CHAPTER 16&17

53 14 0
                                    

Dua as early as possible ta tashi tafara aikinta as usual ta gama komai before 7am tayi breakfast sannan ta haura sama tashiga tayi wanka sannan ta shirya tafita, time din ba wanda ya sauko kasa dake bame fita da safe, direct gidansu Ayesha ta wuce, tana zuwa ta samu Ayesha tashinta kenan daga barci, Ayesha ta kama baki tace "Who am i seeing?" takarasa maganar cikin zolaya da dariya, Dua tace "gerrot jhoor, common get up, I want some advice" Ayesha tace "hope all is well?" Dua tace "Not at all" Ayesha ta tashi ta zauna tace "What's up bff am all ear?" Dua tace "am going to kaduna to spent my holiday there" Ayesha tace "Don't tell me you're going to Amrah's grandmother's house?" tace "Sure" Ayesha tace "then ya zakiyi?" tace "I don't know too" Ayesha tace "you're mad Dua, don't tell me you don't know what to do, kawai zaki yarda kibisu bini bini gaki me biyayya, Keda dangin mummy basu sonki kowa kyama yake nuna miki" Dua tace "am out of words, bansan ya zanyi ba" Ayesha tace "I find one way, I think it would help" Dua tace "say it please, in shaa Allah It would help" tace "the only solution kawai muje gun mu'allim mu gaya masa duk abinda ke faruwa, abinda mukeso yamana shine kawai yazo ya samu daddy yace ansaki musabaqa zakiyi presenting school dinmu shikenan bake ba tafiya" Dua ta tashi tayi hugging din Ayesha tace "you're such a darling" suka hada baki wajan cewa "what are friends for?" Sannan sukayi dariya tare..

Dua sunje islamiyya sannan sun gayawa mu'allim abunda suke so ya musu sannan yaji tausayin Dua kuma yamus Alkawarin zuwa yasamu daddy,. 
Ummi ta lura time din breakfast babu Dua hakan yasa bayan gama breakfast tayi dakinsu Dua, tana zuwa kuma bata ganta ba, hankalin ta ya fara tashi saboda taga 2 days Dua she look so disturb, Allah Allah take karde ace Dua guduwa tayi, tayi saurin girgiza kai tasan this will never happen saboda Dua batayi kama da wacca zata aikata hakan ba, kitchen tawuce ta tambayi fatima, nan take gaya mata ai ta tafi islamiyya ne dake ita tana zuwa kullum Indai ba hutu suke ba,.

Amrah tafito yin lunch kenan ta hango sultan a zaune tace "Hey yaya!", sultan dake ta latsa wayarsa ya dago yaganta yamata murmushi Sannan yace "hey you" nan suka fara tadi, tare sukayi lunch Sannan ta roke Alfarman yakaita unguwa.

Da yamma daddy shida mummy suna dan hirar su , wani maid yashigo yace ana sallama da daddy a waje, mummy tace yaje yace bayanan, daddy yayi saurin cewa "Noo, ce masa ina zuwa" mummy tace "yanzu saika samu 'yan maulane" yace "whatever dai barin fita nagansa tayuma Speculation din dakika saba yi ne" tace "toh adawo lfy",
Daddy yana zuwa yaga new face, in fact ma be taba ganin saba, daddy yayi welcoming dinsa zuwa guess room suka gaggaisa Sannan daddy yace "Amma bangane kana" bakon yace "Eh bakama sanniba ni mu'allim din genius daughter dinka ce" daddy yace "ohh okay" mu'allim yace "daman akwai wani musabaqa da za'ayi na interschool so your daughter is among them, mun zabeta akan zatayi representing din school dinmu, so ankira parents din yaran da zasuyi musabaqan meeting, mukuma munsan yadda commitment yama yawa shiyasa bamuyi inviting dinka zuwa school ba, shine at the end muka yanke shawarar inzo nasameka da Alfarman anason yarinyar tasamu more time na tilawa a gida Sannan anso suna zuwa school da wuri dan rihazal kafin lokacin" daddy yace "okay bakomai daman zasuyi tafiya ne, amma yanzu it will be cancel, nagode" nan mu'allim yayi godiya Sannan sukayi sallama.

