CHAPTER 28

64 10 0
                                    

The following day yakama ranan da su ummi zasu tafi sun gama shirinsu, time din breakfast yayi duk suka fitoyin breakfast suna cikin yine daddy yace "Alhaji gashi zaku tafi maganan yaran nan ba'a tsayar ba" yace "haba sai kace we're not still together, there still enough time ai, kuma ai soon zamu hadu" mummy tace "sure but still a tsaida maganan it would be more better I guess" Abbah yace "you have to worry not hajiya",  Ummi hakan ba karamin dadi yamata ba, sultan ya tsunkuyar da kansa dan bayason a tambayi view dinsa cos he has no interest now, daddy yace "it's okay but in shaa Allah next time sai muyi magana" duk suka ce Allah kaimu,

Ummi sun gama shiri hibbah tace "gashi bamu samu time munyi hira ba" ummi tace "wollah fah amma tunda ga waya ai shikenan" tace "hakane" ummi tace "am coming" direct dakinsu Dua tayi tamurda handle tashi Dua na kwance tana ganinta ta tashi ta zauna ummi tace "baby girl how was your body?" Yadda tayi maganar yasa Dua ta kalleta da sauri exactly yadda Ammi ke tambayanta tace "Ummi am feeling better now" tace "Masha Allah, shine bazaki fito muyi sallama ba" tace "Ummi I'm not aware" sai ga Ayrah tafito a toilet tace "Ummi am going to miss you alot" tace "me too daughter",

Ummi tace "Dua listen to me carefully" zuciyan Dua ne ya tsinke tace "okay" ummi tace "Dua you lost your mother in early age right?" Tace "yes ummi" ummi tace "I guess you were 10 yrs at that time?" tace "sure" tace "good, tun kina 10 yrs ke kike kula da kanki duk wani abu da age mate dinki alokacin yi musu akeyi amma ke kike ma kanki, you lost happiness, you lost care amma hakan besa kin zama wani iri ba saboda abu daya that is Allah is with you, so trust Allah one day onetime Dua you would be happy as if nothing happened in your past life, please Dua kikula da kanki yanzu ne zaki fara samu challenges din rayuwa, banda rashin kunya obey your parents respect your elders, pray Always pray Dua Allah wouldn't let you down in shaa Allah" tace "in shaa Allah ummi thank you very so much" tace "mention not Allah miki Albarkan" tace "Amin" tace "ban paper na rubuta miki number sai ki aje awajanki in case you need something then call me ko da wayan fatima ne naga kuna shiri ai" tace "ai ummi da mukaje kaduna ya irfan ya ban waya anty hibbah tace na karba" tace "its okay sai ki kirani yanzu nayi saving ko?" Tace "toh" ta mika mata sannan tayi saving da ummi, tayi kissing forehead dinta suka sauka kasa tare,

Dukkan su suka rakosu har compound din gidan Abbah da Aryan ne zasu kaisu airport mummy sukayi sallama akan zata Kira in sun isa, Abbah na tsokanar Dua wai taci abinci da maida jikinta na da kafin su sake zuwa, Ayrah tayi hugging ummi harda hawayenta wai zatayi missing dinta, ahaka har daddy yace "toh ai its okay now kunsan fa flight baya jira" sannan suka shiga mota suna waving each other har suka fita,

Bayan sun koma cikin Ayrah sai bata labarin ummi takeyi, mummy ta zauna a resting chair tana facing door Dua ce tashigo tana tafiya a hankali kallonta takeyi harta haura sama duk suna parlourn anty hibbah tace "Ayrah jeki Kira Dua tazo muje a karasa mata alluran da yarage daurewa kawai takeyi" Ayrah tayi sama takira Dua sai gashi sun soko tare ummi tace alluran zamuje akarasa miki tace"Toh" sannan tadan rakube ajikin cushion anty hibbah kuma tana rolling abayan ta,

Nuwairah tashigo har cikin parlourn tana sallama ba Wanda ya amsa mata sai fatima dake kitchen taji kamar sallama hakan yasata fitowa tace "sannu da zuwa" ta yasina fuska tace "zahran bata nanne?" Tace "tana ciki barin mata magana" fatima tawuce taje takira mummy sai gashi sun fito tare mummy tace "yau kuma bakuwa kika zama" tace "Aa sauri nakeyi nasan muddin nashiga fitana ba yanzu ba, wai yau yanaji gidan shiru ba kowa ne?" Tace "Su Abidah suntafi dazu daddyn sune ma suka rakasu, ita kuma hibbah naji suna magana kamar zasu karban alluran Dua ne komene oho ma" nuwairah tace "yanzu shikenan haka zaki zuba ido bazaki sa ya mayar da ita kadunan ba?" "Uhm toh naga hutun ma yakare ita Amrahn ma zansa driver ya dauko ta" tace "yanzu shikenan Dua tasha ruwa kenan?" Mummy tace "Allah ban taba jin tausayin yarinyar nan ko sau daya ba kamar yadda naga aka kawota daga kaduna tayi baki ta rame infact ma wollah ta lalace to the extend banyi sammanin wannan sudden changes dinba" nuwairah tace "and so?" Tace "you don't have idea akan yadda na shirya irin wahalan da zanbata sanna da irin maganganun da zan fadawa daddyn su, but what? Ina ganin ta Allah ta karyar mun da zuciya I even heard hibbah tana cewa Abinda zuwan tama a tsume ta ganta" nuwairah tace "hmm lalle kam yanzu har tausaya mata kika fara? Shikenan but you know, I know cewa yarinyar she's talented, beauty, genius far away from Amrah, toh kibari har tayi nasara akan 'yarki kamar yadda uwarta a farko tayi nasaran kwace miki miji" Zahra at first she's speechless amma tanajin wannan tace "amma yanzu kam no way da zata koma Sai dai I would never set my eyes on her da har zatafi Amrah never" nuwairah tayi murmushi tace "nabarki lafiya" tayi hanyar fita Zahra tace "shikenan ko gaisawa babu kodai abinda ya kawoki ne" ta juyo tayi murmushi tace "gashi kuma nagama zantafi ba am just doing this to Amrah ne",

