CHAPTER 24

47 11 0
                                    


Du'a tana shiga daki taga ashe Amrah batayi bacci ba sai chatting dinta takeyi tawuce inda tasaba kwana tayi addu'o'in bacci ta shafe jikinta ta kwanta maimakon bacci ya dauketa kawai tafara tunani tunanin hirar da sukayi da irfan and she did enjoy their conversation at least she have some relief, bata taba zama da wani tafada masa damuwan taba and no one ask her but except irfan but what? Taji some changes a ranta and she pray that Allah sa haka zataci gaba da samun improvement a rayuwar ta sai kusan to 1 bacci ya dauke ta, cikin dare kuwa ta farka sai shivering takeyi Zazzabin da tafarajin ya tafi Alokacin sabo yasake dawowa bata samu tayi baccin ba sai to 4,

Bayan irfan ya raka Dua yawuce dakin da ya sauka a ciki ya kwanta like Dua shima bacci ya gagaresa he was speechless yarasa wani tunani daya zaiyi, zuciyansa kuma acike yake da tausayin Dua ahaka haka har bacci ya daukesa,

Bayan hibbah da 'yarta Ayrah sun'iso gidan childhood friend dinta tasauka anan suka huta da yamma tace mata zasu tafi, friend dinta tace "No haba sai kace Wanda muke koranki kibari ki huta saiki kwana inyaso kyatafi gobe" wannan yasa hibbah hakura akan zasu kwana inyaso the following day as early as possible sai sutafi, anan gidan suka kwana takira ummi tasanar mata akan sai gobe zasu karaso,

Da asussuba Hajiya taje ta tashe Dua dan yanzu koman gidan ya koma kan Dua, Dua ta tashi da masanacin zazzabi gashi bacci be isheta ba, ga sanyin da akeyi haka ta daure da kyar tayi alwala tazo tayi sallah a zaune ita kadae sai shivering takeyi tasamu ta wuce kitchen ta danyi aiki sannan tawuce ta kwanta,

Da safe duk su fito suna dinning suna breakfast sukaji karar an bude gate din gidan daddy yace wa Aryan "Aryan jeka duba wayake shigo da mota da sassafen nan" Aryan yafito yana son ganin Waye ne kawai yayi 4 eyes da Anty hibbah with surprise kawai yakarasa gunsu "welcome back anty hibbah saukan yaushe knn da kin fada min nazo na dauko ku a airport" tace "ohhh lalle Aryan ya girma" yayi dariya yacewa "lil sis welcome back home" tace "thank You" ya karba kayansu yawuce musu dashi sukuma suna biye dashi a baya,

Suna isa parlour tayi sallama Wanda yayi calling attention dinsu "daddy yace what is that you hibbah" tayi dariya taje tayi hugging dinsa tace "sure nice" mummy tana ganinta ta bata rai ta bar gurun, Ayrah taje gun daddy suka gaisa, nan hibbah ta gaisa da kowa sannan daddy yace "hibbah kingane wadannan kuwa?" Tace "Eh Alh tukur ba" akayi dariya Aryan yace "anty ina sadeeq?" Tace "yana school" yace da "Ayrah bazaki gaisheni ba ko" ta harare sa ta ta gudu bayan ummi, Ammi tayi gyaran murya tace "yaya ina 'yan matan gidan suke ne?" Charab Aryan yace "suna kaduna" tace "yaya hakane?" Yace "hibbah you know hutu fa suka tafi" tace "bayan nayi requesting abarsu akan zanzo, so am not that important to you?" Yace "karkiyi misunderstanding dina pls, amma gobe ma za'a iya dau kosu" sai ga mummy tafito "toh ai lalle kinfado gidannan daga zuwa zaki fara bada command ko toh kisani that would never be possible again",

hibbah tayi dakin da idan tana gari anan take zama Aryan yabita a baya yace "please anty don't be upset" tace "it's okay and am not angry ai" yace "please do something am pretty sure Dua needs your help, wollah granny bata sonta nasan she would be suffer alot agun granny" tace "sure" yace "very sure, ko jiya around 12 na dare muna waya da Amrah I even asked her where is she tacemin wai tana wanke wanke imagine at that very night, ina tsoron kar su cigaba da shiga hakkin mareniya and at the end definitely akwai revenge bansan wani hakkinta Allah zaibi mata ba" hibbah tayi shiru sai tace "jeka yimin booking flight to kaduna koda tonight ne zan tafi" yace "done, but anty please is Dua our biological sister?" Tace "Eh she is" yace "I once asked daddy amma yaki bani amsa mummy too" tace "they can't say No ai",

