MUJARRABI part 8
Whattpad:@zubaina ibrahiminaa cikin barci na ji ana tashi na kawai Sai na qara Jan borgo tare da juyawa ta Dayan gefen. ban bude Ido ba amma na San ba xay wuce Khadija ba don ita ke da Wannan halin da xaran na fara runtsawa xata xo ta tayar da ni da wani fitinan ta Wanda ta saba
Nace Dan Allah Khadija Ki bar ni in huta in kinyi hakuri ma anjuma kadan Xan tafi in bar miki gidan in ga kuma da wa xaki rinqa yi
Don Allah islam ki tashi ba khadija ba ce
Jin muryar meenal sai najuya Ina mata kallon lafiya kuwa don ita ba mai shigowa shashin mami kasafai ba
Nace me Ya faru na ganki haka? Hmmm ai ke dai bari yaya ne Ya sani aiki wai Abokan sa xa su xo ya ce wai in girka musu abincin da bakin xasu ci kin San ba sosai na iya ba Ina tsoron yi kar yaxo ya kwabe min ahanya kuma ma Munyi da besty xan je birthday party ta wnda yau ne xa a yi kuma Wlh yadda muke da ita in ban je ba xata yi fushi da niHmmm abunda kike nema mai wahala ne Wlh meenah yau fa Xan tafi wurin hajja kuma Wlh bana son abunda xai hadani da yaya yau
Hala baki San Jiya da qer muka sira ba ni da Fatima a hannu shiMe kuma ya faru jiyan ban ji ba Wlh
ai ke dai bari kawai wai munje wurin humaira sai yayan ta ya rage mana hanya shi ne fa Muna isowa kufara gidannan sai Gashi a Kofar gida
Sai cewa yayi Mu je mujira shi a gefen suHaka dai jiki na rawa muka je masifa dai Mun sha shi ta inada yake shiga ba ta nan yake fita ba har da cewa in Auren muke so muyi magan ba wai mu rinqa Tara samari ba kuma ma in Ya kara kama mu da makamancin sa xai gaya wa abba An yi mana Aure da ko ma waye ne
Hmmm kin ji fa da yace ya ganmu har da cewa Muna Tara samari shi yauce ma yaxo garin
"Ikon Allah" ai da nice ya kama balle ni xaiyi amma kuma kun ci sa a da bai taba ku ba
Haba ke kuwa meenal Yanxo fa Mun girma Mun wuce duka
Ta ce Hmmm Allah Ya sa "nace amin."tace
Don Allah kar kice a'a girki kwai xaki yi ni Xan yi serving din su "pls don't say no just 4 today "Wayyo meenal naji to Xan yi
Amma me xa a dafa musu to?
Ta ce Ohhh god na manta ban tambayeshi ba amma I will call him in Ya gayamin I will get back to you
OK to ba matsala sai na jiki
OK Tnx Sis ur the best ta tashi ta fara tafiya
Nace No worries dear
*******************Na ta shi yau ma dai ban samu bacci sosai ba Ina ta hamma Na shiga toilet Na Dan wanke shi kamin Nayi brush Nayi wanka
Na fito Ina tsane jikin sai ga Khadijah ta shigo ko kallona gefena bata yi ba ta shiga bubbude drawers kamar dai neman abu take
Da Naga dai tana hargisa dakin nace me kike nema ?
Ta min shiru kamar Baza ta amsa ba Sai chan" tace air peace di na"
Nace da kin tambaya sanda kika shigo da baki sha wahala ba kuma da ba ki watsa abubuwan da ke qasa Yanxo ba
Don Allah malama ki gayamin in kin sani ba dogon bayani nake nema baHmmm mai Hali da baya fasa Hali Allah Ya shiryeki
Ki duba a wardrobe Na Ganshi jiya
YOU ARE READING
MUJARRABI.( Completed)
Randomlabarin wata yarinya da ta rasa mahaifiyar ta Tun tana karama. ta taso a wurin kanwar mahaifiyarta, (mami) ta nuna mata kauna sosai sai qaddara ya shiga tsakanin ta da wacce ta tsane ta rayuwa ya juye mata lokaci daya. Ta fuskaci qalu bale kala ka...