Dut dut for like 31sec sai wayan ya yanke, tadago kai ta kalla Dada sannan tace "Dada yanzu ma wayan harta yanke bai dauka ba" Dada tace "kyalesa ai yasan yamin laifi bazai iya dauka ba ai" kawai sai gashi ya Kira wayan Dada tace "duba kodai shidinne?" Yarinyar tace "Eh shine Dada" Dada tace "Allah sarki dan Albarka nasan baya kusane shiyasa bai dauka ba" ta amsa call din sannan tasa a hand's free tamikawa Dada, Wanda yakira wayan yace "Assalamu Alaikum Dada na" Dada tace "Sai dana Kira sannan zakasan dani, Ince kamanta da kakarka ko Ayman?, yanzu har zakazo kasannan amma ka gagara zuwa ganina saidai inji labarin komawarka ko?, halan ma shekarun da kasabayi achan ma zakayi, toh ai yayi muku kyau kaida iyayen naka" yace "calm down Dada na, Kinsan bazakice banna kiranki ba, kuma Kinsan bannida kamarki, toh hajiya ko hutawa banyi ba Abba ya turani duba wani abu a kasar waje amma har nasa ranan da zanzo kaduna gurinki fa, amma nakusan zuwa kasar ina zuwa kaduna zanzo na dan huta agurinki" tace "ayyo toh ai nadauka mantani kayi ai" yace "na'isa ni aymanu" sai sukayi dariya tare sannan suka cigaba da hirar su ta kaka da jika.
Tana kwance a Italian bed dinta tana tunanin anya bazata dau hutu gun aiki ba kuwa, she's damn missing home though ba kowa but at least her only brother, her only biological blood and his family though jinunsu kwata kwata bai hadu da that evil Zahra ba but the poor innocent girl fa? How is she may be she's not enjoying herself too, kawai taji wayanta yana ringing tadauka and she saw unknown caller and the country code is +234 definitely her family so they're missing her too kenan and she smiled and pick the call,
Ummi na zaune tana ta tunani Kala Kala, yes aneesa is a very kind lady, so respectful, so innocent, so perfect, so.. blabla.. and when she's alive she's so kind to her and now it's her turn to pay her it's her turn to help Dua no matter what no matter how, and finally tariga da tayi making one decision so no going back, danma Allah yasa an daga tafiyar daga yau sai gobe zasu tafi, da yanzu tayi late, kawai ta danna number hibbah, tana Allah Allah sa tadau kiran tunda batada numbern ta kuma kar hibbah bata daukan unknown caller, to her surprise kawai taji ta dauka with "Assalamu Alaikum" and she have some pale relief, sannan ta amsa mata sallaman ta daura da "hibbah nasan baki gane me magana ba ko toh its Hajiya Abidah ce matar Abokin yayanki Alhaji tukur" hibbah tace "ohhh yeah Allah sarki longest time, ya Nigeria and everyone?" tace "well Fine Alhamdulillah" suka dan taba hira sannan tace "I have some observation akan gidan yayanki" hibbah tace "okay am all ear, what that devil did again?" Nan hibbah ta bata labarin everything datayi observing.
Ayeesha tashigo gidan direct dakinsu Dua tayi tana shiga sukayi four eyes da Amrah suka harari each other sannan ta zauna a bakin gadon Dua, saiga Dua tafito with wet body, sukayi hugging each other with smiling face Dua tace "Welcome friend thought bazan ganki ba ai sai bayan mundawo a kaduna Ashe zakizo" Ayeesha ta bata rai "wani kadunan kuma?" Dua tace "wacca dai kika sani" Ayeesha tadan juya ta harare side din da Amrah take sannan tace "Dua don't tell me kin zabi tafiya yawo akan musabaqan ki, don't tell me baki gayawa iyayen ki kinada musabaqa bane, because I guess bawanda zai zabawa 'ya'yansa zuwa yawo akan karatu" Dua tayi sauri ta jawo wayar Ayeesha sannan tashiga direct to note tayi mata typing "Ayeesha sunki barina sunce I must go to kaduna which I can't say no kuma tafiyar gobe ne, and please stop that habaice habaice cos at the end ni zakisa a ciki" tamika mata wayar Ayeesha ta karanta sannan ta tabe baki tace "mtsww heartless people" Dua tajuyo da sauri ta kalleta ita kuma tace and so?, Amrah kuma sai habaice habaice take tayi, Ayeesha tace "yauwa Dua dama am here to ask you akan wanchan maganar scholarship dinnanne anbarkinne zaki je? Dua tace "you always know the answer which is always NO" sai sukaji Amrah na dariya ba Wanda ya kulata, Ayeesha tace "so mukan we're going may be next week I wish harda ke ma" suka danyi hira sannan tace tashi ki rakani, suna fita sukaga wata mota Ayeesha tace gun motan fa zaki rakani bawai kin rakube anan ba, Dua tace mtsww always problem, tace oho dai indai zaki rakanin, suna zuwa gun sai aka bude gaban motan and she saw Ahmad ta sake baki tana kallon Ayeesha saiga haidar shima ya bude other side din ya zagayo gunsu Dua tace "haidar is that you Allah sarki I so much miss you dude musamman in Muna musu" sai duk sukayi dariya
