Irfan na driving a hankali making sure location din daidai yake bi baison wani abunda zaiyi distracting dinsa har yayi missing right way, yana isa kofar gidan yasauka yaje ya tambayi gateman din nanne gidan, yace masa "eh nanne" irfan ya ciro wayansa ya nunawa gateman din wani short video sannan yace "toh dan Allah baba ko wannan yarinyar tana ciki kuma ya sunanta?" yace "ohh wannan 'yar Albarkan ne, eh tana ciki kuma sunanta Dua" yace "kozan samu ganinta?" Yace "barinje inyiwa mai aikin gidan saita kirawo maka ita" yace "toh baba nagode ga wannan bayawa kasha ruwa dashi" baba mai gadi ya karba kudin ya danna a aljihu yana godiya yashiga cikin gidan, yaci sa'a kuwa Fatima tafito daga ciki parlour zata cikin gidan sai yace "yauwa Fatima dan Allah kishiga ciki kigayawa Dua wani mai mota yazo gunta" Fatima tace "ba matsala" amma a ranta tana tunanin Waye wannan kuma, direct dakinsu Dua ta wuce tadan kwankwasa Dua tace "yes you can come in" tabude suka gaisa sai tace "yauwa Dua someone is looking for you outside" Dua zuciyanta ya sinke tace "nikuma anya ba Amrah yake nema ba?" Tace "nope ke yace" tace "then who is that?" Fatima tace "I don't know too, Kawai kije daman bawanda kikasan zai iya zuwa nemanki ne?" Tace "inma za'azo saidai haidar's brother that's Ahmad kuma dazu fa ko 30 minutes baiyiba da tafiyarsu, and tare da Ayeesha suka zo" tace "just go it possible sune suka kuma zuwa" tace "Noo bazani ba insu daddy suka kamani fa kuma gaskiya am scared" tace daddy ae tundazu yake gida and I guess ba wanda zaifita yanzu, dakyar tayi convincing Dua sannan ta tafi.
Bayan Daddy ya gama waya da hibbah saiya sai mummy ta tambayesa why the sudden change yace "hibbah tayi requesting akan kar yaran nan sutafi kaduna inma munce lalle zasuje toh banda Dua I was so confused ga kuma tafiyar gobe ne" mummy tace "what's your view then?" Yace "I have no say about it, she's coming soon so I want to do her this favor Kawai su fasa tafiyar ko?" Mummy tace "tabdijam lalle ma ka gwadamin banda muhinmanci dama hibbah ba kwanata takeyi ba nasani Kawai dai ina yin shiru ne fada takeyi tace wannan tace wancan daga karshe yabata hakuri yace zasuje Kawai tace "better" tayi wucewar ta dakinta
Tunda tabude gate din tasa right leg dinta awaje sannan tafito da left one din yake ta kallonta he has been looking at her tafara takowa a hankali kamar me tsoron taka kasan sai kuma ta daga kanta sama tafara neman Ahmad tunda ita duk sammaninta shine yakuma dawowa, ba taga kowa ba sai mota and kuma taga ba irin motan sa bane sai tayi deciding komawa gida, irfan naganin haka yafito a motan yace "hey Dua" tayi saurin juyowa sannan tace under her breath bashi bane and the face is so familiar to me, ya bar motan a bude ya karasa inda take yace "mukarasa gun motan mana" tace "Noo" yace "why" tace "just Noo" yace "okay" tace "barka ina wuni" yace "lafiya beautiful" tace "please am in hurry just say what you are here" the way she talk yakara attracting dinsa yace "okay please am here just for 1 to 2 things ne and that 2 things will take us long and is like you're not uncomfortable right?" Tace "very sure" yace "firstly in brief Dua ina sonki in serious note karki dauka am here to divide you tunda I guess you're young kuma nasan baki gama secondary school ba so I just want to build palace in your heart tunda ni dan kaduna ne kuma banfiye zama a abuja ba" tunda yafara magana magana taketa girgiza Kai har yakai full stop sannan tace "am sorry nibana soyayya not now" yace "okay ban numbern ki inyaso sai muna gaisawa tunda gobe ne zan koma kaduna at least i wouldve some relief" tace "banda waya and am not ready for your request sorry safe trip" tajuya ta koma gida da sauri tabarsa agurin sai daya dauki time kafin ya bar gurin shima.
Tana komawa cikin dakinsu ta wuce time din Amrah tafito a toilet ta harareta sannan ta wuce gadonta a ranta tana tunanin yaushe Amrah zata fara sonta after some seconds saiga wayan Amrah yana ringing tayi picking tace "I have told you gobe ne tafiyar dafa yaune aka daga so are you coming tonight or not? Kasan rumaisa ma zataje" Tace "okay can't wait to see you, you know i damn missed you ko" sannan ta kashe wayan ta aje akan mirror Dua na mamakin hali irin na Amrah
Ummi ce taje dakin da sultan ya sauka aciki tace "sultan am here just to warn you" yana kwance yana daddanna wayansa jin hakan da yayi shine ya sashi tashi zaune yace "ummi about what?"tace "Amrah mana naga 2days you guys are good time, so I just want you to know this you're not going to marry her over my death body" yace "ummi maiyayi zafi nifa am just pleasing her parents ne" ummi tace "What? Ahh lalle sultan you're pleasing her parents and destroy yourself and your family, to hell with you" ya tashi yaje ya rungume ta yace "ummi don't be angry with me just say what you want and it will be done" tace "we're going next tomorrow so duk wanda yamaka magana akan maganar baiko kace not now you're not ready for that am i clear?" Yace "done ummi" tace yarinyar nan batada kunya kokadan ga uwarta munafuka awajan kasan ta hana Dua zuwa musabaqa saboda zata kaita cikin yan'uwanta su halaqa ta mtsww tayi wucewar ta.