CHAPTER 25

40 8 0
                                    

They've been waiting for long sannan doctor ya kirasu suna zuwa hibbah with cracking voice tace "Dr how is she now?, hope it's not big matter?" Yace "Munyi test so result din malaria ne and over thinking, Zazzabin yayi kwana biyu a jikinta without taking any action shiyasa yayi attacking dinta sosai secondly she's over thinking Wanda hakan yakusan haifar mata da ciwon zuciya just imagine a young lady like her, akwai abinda ke damunta so you her parents ku zakuyi kokarin rabata dashi sannan kubita a hankali wajan sanin damuwan ta" hibbah ta sauke ajiyar zuciya tace "am not her mother but in shaa Allah we're going to try our best, mungode" irfan yace "but please yanzu ta farka?, can we see her?" Dr yace "for now No saboda tana bacci and bamuson abinda zai tashe ta we just need her to have full rest" irfan yace "is okay thank you" sannan suka fita a office din doctorn.

Sun danyi shiru sai chan hibbah tace " kaima a gidan kake kuma what goes to you for helping her?" Yadan gyara murya sannan yace "ba'anan nake ba I just go there for some reason , Alhaji Baba he was like my grandfather, my maternal grandmother sistern sane same mom same dad tunda nake yaro har zuwa yanzu hajiya bata kaunan kakata balle mahaifiyata wanda kamar zaman gaba akeyi and at last kakata tace bata kaunar wannan dabi'un saboda zasu iya mutuwa at anytime saboda sasanta sakaninsu yasa nake dan yawan zuwa gidan Wanda wannan karonne ta karbeni, sai dai Alhaji Baba ne ke karbana",  secondly Dua was too innocent and she need help shiyasa na taimaka mata kamar yadda Dr yace sure tun zuwa na gidan tacemin na bata paracetamol batajin dadi I thought she's well then ashe she's not after I realize that shine nazo da niyyar kawota asibity and you reach us there".

Hibbah tayi shiru tana mamakin yadda yar tasha wahala tace " then what continue" yace "nima ina da nawa tambayar, do you know her before?" Tace "yea she's my daughter!" Yace "but she told me she lost her mother in early age" tace " yes ni Kanwar babanta ne" yace "and you all no the situation she is?" Tace " that's what brought me here am living in London" yace " please do help her, sannan duk labarin da Dua tabashi ya gaya mata da Wanda yasani a gurin event har maganan da Amrah and her friends sukayi saida yafada yace but please karkice mata komai she just open up with me just to have ease bawai dan in tallata taba" hibbah tajima tana tunani abinda ya saya mata a mind Dua yace da irfan ya kaita orphanage house tana jin labarin a ranta".

Hajiya masifa kawai take surfawa har ta'isa tasa irfan abu yakiyi wato yana ganin ya girma kenan toh yau zataji ko uwar sace tace ya rainata, ta wuce dakin Alhaji "yanzu har ni irfan zaiyiwa rashin kunya a bainan nasi nasashi abu yace bazaiyi ba toh wollah dama kaine mai kawo sa gidannan toh karya kuskura yakara tunkaro koda kofar gidannan ne kaji nafada maka" tayi wucewarta fuuu tafita Alhaji yana mamakin tun sanda arzikin sa yafara baya baya tafara gaya masa magana ba kamar da ba,

Takira mai gadi tace masa yafito da kayan irfan ya wasar a kofan gidan tana tsaye akansa harya watsar dasu, takoma cikin gidan tace "Amrah dauko min waya na", ta dauko mata tayi dialing numbern zahra har ya katse bata dauka ba takuma Kira still no response ta ajiye wayan tana jan tsaki,

