RAINA (the beautiful princess) BABI NA ASHIRIN DA TAKWAS

1K 78 5
                                    

*136-140* 👸🏻 *RAINA*
*(The beautiful princess)*👸🏻

©
_*STORY & WRITTEN BY HUMAIRAH (Melody)*_


BABI NA ASHIRIN DA TAKWAS

_*Zakuyimun hakuri don baxaku jini ba kwana biyu saboda makaranta Allah yasa ku fahimceni LYSM my FANS*_😘





*DIX Page goes to my co-writer BADI'AT IBRAHIM kina kamshi inabinki da Humrah Allah yasa kifi haka yak'ara daukaka da laifin baseerah LOVE YOU SWEETHEART❤*









Sannan ganinta yake a matsayin karuwa har yanzu acikin zuciyansa guri ta nema ta zauna fuskarta babu yabo babu fallasa illah wani murmushi datake Wanda nikaina nakasa dangantashi dana farinciki koh akasin haka gaishesu tayi Shureim ne ya amsa da
“Amarya bakya lefi ta yarima bada kanki asare Idan bashiba sai rijiya rijiyarma mai kwalabe”
Tuni Danish ya zugureshi alamun bayaso Shureim yaci gaba da magana
“Amarya Mai sunan yan gayu daman munzo ne gameda hidiman biki kidakwai abunda kikeda buk'ata koh kuma wani shagali da kikeso ayi a ranan bikin” RAINA ta kare mishi kallo tace “Amatsayinka na aboki kuma Wanda yasan yakamata nabaka dama kaje ku yanke duk shaawarar data dace don as you guys can see am in a heast don haka left to you”Kafin ta tashi Danish ya tashi yaja uban tsaki ya fice saura kiris yataka mata Dan yatsa, Tashi tayi zata fita Shureim yabita yana bata hakuri dacewa saitayi hakuri da abokinsa budar bakin raina tace
“Shureim kenan yadda danish yake ikirarin bayason aurena dashi haka nima banaso biyayya kadai zanyiwa iyayena sako nabaka zuwa gareshi don kansa yadaina daukan huci koh ince zafi koh kuma rawa” haka ta fice tabar Shureim Wanda yake ganin tabbas RAINA macece mai klas k'warai gata da wani boyayyan kyau dake kwarara tayaya zanyi nasaran ganarda Danish cewa wannan itace zata share mishi hawayen dake zuba tsawon shekara biyar da aurensa, da wannan yafice anata shirin biki amma RAINA batako daukin bikin illah tunanin rayuwar aurenta da FARID Wanda yakasa gushe mata daga kwakwalwa..

RAINA ce zaune gaban mahaifinta Wanda yake tambayarta nawa take so kudin sadakinta? Haka tasanar dashi naira dubu Ashirin kacal ya isa Albarkan akeso sannan ita tasan a yadda rayuwarta take bata wuce hakan ba, Sarki MAMUDA ne yabada umurnin ashiga cikin garin Kaduna adawoda Unaiza cikin gidan saurauta matukar tanason aurenta ya daure da Danish wannan labarin daya isketa tayi masifar razana bin jakadiya kawai take da kallo tace
“Kina nufin DANISH aure zai k'ara kuma maimartaba ya Umurci da in koma masarautar kajuru?” jakadiya tace
“Kwarai ranki yadade umurni ne daga mai girma sarki MAMUDA Allah yakara mishi Nisan kwana kuma yar Sarki MAMUDA zai aura RAINA kyakkyawar Gimbiya”tsawa Unaiza ta dakawa jakadiya tace
“Nisan  kwanan sarki kuya dama mijina kawai nake tunani RAINA koda itace sarauniyan kyau wannan ba matsalata bane don nasan saidai kyau na SARAUTA amma bana MULKI ba kubaiwa Maimartaba hakuri nanda kwana uku ashirye nake da'in koma kajuru
Kufita banda bukatar ganin ku sai nanda kwana UKU” Ai jiki na rawa suka fice koh waige haka suka koma sarki ya Aminche Unaiza Kullun cikin kiran danish take abunda bata tabayiba tsawon lokacin dasuka diba na zaman aure, shiko koh kallo wayar bata isheshiba sometimes har kashe wayar yakeyi.
★★★★
*WACECE UNAIZA?*
Unaiza dai yar Ambassador MB shehu ce Wanda yayi suna a fagen kulada yan Nigeria dake a kasar Amurka Susu uku iyayensu suka haifa kuma itace ta karshe Wato Auta duk wani iya shege akanta yak'are kuma duk abunda tayi a wajen iyayenta daidai ne, yadda uwarsu ta maida ubansu mijin tace haka suma suka maida mazajensu, Danish dai a wajen biki suka hadu inda yaji duniya Unaiza yakeso har ta kaisu ga aure Unaiza batada lokacin danish bare harta yimishi abinchi kafin a kaiga wajen k'wanciyansu nanma saiya sha daga sometimes har  kudi yake ajiyemata kannan ta aminche mishi babu kwayar biyayya takan fita lokacin data so tadawo lokacin dataso haka ta Tara K'awayenta suyi bishasha yadda sukeso bashida ikon magana tace tafishi baki, harta wanki shara da wanke wanke shiyakeyi, har abokanansa suka daina zuwa gidansa saboda haushinsa kawai sukaji yadda mace ta rainashi kuma duk a sunan shike aurenta koh kusa dashi Unaiza bata zuwa data samu ciki saitasha pills ta zubar dashi kwata kwata babu biyayyan aure Wannan kenan.

Bana ganin comment dinku gaskiya banajin dadi kwata kwata..........

RAINA (The beautiful princess)Where stories live. Discover now