Abba da Ummi sunshigo gidan da gajjiyan ziyaran da sukayi, ba kowa a parlourn sai mummy , sultan da Aryan kuma suna dinning area kowa da abinda yakeyi, mummy ta gaishe da Abba ya amsa mata Sannan ta suka gaisa da Ummi, sun zauna kenan saiga daddy yashigo nan suka gaisa Abba yace "yau tun safe muka rabu sai yanzu" daddy yace "iyyi wollah, yau kamma ko gate da niyyar fita wani waje banyi ba Inba zuwa masallaci ba, yanzu ma daga guest room nake, nan yafada musu komai, mummy sai magana take mai da ido amma bai gane mai take nufiba, Abba da Ummi sukasa Albarka har ransu sunji dadin hakan, Aryan da sultan dake dinning suma suka zo cikin parlour Sannan suka nuna nasu jin dadin barin ma Aryan, Fatima dake ta aikin yamma itama taji wa Dua murna har ranta itama, mummy kam kamar zata fashe haka takoma, Sannan ta haura sama abinta, daddy yaga kamar azuciye ta bar wajan shima kawai sai yabita, Ummi aranta tasan yau zasu haura sama kuma dakyar su sauko a yaudin kawai tayi murmushi itama tabar wajan,

Aryan ne yashiga dakin su Du, ya sameta ita kadai sai karatunta takeyi ko dagowa batayi ba, ita har aranta she thought Amrah ce kawai taji gyaran murya, da sauri ta juyo, yamata murmushi Sannan yace "congratulations our little baby, the talented girl" tace "ya Aryan for what?" Nan ya fada mata, ita har aranta bata dauka mu'allim zaizo yauba ashe ma zaizo kawai taji wani irin farin ciki da tajima bata jiba, kenan daddy ya yarda bazata kaduna ba tunda har daddy yafada wa yan gidan, tace "thank You ya Aryan" yace "shiiiits mention not little" tace "toh" yace "bye karna dameki".

Mummy masifa takewa daddy ta inda take shiga bata nan take fita ba, Laban mamaki imagine har ka amince masa without my consent? Bama wannan ba kaje kana wani fada a parlour kowa da kowa yanagun har wasu munafukai suna murna toh ina ruwana? Dan wulakanci inata ma magana da ido amma kai ko ajikinka sai zuba kake kamar wani sabon ta babbe, daddy ya daka mata tsawa Sannan yace "Dua is my daughter remember this always so duk yadda take so hakan zan mata kamar yadda zanma Aryan and Amrah so don't push me dan wollah ranki saiya baci, ji yadda kike min kamar wani danki, do you really think zan zuba miki ido kina min magana yadda kikaga damane, so mind your own tongue okay?, Sannan ya fita ya biga mata kofar, mutuwar tsaye Zahra tayi ta mare fuskanta sau uku Sannan ta tabbatar ba mafarki take ba, is this really so?, this is the first time in her life da taga bacin ransa Sannan kuma har ya mata tsawa da fada, kawai ta daura hannu a kai ta sa ihu kamar wacca aka sikara kuma kawai taja wayarta takira nuwairah suna gama magana ta kashe wayar ta kwanta.

Da daddare kowa ya tafi ya kwanta, nuwairah ce takira mummy akan ta'iso mummy tace gani fitowa, daddy saboda fadan da sukayi ko dakin mummy baizoba, hakan yabawa mummy damar cika kudirinta, ta leko parlour taga ba kowa, ta fito tana tafiya sanda sanda harta je bakin gate, gate man ya bude mata kofa tafita taje tashiga motar nuwairah Sannan sukabar unguwan,
Duk abinda ke faruwa Aryan yana kallonta, shi Mamakin mahaifiyarsa kawai yakeyi aransa, toh inama zata cikin dare?,.

After 2days, daddy ne yashigo yacewa mummy ina gobe ne tafiyarsu Amrah?" tace "Eh", dama mummy tadaga tafiyan su Amrah saboda abinda ke ranta, a ranan ne taje tace dasu Amrah su gama hada kayansu akan gobe zasu tafi kaduna, Dua banda kuka ba abin takeyi, taje tasamu Aryan tana kuka tace itakan batason zuwa yabawa mummy hakuri, shima kansa saidaya tausaya mata, yaje yasamu Ummi ya fada mata abinda ke faruwa, Ummi tasha mamaki tacewa Aryan yaje zatayi wani abu akai,.

Ummi ce taje dakinsu su Dua ta sameta idonta yayi ja dan kuka, Ummi tace "Dua Aryan yacemin wai zaki kaduna ba zakiyi musabaqa ba hakane?" tace "eh Ummi" Ummi tace "kina son zuwa?" tace "Noo Ummi, please do something" Ummi tace "calm down bazaki ba, kiban number hibbah sistern daddyn ku" tace "Ummi bansan number dinta ba saboda banda waya" Ummi tayi shiru Sannan tace "Alright bye karkisa damuwa a ranki",
Ummi na sauka a hanyar fita parlour ta hadu da Aryan tace dashi ban numbern hibbah, yace "okay ummi" tabasa wayarta tace "samun" ya sa mata Sannan takoma daki, aranta tana calculating time din London da Nigeria, yanzu dai baidace takira hibbah ba but later on zata kirata.

Have this, sorry for waiting.., in shaa Allah gobe ma zaku jini, good night.

DU'A (THE HATED GIRL) Where stories live. Discover now