Suna gun da za'ama Dua allura watace aciki after ita Sai Dua sannan wata budurwa, yarinyar tacewa anty hibbah "yar kice?" Tace "Eh kinga tafi uwarta kyau ko?" yarinyar tayi dariya tace "Aa" Dua najinsu bata ce komai ba aka ce next anty hibbah tace "muje ko?" Dua ta marerece fuska tace "Nifa nasamu sauki" anty hibbah tace "I know" Ana ma Dua daya saida tayi ihu tasaya amata dayan amma taki tsayawa waje daya Anty hibbah ce tace "wai idan baki tsaya ba ta'ina zaki samu tsauki ne wai, sorry dear yaune fa last one okay" Dua tace "wollah anty nasamu sauki alluran fa da zafi" tace "Sai gashi tafara kuka anty tace "yanzu Dua akan alluran" ta turo baki ta sake  fashewa da kuka,

Yana shigowa yace "wai har yanzu?" tace "nice zanshiga next" ya daga kansa ya kalli inda ake shiga ayi allura yayi murmushi yace "mata da tsoron allura nibanga abun tsoro ajikinsa ba" tace "yaya wacca akema alluran fa inaga zatayi 20 amma tun dazu ake drama da ita" yace "kema hakan kike da ai" tayi dariya tace "amma tun kafin nakai wannan nadaina kukan allura ko?so nafita kenan" sukayi dariya shi voice din wacca akewa alluranne yayi mishi dadi,

Anty ta fito tace "ai saiki fito tunda yarinya kika zama, kowa ya taru ke suke jira kifito sugar waye yake kukan allura" yarinyar tace "inata jin draman ku ai" tayi dariya tace "inaga Sai nashiga kafin ta fito" tace "yaya barin shiga" yace "okay" ya ciro wayansa yafara daddannawa Dua tafito tana tafiya a hankali tasa kanta farko tana leken reception din taga ba kowa Sai wani dayake daddanna wayan samun kanta tayi da kallonsa from head to toe, muryan anty taji tace "Can i go Dua?" Wanda ke jiran sistern shi yace "tafito nima na ganta"anty tayi dariya Dua Tayi saurin fitowa tana tafiya tazo daf dashi shi kuma ya dago kai da intention din ya tsokane ta kawai ya kafeta da kallo her eyes was like magnet itama kallonsa takeyi har suka fita anty tace "yau dai Dua taban kunya",

sister shi tafito tace "yaya let's go" tafada yayi 3 times amma is like bajinta yakeyi ba tazo daf da idon shi tayi tafi tana cewa "yaya Ayman are you okay?" Sannan kaman wanda aka tsikara ya tashi da dan gudunshi yayi hanyar waje yana Kara tabbatarwa kanshi itace yes ita dince but what? Yana fita yaga babu su balle masu Kama dasu ya tambayi gateman din yace "ai kuwa yanzun nan suka tafi" yace "please ta'ina sukayi?" Yace "nan Layin naga sukayi" yakoma inda yayi parking jidda na cewa "yaya wai what is going on ne?, you really look so disturb" yace "shigo mutafi, abu nake nema" yabi hanyar duk mota ko napep daya gani Sai yayi gudu yana lekan ciki while driving jidda tace "gaskiya ban shirya mutuwa ba kayi parking Sai na karba driving din" yayi wani kalar ihu yace "shut up" dda yayi saida ya tsorata tayi shiru tana kallon ikon Allah, a haka har yaje yayi dropping dinta  sannan shima ya koma gida,

Su Dua na'isa gida dakinsu ta wuce direct tashiga ta kalla Ayrah na kwalliya ta dauke kanta ta kwanta a gadonta ta rufe ido da niyyar bacci amma tana rufewa taga hotonsa ya mata flashing a idonta da sauri ta bude idon , Ayrah tace "welcome back kinsan ni ban'iya shariya ba" tace "sorry you know am not well so banson magana ne yana samin ciwon kai" yace "ohhh wai ni zaki nunawa miskilanci toh chan yamase miki saurayinki ma yakira I even pick the call yana da kirki and he even prove me shi saurayin ki" Dua tace "toh naji" "yace fa ki kirashi inki dawo nace kunje karban allura ne" Dua ta share ta, ta gyara kwanciyar ta amma tana rufe ido shi take gani a hankali tace nashiga Uku na,

Hello darln's do hit the star at the corner, follow, comment and share pls😩

Your girl Jiddarhtulkhair

DU'A (THE HATED GIRL) Where stories live. Discover now