BURIN MATASAN YAU WAJEN NEMAN AURE !!!*

306 14 0
                                    

→ MAZA: suna fatan samun mace mai tsarki da kamewar Maryam (AS) amma basu da tsarki da kamewa irin na Yusuf (AS).
.
Lallai wadannan rabin mazaje ne domin basu gama cika mazajen ba.
.
→ MATA: Suna fatan samun miji mai tsarki da kamewa irin Yusuf (AS) amma basu da tsarki da kamewa irin ta Maryam (AS).
.
Lallai wadannan rabin mataye ne domin basu cika matayen ba.
.
ALLAH (SWT) cewa yayi acikin littafinsa mai tsarki:
.
الْخَبِيثَاتُ لِلْخَبِيثِينَ وَالْخَبِيثُونَ لِلْخَبِيثَاتِ وَالطَّيِّبَاتُ لِلطَّيِّبِينَ وَالطَّيِّبُونَ لِلطَّيِّبَاتِ
.
Saboda haka duk mai son nagari shi ma sai yayi kokari ya zama nagari.
.
#HannunKaMai Sanda.

MATSALOLIN MA AURATAWhere stories live. Discover now