta fashe da kuka Mummy tafara bala'i ta inda take shiga batanan take fita ba Ai daman tasan duk abunda yafaru Hibbah ce sila Ashe tamasan inda 'Yar take daddy shidai baice komai ba
Amrah yanzu ta samu wani dude mummy kuma so take ace Amrah ta riga Dua aure shikuma yace gaskiya bai shirya ba inhar 3 weeks za'asa daga karshe Akasa bikin 8weeks that's 2month mummy komai tagani Amrah take tsayawa ita har tama manta da wata Dua Aryan kuma ya hada kudinsa in case daddy bai mata kayaba koshi da Anty hibbah zasu hadu sumata.
Akwana a tashi asaran mai rai
Yau harsu Dua sun gama paper kuma yanzu bikinta Saura 2 weeks ne Ayman baya barinta tahuta ko kadan gashi yanzu sunyi wani kalan sabo da yaran gidan sistern ammi duk suna sonta Jidda da sisters dinta biyu zehra da hafsa, Suna cin Lunch ne Anty hibbah takira ta take ce mata zata zo gobe Dua sai murna ta gagara rufe bakinta Har Ammi taringa tsokanar ta, suna gama cin abinci Ayman yabita daki ammi tace "maza maza fito mara kunya" ya tsosa kansa sannan ya wuce yafita.
Always your girl Jiddarhtulkhair 08110615256