RAINA (The beautiful princess) BABI NA TARA

1.1K 39 0
                                    

*36-40        RAINA*
*(The beautiful princess)*

_*STORY & WRITTEN BY*_

©  *HUMAIRAH (Melody)*

*BABI NA TARA*

     Murna duk ta ishi RAINA dan duk ta k'osa Fu'ad yaxo suyi hirar soyayya tunda sunkusa zama daya amma wani K'arin bakinciki Fu'ad yaxo ma RAINA dawani sabon labari na cewa zashi makaranta a birni tuni gabanta yafadi taji takasa jurewa kalamansa tace
“Yanzu kana nufin bazan kara ganinka ba yazakamun haka Fu'ad kasancewa Kaine Gatana acikin wannan karkaran idan ka tafi wazai dinga bamu abinchi gaskiya nidai saidai ayi auren indauki Goggo na mutafi tare kasan yadda kowa ya tsaneni Kaine kawai kake faranta mana rai”
“Kiyi hakuri RAINA hakan ne zaisa inci gaba inzama wani Abu daxan iya rikeki dakeda Goggo,

    Gashi bawata Sana'a gareni ba amma zan dinga yimuku aike akai akai ga dubu goma kiba Goggo kice mata nan bada jimawa ba zan dawo,

       Inaso kiyi man Alk'awari duk runtsi duk tsanani baza ki manta da Fu'ad d'inki ba mai k'aunarki badare ba rana, kici gaba da zuwa makaranta kinji Raina ta karki dinga kula maxa idan ba hakaba yaudaranki zasuyi su lalata miki Rayuwa kiji idan kikamun haka babu abunda zaki nema duniya banyi miki ba”

RAINA tayi tsalle tace

    “Dagaske kasan me nakeso kabani Aljanna"

Dariya yayi yace

     “Raina kenan banida wuta banida Aljannan sannan kisani Allah ne yake da mutum a Aljanna idan  yayi aikata aikin Alkhairi, sannan yasa mutum a wuta idan yayi aikin sharri kinji raina shiyasa nakeso kici gaba da zuwa makarantar islamiyya don achan zaki koyi komai nadaga Addini kifito da wuri idan zan wuce mutafi tare kinji” haka ta amsa da toh sannan sukayi sallama ya wuce gida,

    Kafin yakai gida haka mutane suketa nunashi wai Dan maigari zai auri yar mace uwa uba shegiya, shiko Fu'ad koh ajikinsa wai an tsikari kakkausa yaci gaba da tafiya yanata surutai,

    Washe gari sammako yayi yayi sallama da kowa ya wuce birni,

    Amma saida ya biya gidansu RAINA suka wuce tare Goggo tayi mishi fatan Alkhairi,

    Suna tafe suna hirar bankwana amma ransu babu dadi haka suna zuwa maraba sukayi sallama,

    Yadauko dubu d'aya yaba ta ta wuce cikeda kewan Fu'ad.

       Anshafe kwanaki da dama ba Fu'ad ba aike inna tafara shiga wani hali haka tayita yiwa Raina fanfo nacewa lokaci yayi dazata fara saida kanta danta samo musu kud'i tun RAINA tana ki harta fara daukan hud'ubar Goggo,

      Ranar litinin ne RAINA tayi lattin zuwa makaranta saboda saitaje tallan safe take tafiya da shigarta cikin makaranta taga ba kowa tayi saurin shiga aji ta xauna,

      Ashe malamin su yana kallonta haka ya tsamota yace ta tsaya gaban aji, jikinta sai Bari yakeyi kamar iska na kad'a bishiya yadaka mata tsawa ya janyota kawai basaiga Nonuwa ba, yan aji kowa ya rufe ido saboda kunya shiko Aymel ya tsaya yana kallonta yana lashe baki tuni abunsa ya mike babu abunda yake buk'ata sai keb'ewa da RAINA,

  “Meyasa bakisa riga ba kika xo makaranta Wato ke yar iska koh?"

  Tuni ta zare ido tafara kuka tace

     “Babu Omo ne ban wanke rigarba kuma sauran kayan suma babu wanki shiyasa nasa hijabi kuma ba muda kud'i”

      Hak'ik'a Aymel yaji tausayinta Amma ya k'udiri aniyar sai ya lalata mata rayuwa don yaga idonta a bude yake k'ilama tasaba da maza,

    Wurga mata hijab din yayi tayi sauri tasa yace

   “Idan an tashi kizo Office dina”

   Babu musu koh gardama

    “Toh malam”

    Haka kunya ya isheta har aka tashi taki sakin jiki, saida kowa ya watse RAINA ta kutsa cikin office din tana mai jin tsoro,

“Uncle ina wuni”

  Juyowa yayi yana murmurshi yace

   “Raina harkinzo zoki zauna akan k'afana”

      Haka ta dinga tafiya kamar wacce kwai ya fashe mata a ciki zama tayi ya dinga yimata tambayoyi,

   Daga nan ya dinga matsa mata d'an k'irgan dangin data fara gashi mugun zafi suke mata amma babu yadda ta iya tunda yace zai bata kudi,

    Tuni yakawo dayake jarababbe ne d'an gidan abun k'wari.

_*EDITED BY Serdeeyerh*_😘

_*MELODY*_😍

RAINA (The beautiful princess)Where stories live. Discover now