Ta gaishe da Ahmad sannan yace munzo miki sallama ne tunda zaki kaduna kawai ta juya taga Ayeesha ita kuma ta daga mata kafada, suka danyi hira sannan tace zata koma gida because she's feeling inconvenient saboda ya Ahmad dake gun but she really the enjoy her day, Ahmad yace "okay but before then ban number din da zanna samunki just to check on you" tace "like I say it before banda waya and bansan nawa zan baka ba" yace "your sister fah" tace "never kona bayar zai zama laifi" yace "toh yanzu haka zakije kaduna babu yanda zaisan you're well or not ?" Tace "at least you care and care matters thank you for that" ta juya zata koma sai tace da haidar "safe flight when the day come" sukayi sallama sannan ta koma.Har takai bakin gate dinsu sannan taji Ayeesha nacewa "Dua can't you wait for me" ta juya daganta tana kunshe dariyar da take kokarin boyewa suna hada ido kawai takasa controlling kanta sai dariya takeyi Dua har tafara jin haushi sannan ta sakaita dariyan tace finally, finally Dua tace "finally what? Wait ma ya'akayi kika san sune a motan and how did he knows am traveling to kaduna tace "Dua your first question ya'akayi nasan sune agun toh tare mukazo haidar yakawo shi gidan mu sai ya tambaya zakije German dinne ko Aa tunda anyi fixing date and I reply him for now dai No and nabashi labarin komai sai yace bari yazo muganki bayan munzo kofar gidanku ne ya ban numbern sa if Yes I should text him and I text him no kuma kaduna zaki that's all shiyasa yasan da wannan" sannan kuma "Dua like I said before wollah ya Ahmad na sonki just believe me" Dua tayi tsaki tace "nikam banason wannan shirmen naki You always know one thing and that thing for sure is love shikenan bakida aiki" tace "joke apart Kinsan dayazo gidanmu ina kan fada masa halin da kike ciki and I saw his white eye turns to red which I believe yaji zafin abinda ake miki ne, kuma kinga ai his handsome enough, young rich guy ohh Dua can't wait for this match kinga zaki huta da wannan muguwar so called mummy mtsww" Dua tace "please is okay good bye then" tayi wucewarta tanajin Ayeesha na magana ta shareta ita a dole meyasa Ayeesha zata fadawa wani halin da take ciki.
Mummy na karban kudin da zatayiwa cousins dinta tsaraba agun daddy kawai wayarsa yafara ringing yace dear mikomin wayan and who is that calling tana daukawa taga "My only blood" tayi tsaki tace wannan yar'uwan takace so called hibbah ko mene oho aranta tace wannan kuma yau dame tazo hope bazatasan maganar tafiyarsu Dua kaduna ba, ya amsa wayan yanajin wani happiness na shigansa suka gaisa ya tambayi lafiyan familyn ta suka danyi hira sannan tace "yaya ina yaran nawane suke ne?" Yace "Aryan ya raka sultan anguwa dukda basa'an sa bane amma sultan din ke jansa jiki, Amrah kuma suna dakinsu, gobe ma zasu tafi kaduna hutu" tace "What?" Yace "ai gidansu Zahra zasuje kinga bakomai ai tinda gun kakansu zasuje" tace "Amrah alone or and Dua?" Yace "two both" tace "yaya just send Amrah alone kabar Dua ko kuma duk su biyun sufasa zuwa" yace "why?" Tace "that's what I want inhar dai ni kanwarka ce and kuma kayarda 'ya'yanka nawane" yace "and zahra wouldn't be happy" tace "and so? Kai kasan bason Dua sukeyi ba inhar ranta baci zaiyi then send Amrah alone" yace "hibbah stop that" tace "sure nafada maka view dina and am coming back home soon make sure zan samu Dua agida" yace "hibbah don't try me, what's your problem with that teenager?" tace "because of your selfishness and sai kuma tayi shiru saboda ranta yafara baci tace masa bye see you soon.
Finally Alhamdulillah am back thank you y'all for keeping u waiting for my ink for almost a semester what the most I appreciate the way some are calling, texting me and wishing me the best in life gaskiya nagode muku sosai love y'all