CHAPTER 30

76 11 2
                                    

Ta nade sallayan sannan ta zauna akan gadonta tana lissafin rayuwanta dun daga lokacin da tafara wayo har zuwa sanda take yanzu menene kuma next zai kuma faruwa a rayuwa ahaka har Ayrah tashigo tasame ta tace "why do you want always to be alone? Tace "As how?" Tace "you're answering a question with question, yanzu ban tadin boyfriend dinki nima nabaki tadin nawa" Dua tace "am not after all this" Ayrah tasake baki tana kallonta tace "hypocrite" Dua tace "naji thank you" tace "wait it seems you're not in the mood right? Chat you later bye" tayi pecking dinta tafita kasa,

Ayesha was calculating may be by this time Dua is back tunda few days to resumption sai yau taji haushin kanta da bata taba karban numbern Fatima ba da yanzu zata Kira ta tambaye ta tunda tanason Dua tana cikin tunani saiga Kira yashigo tana dauka taga Ahmad elder brothern Haidar suka gaisa as usual yace how far?, bff dinki tadawo?" tace "I don't know too that's what am even calculating now, but tomorrow in shaa Allah zanje gidan su na duba whether she back or not" yace "that great dear thank you" tace "you're welcome" yace "but first please in kuna tare give me a call" tace "done" yace "good night" tace "ka gaidamin da friend kace yahuta gajjiya" yace "its okay sis" sukayi sallama ta ajiye wayan har ranta take son Dua tayi accepting Ahmad saboda at least zata huta da wicked step mum dinta,

Haka kawai taji yau tana da sha'awar tayi hira da wani ta sauka kasa sukayi clashing da mummy ta dan sirina tace "mummy ina wuni" one look tamata tace "fine" Dua batayi expecting fine din bama amma kuma taga ta amsa mata taga kwana biyun nan mummy bata biyota sama ta zageta kuma bata masa mata akan tafito tayi aiki ba hakan har mamaki yake bata, tawuce bataga kowa a parlourn ba wuce dakin hibbah ta tambaye Ayrah tace "Ai tundazu na korata bata sake shigowa ba" dakin Fatima ta wuce tace "is like fa tana waje gun Aryan" Dua tace "Thank you" tana fita tana kwala mata Kira "Ayrah" Aryan yace "gamu nan a restroom" ta karasa gun tace "ya Aryan sannu da hutawa" yace "yau yar kanwata, ya jikin?" Tace "dasauki" takalli Ayrah tace "Dalla malama sai nemanki nakeyi" Ayrah tayi dariya tace "ashe zakiyi missing dinda toh welcome zauna" tafada tana masa mata Dua ta dalla mata harara tace "nayi missing dinki akanme?" Tace "gashi kinyi proving" Dua ta dauke kanta daga gun Ayrah tace "yauwa ya Aryan ya har yanzu kana gida baka koma school ba?" Yace "I'm on my siwes shiyasa" tace "Ayyah wish you all the best" yace "thank you" yace da Dua dauke ta ku tafi daman ta dameni wollah Dua tace "ke kowama koranki yakeyi dazu ma Ammi koranki tayi" takarasa tana dariya Ayrah ta daka mata duka abaya Dua tarike bayanta tace "ash dazafi fa" Aryan yace "wollah Amrah kika karyawa kanwata baya nima haka zan karya naki" tace "thank God sef nima inada yayan balle amin gori" Dua tayi mata whispering a kunne tace mata "dan Allah?" Dua tace "sure" ta tashi tace "ya Aryan bye" duk suka mishi sallama sukayi sama,

Ayrah tace "fadamin naji?" Dua tace "dalla dadina dake son gulma I'm just teasing you ne bakomai" tayi dogon tsaki tana dungurin kan Dua sai ga wayan Dua message ya shigo da gudu Ayrah ta dauko mata wayan ta mika mata tace "open it I guess shine" Dua ta amsa wayan tace "Ayrah kina da damuwa kekam" tana budewa taga message from irfan tayi dariya tasan za'a rina Ayrah tace "tell me how is he" tace "how can I know?" Tace "Dalla you're always acting like villager, barin baki labari I have 2 boyfriend which Ammi tasan dayan and I have 1 crush do you know who is he?" Dua ta girgiza kanta tace "how can I know" ta Kama kunnanta tace "sultan din Ummi" Dua tasake baki tana kallonta tace "Ayrah are you okay?" Tace "nama fiki kuwa",