_GERMANY_
Baccin sa yakeyi hankali kwance yamanta when last yasamu isheshshen bacci haka , reflection din haske yaji a fuskansa Wanda hakan yayi sanadiyar farka wansa ya kare fuskansa da hannun sa yana kallon direction din wajan da sauri ya tashi tsana diyyar kallon ashe Already gari ya Waye be Sani ba toilet ya wuce yayi Alwala sannan yayi sallah shi kadai yake murmushi wato saboda dream queen ya makkara sallah be sani ba sai kawai ya tuna ashe flight dinsu dan anjima zai tashi, kawai ya tashi yafara karasa sauran shirin da be samu yayi jiya ba yana cikin shiri Ammi takira yadauka with frowning face yace "Hello Ammi me zaki dafa min?" Tace "ohh Ayman wai yaushe zaka san ka girmane?" Yace "am still young awajanki" tace "zuwan ka nanan ko?" Yace "sosai ma kinga yadda nayi missing dinki" tace "safe flight bye" takashe yayi dariya dan yasan halin Ammi,.

_NIGERIA_
Irfan yace anty kinga dare nayi barin ji innemo dinner ko zata farka ta nemi abinci tace "toh" yana fita ya wuce wani joint ya sayawa anty hibbah fried rice yayi tunanin me Dua zata iya ci sannan ya saya mata fruit salad, shaka and alale sai ya Kama hanyar gidan Alhaji baba yana zuwa yaga kayan sa a watse yayi murmushi dan yasan za'a rina yayi parking ya sauka ya kwashe kayan yasa a back seat ya shiga motan ko cikin gidan be leka ba yayi wucewar sa asibity,.

Ummi(Abidah) suna zaune a daki itada Ayrah suna hira can ummi tace "yanzu kam yaci nakira mamarki naji ta sauka lafiya" Ayrah tace "yes ummi wlh har nayi missing dinta" ummi takira hibbah ta dauka suka gaisa sannan hibbah ta bata labarin duk abunda ya faru sosai ummi taji tausayin Dua sannan tace "amma zakizo tare da ita ko?" Tace "yanzu ma dan dare yayi ne kuma yanzu haka Yarinyar bata farka ba drip ne ajikinta da zaki gammu kuwa amma ina tunanin gobe zan taho ko gidan bazan leka ba balle nakwaso mata kaya" ummi tace "No hibbah at least go koda hakan zaizama laifi kinga kinfita hakki just go ni atunani na" hibbah tace "naji zanyi tunani" sannan suka gaisa da Ayrah sukayi sallama,.

Mummy na ganin missed call din mama takira ta back hajiya kuwa tana dauka tafara bata ba'asin abunda ya faru mummy tace "yanzu wani mataki kika dauka" tace "ai nakore irfan sannan ita Kanwar mijin naki zatazo tasameni tass zan mata ko dayake duk dan iskan yaronnan ne yajawo" mummy tace "nasan me zan gayawa ubanta kuwa sai tayi nadaman binsa datayi" anan sukayi sallama,.

Irfan yana isa asibity yasamu anty hibbah na sallah har lokacin Dua na bacci ya ajiye abinci hibbah a gabanta tana idarwa tace masa sannu da kokari yace "bakomai" har yanzu bata farka ba?" kamar kuwa taji me suke cewa Alokacin ta farka tana rike kanta sukayi kanta hibbah tadan dagata ta jingina da gadon tace "sannu Dua" tace "thank You" irfan yace "sannu meke miki ciwo yanzu?" Tace "yanzu da dan sauki Ammi inajin jiri",

Irfan yaje yakirawo doctor suko shigo tare ya duba Dua sannan ya tambaye ta inda akwai wani abunda ke damunta tace "Aa" sannan ya fita, Irfan ya dauko ledan ya bude mata ya mika mata tayi masa murmushi tace "thank You" hibbah tace "kikarba mana" tace "bazan iya ci ba" yace "fruit salad ne zaki iya ci ko kuma ga shaka inshi zaki fara sha" tace "let me have the shaka" ya mika mata ta amsa tasha sosai sannan a hankali yadda hibbah bazata iya ji ba tace "thank you so much for saving my life" yace "mention not dear" hibbah tasaya kallon su kawai sannan aranta tace "kardai tunaninta yazama gaskiya" Dua ta juya tace "anty" tace "naam" "nagode muku" tace "banason wannan abun okay" tace "yea",.

Sorry for keeping you dudes waiting...

DU'A (THE HATED GIRL) Where stories live. Discover now