MujarrabiBy snow white
Saa'd bin Abi Waqqas narrates that when aayat-e-mubahala (Quran 3:61) was revealed the Prophet (Pbuh) called syedah fatimah, syedna Ali, syedna hasan, syedna husain (May Allah be pleased with them all) to him ... and... said "O Allah! these are my family members."
[Muslim 6220]Bayan na kwana a asibiti washegari aka sallameni deedat ya damu sosai da yanayin dana shiga don koda aka kaini ban farka ba sai tsakar dare na tashi kafun tashina anyimun series of teses ɗuk kuma ƴana nuna maganin barci nasha wanda shima over dose ne ya min yawa a jiki
Dana farka deedat na fara gani a dakin najuya naga asibitine me kuma ya kawoni nan, bansan ansa ba sai sannu deedat ke yimin, na gwada tashi na kasa shine ya riqeni har bakin bayi sannan ya tsaya "in kin qare ki gayamin sai inzo in dauke ki"kaina na d'aga masa tare da dafe bango ina tafiya a hankali harna kai baƙin sink na samu brush wanda ya riga yasamin toothpast nayi brushing kamin nayi easing kaina nayi alwala na fito ya tashi da sauri ya riqeni ya kaini kan gaɗo ya bani tea mai kauri wanda ya hada sanda nake bayi yace insha indan samu karfi kamin inyi sallolin dake kaina nayi yadda yace kamin nayi sallah ina idarwa yace in kwanta bari yaje offece sai da safe sai mu koma gida yanxu dare yayi
Nace nagode da dawainiya
Yafita tare da kullemin kofa shifa kanshi ya fara kullewa me zai kai islam shan maganin bacci kuma over dose ta san illan hakan ga lafiyan ta kuwa?
Da safe da yazone yake tambaya ta meyesa nasha maginin Bacci kuma over dose
Zare ido nayi nace ni kuwa
Yace eh duk binciken da akai same result aƙe samu akan kinsha dose din maganin bacci kuma kinsan girki kike yanzu da banzo da wuri ba waya san aɓunda zai faru dake ace daga aure amarya ta kone haba islam banyi tunanin haƙa daga gare kiba, shiyasa ma ban gayawa kowa ba don nasan ingida sunji abunda ya faru baxa suji dadi ba saboda haka pls bana son irin haka yasa ke faruwa kinji.
Na d'aga mishi kaina tare da cewa insha Allah ba zan sake ba kayi hakuri
Iya tunanina na kasa tuna yau lshe nasha magani har over dose.
Ko dai zobon danasha wanda imad ya kawomin in ba shiba ban tuna komai ba kuma sai dana sha na fara jin bacci wannan aikin babba ne bana yaro ba ina tunani na gane komai.
Yanzu na gane komai wato sofy tayi using kusancin dake tsakanina da imad tasa mishi slepping peels cikn zobo ya kawo min don ta hadani da deedat
ai shikenan ba zan gaya mishi komai ba don nasan ba yarda xaiyi ba koya Yardan ma in ance in kawo proof bani da komai amma daga yanzu zansan yadda zaman namu zai koma zan rinqa taka tsantsan da ita.
Muna isa gida na wuce site dina nayi wanka na kintsa.
Na shiga kichen na gyara komai kayan jiƴa da suka baci na dora sanwar rana.
Bayan magariba imad yazo da babanshi nayi serving dinsu imaɗ yaqi ci sai nace masa yazo in bashi chocolate a daki, muna shiga na tambayeshi ina ya samu zobon daya bani yace momin sace tace ya kawomin kuma ya tabbatar nasha don zata kaishi amusement park in nasha.
Na jinjina kaina daman na san za'a rina. Amma bazan barta taci bulus haka kawai ta bata min suna ba
Bayan kwana biyu
Wani abunda na gani kuma yake bani mamaki yadda deedat bayason ya rabeni bayama zuwa kusa dani ko abu zai bani sai dai ya mika min ko kuma yaba imad ya kawo min amma bayason zuwa inda nake.
Rannan ya dawo gida yake tambaya ta ina son inci gaba da zuwa makaranta na nuna farin ciki na tare da cewa sosai ma kuwa yace to tunda results dina yayi kyau gashi an fara bada admission zai nema min don akwai abokinsa dake lecturing a university
YOU ARE READING
MUJARRABI.( Completed)
Randomlabarin wata yarinya da ta rasa mahaifiyar ta Tun tana karama. ta taso a wurin kanwar mahaifiyarta, (mami) ta nuna mata kauna sosai sai qaddara ya shiga tsakanin ta da wacce ta tsane ta rayuwa ya juye mata lokaci daya. Ta fuskaci qalu bale kala ka...