The following day sunayin breakfast as usual a dinning Anty hibbah tace "yaya wai har yanzu kana rike da nine?" Yace "how can I be everything as past ai hibbah" tace "manga alama ba" yace "just 2 days am little bit busy ne that's why" tace "Alright as you say so, dama I just want a favor from you" yace "mee?" Tace "sure" "okay hibbah say whatever you want zan miki if I can" tace "I just want to go with Dua can i?" Mummy tayi saurin dago kai ta kalli hibbah sannan ta kalli daddy, Dua ta sunkuyar da kanta, Aryan baiyi expecting jin hakan ba amma yana fatan daddy ya yarda, Fatima dake kitchen tana fatan karshan wahalan Dua yazo, daddy yayi shiru for some minute sannan yace "zanyi tunani" tace "ina fatan zakayi min wannan favor din as am your blood" yace "yaushe ne tafiyan?" tace "tomorrow" yace "What? Tomorrow fa?" Tace "Eh in shaa Allah" yace "but baki sanar dani ba kuma ko time bamu samu munyi hira ba" tace "katama tsayawa for good 1 minute mungaisa balle kasan ya nake ko kuma kasan ranan tafiya ta?" Yace "I'm just busy ne hibbah you have to know this" tace "yanzu kam its okay fa tana kayarda da request dina" sannan taja kujeran ta baya ta tashi tabar gun,

Ayesha nagama breakfast duk hankalin ta nakan Dua taje tasami mami tace "Mami dan Allah inje gidan su Dua din?" Tace "Ayesha yaushe kikazo har kika huta?" Tace "Mami please" tace "don't stay long okay?" tayi hugging dinta tace "I love you mami" sannan tafita tanata addua Allah sa tazo luckily tana tambayar gateman yace "Eh ta zo" tashiga ciki with so much excited tana shiga parlourn as usual ba kowa tawuce dakin su Dua ta bude kofar tashiga taga Dua da Ayrah suna fada akan waya basu masan tashigo taje ta dakama Dua bari a baya Dua ta dau mummy ne jiyowan da zatayi taga Ayesha ne da sauri ta wurgawa Ayrah wayan tayi hugging Ayesha sunfi 2minutes ahaka sannan suka sake juna Dua tace "wollahi I missed you so much" Ayesha tace "always missing you bff" Ayrah tazo ta mika mata hannu tace "Welcome the Ayesha I always heard her story from her bff" sukayi "shaking hands sannan tace "thank You" ta juyo gun Dua dake mata magana kawae tasaya kallon Dua tace "Dua is this you" tafada tana nunata Dua tayi nodding head tayi hugging dinta with cracking voice tace "Dua me sukayi miki" Dua taji hawaye tace "i can't" kawai tafashe da kuka Ayesha ma kuka Ayrah ma tazo tayi hugging dinsu both itama tafashe da kuka duk kuka sukeyi,

fatima tabude dakin tashiga tagansu ahaka tana magana ba wanda ya kulata ta sauka da gudu taje takira anty hibbah, anty hibbah tashigo tasaya turus tana kallon su tace "hey girls why are you crying" ba wanda ya kulata ta karsa gun ta rabasu tace "meya same ku, someone should explain, ku daina wannan kukan nace, sannan Dua tace "Anty its nothing fa" anty tace "Ayrah meya faru?" Tace "Ammi I don't know I just saw them crying shine nayi joining dinsu" hibbah taza tsaki tace da Ayesha da har yanzu take kuka tace "its okay girl tell me what happen?" Tace "Anty see the way Dua turns to, kamar ba ita ba" tasake rushewa da kuka da kyar anty hibbah ta lallasheta sannan tabasu hakuri tace "I like your friendship",

DU'A (THE HATED GIRL) Where stories live. Discover now