MUJARRAƁI

413 33 0
                                    

MUJARRABI 5

Bismillahi rahmanin rahim

Next week xamu gama exam Alhamdulillah komai yana tafiya dai dai don Mun dage sosai Muna karatu kuma yayyen mu suna kara mana haske duk abunda ba mu gane ba.

Yaya sadiq shi ke duba mana subject da suke da wahala dayake shi mathematics ya karanta kuma ya na koyarwa a federal poly

ya taka rawar gani sosai har wani lokacin kawata humaira wanda muka shaku Tun jss one kan xuwa a yi karatu da ita Amma wani lokacin sai nakan ga kamar yaya sadiq baya so xuwan Nata don in taxo dai sai ya wani daure fuska kuma ba sosai xaiye mana karatun ba kamar baya so ne to ɗai itan ma hakan ce ashe tana lura ɗa yanayin sa sai ta rage xuwan
da na tamɓaƴeta sai tace min abban ta ya sama musu lesson teacher nace to shikenan Allah ya bamu sa a tace amin.
Bayan kwana biƴu
ina zaune palo ina ƙallon wani series a mnet city series ya dauke min hankali sai ga yaya saɗiq ya shigo da sallama na amsa nayi masa sannu da dawowa yace yauwa islam
yasamu wuri ya zauna tare da tamɓaya na. ina mami da sauran ne ,nace sun je kasuwa

Ya ce ke kadai kenan a gida ya akayi ke baki bisu ba?
na ce kaina ke ciwo shiyasa ban je ba yace to Allah ya ƙawo sauki,nace amin,

Yace kawo min abinci na a nan tunda ƙe kadai ne sai ki xo ki min hiran samaranki don rannan naga wani a gate wai yaxo wurinki hira,"ware ido naƴi nace ni yaya sadiq, ɗaga min ƙai yayi ƙwarai kuwa yar mami ,naɗafe girjina nace yayi ni fa ban san ƙowa ba ,yace jiki dai ki ƙawo aɓincin sai ki ƴi min baya ni da kƴau ,

Naje nakawo na ja center table zan ajiye sayace a 'a ajiye a kasa zan ci da "to" ansa mishi naje na ƙawo masa abun sha na ajiye sai na xauna kujrar dan nesa da shi
Ya fara ci sai yace wai ina wannan ƙawar taki wancce ke xuwa kwanaki na dai na ganinta......ƙamin ya kare sai muka ji sallama
,sai muka ansa waalaiƙumussalam atare ya Abdallah ne ya shigo fuskar nan ya sha mur shi ga babban yaya baya son reni

Ni da yaya sadiq duka muka gaida shi ya amsa ba yabo ba fallasa
Sai yace mami fa ?nan ne yaya sadiq yace ta tafi kasuwa,
sai yace ok in ta dawo ka gayamata na ƙoma wurin aiki sai Allah ya dawor da ni kuma.
Muka ƴi masa fatan ALLLAH ƴa kaishi lafiya ya amsa da Amin ya fita xuwa shashin hajiya babba don yimata sallama ya fita.

ya na shiga ya tarar da kannen shi yaƙe tambayar su hajiya suka ce tana dakin ta da sallama ya shiga dakin ya sameta xaune akan gado tana waya.

Shigowar shi ɗakin. tayi sallama da wanda take magan ta wayan tace xata kira anjuma.
Hajiya zan ƙama hanƴa sai weekend in na samu tsarari xanxo don akwai aikin da abba ya bani ban karasa ba kuma ana nemana wurin aiki to shine nace ɓari in je in yado sai in dawo daga baya.to Allah ya tsare ya bada sa a amma dai don Allah ka xauna kayi tunanin magan da mukayi da kai don nagaji da ganin ka haka . Ya murmusa ya ce Za a ƴi hajiyata in loƙacin yayi, ƙomai ai loƙaci ne

ni dai in ma ɓaka samu wacce kake so ba kaje ku dai dai ta da yar antyn ka tun yauce yarinya ke son ka kuma tana xaman jira
Ai hajiya ban cewa kowa ya jirani ba .
Ni dai nafison ku daidaita don hankalina xai fi kwanciya to hajiƴa na tafi ,"to Allah ya bada sa a ,Amin hajiya.