Aryan yaje airport for confirming kaduna flight Luckily kuwa aka samu amma da yamma zai tashi yasamu yayiwa hibbah booking sannan ya dawo gida ya sanar da'ita and she's happy too,
Yau mummy tunda taga su hibbah shikenan sai masifai take tayi babu Wanda ya kulata acikin su kowa harkan gabansa yakeyi,

Some hours left
Yau Dua a daki tawuni ko abincin rana bataci ba tana girkawa ta juye a kula ta aje a dinning sannan tawuce daki ta kwanta, ji takeyi kamar ba jikinta bane ita kadae sai shivering takeyi, da kyar ta daga kanta tace "Amrah please help me tell hajiya am not feeling well" amrah tace "that's your own cup of tea sannan tawuce tafita,

Hajiya tafito taga yau Dua batayi aikin yamma ba balle tayi musu dinner, tawuce tafara masifa ba irin zagin da bata mata ba Dua tace "am sorry granny banida lafiya ne kuma idan na tashi jiri nakeyi" tace "dalla zaki tashine ko sai namiki abinda saikinyi nadaman zuwanki duniya, ina ruwana da jinyanki Allah sa asibitine",

Irfan yau tun safe bega Dua ba yamayi kokarin ganin be tambayi hajiya ba, yashigo da niyyar zai duba kodai jikinta ne tunda jiya tace masa batada lafiya saidai me? Hajiya yasamu tana masifa wa Dua yaja gefe ya tsaya yana kallon ikon Allah, haka Dua tafito da kyar take tafiya tazo ta wuce sa tayi hanyar kitchen hawaye nabin kuncinta,

Har kitchen din ya bita Yace "Dua jikin naki ne har yanzu?" Da murya chan kasa tace "Eh dan Allah ka taimaka min" Yace "toh meyasa baki nemeni kin fada min ba?" Kai kawai ta girgiza masa hawaye nabin kuncinta Yace "zama ki iya tafiyan?" Tace "Aa" Yace "dalla bar aikin wadannan mugayen" yawuce yaje yakama yarike ta suka fito a kitchen din suka wuce parking space still yana rike da ita Amrah naganin haka tawuce da dan gudunta taje ta fadawa granny sai gata sun fito tare",

Da tsawa tace "Kai! Irfan ina zakaje da ita" Yace "hajiya asibity zan kaita" tace "okay ni bansan me nakeyi ba ko?, toh ce maka tayi bamu bata magani ba?" Yace "hajiya duk Wanda yaga "Dua yasan rashin lafiyanta bana asibity bane, ta rame, tayi baki,karkarwa takeyi fa kuma ace abarta agida" tace "lalle bakin halin uwarka dana kakarka zakazo kana gwadamin ko?, toh maza ka dawomin da ita kawuce gidan ubanka" Yace "gaskiya hajiya bazan iya barinta ba",

Aka bude gate din gidan aka shigo, irfan ya ganta amma be Santa ba, hajiya kuma masifa takeyi ita alalle irfan ya rainata ko sanin Wanda ya shigo batayi ba, tayi kan irfan da tsaurinta ta wafce hannun Dua dayake rike da ita, Dua sanadiyar rashin karfin jikinta yasa tayi baya luu zata fadi kasa , irfan da hibbah wacca tashigo dazu tana kallon ikon Allah sukayi kan Dua irfan yayi nasaran riketa sannan amma lokacin har Dua ta tsuma , hibbah tace "zata mutu bawan Allah kazo mukaita asibity", ananne hajiya ta lura da hibbah,

Hibbah ce ke rike da Dua a jikinta irfan kuma yana driving tace "dan Allah kakara sauri bata nufashi fa" irfan ya gyada kansa kawai, har suka isa asibity aka wuce da Dua emergency sannan hibbah tace masa "nagode fa" yadago kai yana kallonta kawai.

DU'A (THE HATED GIRL) Where stories live. Discover now