Har ya fita sai na tuna mami ta ce in yaxo ga dambun nama da tayi mishi
In ɓashi in ya shigo nayi sauri na shiga kichen na dauko garin sauri na fita ban sa dan ƙwali ba na samu ya shiga mota sule driver xai kai shi airport, na iso na miƙa masa nace mami tace a baƙa bai karɓa ɓa ya harare ne yace in ƙin kara fitowa a haka sai na mummunan saba miƙi. ga ki ɗai kin girma amma har yanxo ƙina yawo ba dan ƙwali kamar karamar yarinya naƴi shiru na sadda kaina ƙasa.ƴa karba yace maza jiki rufe jikin ki na yi sauri na shiga
su ku ma suka fita bayan an buɗe musu gate.
Nace masifaffe Allah ƴa sa kar abarka kaxo gida sai bayan shikara .

To Alhamdulillah komai ƴayi farƙo xayyi karshe mun fito kenan daga hall din ɗa muƙaƴi exams wanda Alhamdulilah bayyi wahala sosai ba yaɗɗa muka xata

sai ga friends dinmu da su zahra sun hadu guri daƴa wai xasu ƴi walima a gidan su wata class mate ɗin mu ranar asabar to wai suna so arraba aiƙin da xa aƴi wasu suƴo mana orɗer aɓinci wasu su saya deccoratin wuri yayin da wasu xasu ƙula da abun sha

Ni da kahadija da wata ne aƙa bama hakkin lura da abun sha

Ni dai na nuna bana ra ayi ahada ni aiki da khadija don ba shiri muke ba tun agida amma sai sukace in haƙura minti nawa xamu gama gabada

nayi shiru ƙawai don gaskiya na san kamin mu gama sai ta nuna halin nata na tsanata da take yi kullum wanda na rasa gane me na tsaremata a rayuwa.
Haka dai aka gama yadda xamuyi sule driver yaxo muka yi ban ƙwana ko wa ya kama gaban sa.

Ƙo a mota sai mita khaɗija keye kan hada mu da akayi wai me nataka da xance kar ahadamu aiki sai magganganu take shiru nayi
ina tunanin rayuwa da tuna mommƴ na ina ma tana raye wanni farin ciki zatayi da gamawana seconɗry school yau Allah sarki Allah yayi miƙi rahama mommƴ ban san ina hawaye ba sanda naji andafa kafadana
kamin na juya naga fatima tana girgixamin kai cikin tausayi .fatima ta san halina ciki da waje kuma ta san me ke sani hawaye inna faɗa tunani.
Kawai sai na rungumeta ta na bugamin baya ahankali alamar rarashi sai da na bawa sule ɗriver tausayi.haƙa ma khaɗija sai tayi shiru jikin ta ya mutu tayi xaton ƙo magar ta ne ya ɓata min rai har nake hawaye.
Duk da khadija kan nuna min tsana amma deep down ta na da hankali da tausayi in mutum ya shiga wani hali sai ta nuna tausayin ta akai to ni dai bamu shiri tun muna yara

A haka muka je giɗa kowa jikin sa a mace muna shiga sai ga yaya Abdullah shigo wanshi kenan da ga abuja wurin aikin shi dayake ya kan xo in ya samu tsarari .yana shirin shiga ɗakin shi kenan ya ga an bude gate sai ya saya ganin wa ke shiga

Mun sauka daga mota muka ganshi tsaye muka gai da shi sai ya kuramin ido tare da naxirina ni ban ma kula ba don na saukar da kaina kasa da loƙacin da muka iso muka hada ido .don dai ban san dalili ba amma ba na iya ganin ƙwayar idon yaya.

Kirana yayi don har na dosi shashin mami sai naje na tsaya dan nesa da shi nace gani yaya
Yayi minti biƴar bay min magana ba yana daddanna waya sai da ya kare ya duɓe ni da ƙƴau tare ɗa tambayata mai ya sameni yaga iɗo na kamar nayi kuka

Nace ba komai yaya wani abu ya shiga min ido kuma fatima ta cire min
Shiru yayi kaman bay yarda ba amma bayyi magana ba sxai shiga dakin sai ya tsaya yace anjuma xan fita ƙi xo ki gƴramin daki
Ƙi kuma wanƙen bayan daki
ɗa to na amsa
Na shiga gefen mami na tarar mami da su khaɗija zaune a daining anyi ɗecoratin palon na ga babban cake wanda aka ruɓuta sunan mu mu uku wasu ƙuma a palo suka yada zango duƙ ƴan gidan mu ne suna tayamu murnan ƙammala maƙaranta.
Mami dai baki yaqi rufuwa murna taƙe yaranta uku sun kare makaranta sai fatan alkhairi da saƙamaƙo mai kƴau " tace congratlation daughter tare da rungumata" nace thank you mamina
kuje maxa ku yi wanka ku sauko tun daxo muke jiran ƙu.

Mami ishrat

MUJARRABI.( Completed)Where stories live. Discover now