part 40

228 23 8
                                    

Mujarrabi

By snow White

In the name of Allah the most high and merciful

Quran: At-Tahrim (66:11)

وَضَرَبَ ٱللَّهُ مَثَلًا لِّلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ ٱمْرَأَتَ فِرْعَوْنَ إِذْ قَالَتْ رَبِّ ٱبْنِ لِى عِندَكَ بَيْتًا فِى ٱلْجَنَّةِ وَنَجِّنِى مِن فِرْعَوْنَ وَعَمَلِهِۦ وَنَجِّنِى مِنَ ٱلْقَوْمِ ٱلظَّٰلِمِينَ

And Allah illustrates an example of those who believe: the wife of Pharaoh, when she said, "My Lord, build for me, with you, a house in Paradise, and save me from Pharaoh and his works, and save me from the wrongdoing people."

_______________________________________

Readers kuyi hakuri da jina shiru na yan wasu kwanki,wata matsala aka samu amma komai ya daidai ta yanzu insha Allah. waenda suka kira da masu sako duk na gode really appreciates one love.

Yana zuwa office bai samu deedat ba sai ya kira deedat din a waya

Deedat ya daga waya bai jira sun gaisa ba ya fara tambayan shi inda yake

Nan yake sanar dashi akan yana gidan su mami.

Oh ka kai karata kenan ko ka illata min kanwa bai ishe kaba yanzu kuma kana son ka hada ni da mahaifiyata ko ai gani nan zuwa gidan mamin nima

Kamin deedat ya samu zarafin yin magana har ya tsinke wayar yanata mita shi kadai

Numfashi mai nauyi deedat ya saukar baiso hakan ya faru tsakanin su ba yana iya kokarinsa don ganin sun fahimci juna amma mahmud yaqi, shiya fara gajiƴa da halin mahmud na gadara tamkar shi kadai yake da kanwa cikin duniyan nan ace ba zai hakura a kan abu dayan daya faru ba, hmmmm da a kasar yake da da matsala sosai

Kamin mahmud ya iso gidan mami ta sake kiran sa yana dagawa ya fara bata hakuri akan gashi nan zuwa gidan yanzu.

Yana zaune a kasa lokacin su deedat sun tafi don su basu damar tattaunawa akan mgnr da kyau sunyi Akan sai gobe zasu dawo. mami ta hau sa da fada akan abunɗa yayi bai kyauta ba ace zai dauki mataki irin haka har ita ba zai sanarwa ba kenan ita din bata kai matsayin da zata san abunda yakeyi ba kuma bai dauke ta uwa ba kamar yadda ta dauke su shida islam don duk daya ta dauke su.

Ƴa kara sunkuyar da kansa kasa yace ki gafarce ni mami ba nufi na in bata miki rai ba ko kuma ban daukeki uwa ba bani da wanda zan kira mahaifiya yanzu cikin duniyan nan baƴan ke don ke din uwa ta gari ce wacce ta bawa yayan ta tarbiya mai kyau kiyi hakuri in har na bata miki rai, irin haka ba zai sake faruwa ba fatana kullum mu rabu cikn lafiya fushin ki a kaina babban masifa ce don Allah kiyi hakuri mami.

Na hakura mahmud dama na san kai din ɗa nagari ne mai jin maganan iyayensa banyi fushi da kai ba rai nane Ya baci amma yanzu ya wuce sai a tari gaba a bi ɗuniyan a sannu ba wai ka rinqa zartar da hukunci cikin fushi ba, ka ce sai ka raba auren kuma zaka tafi da ita chan UK. Ba haka annabi ya koyar da muba. Yin hakuri shine abunda yace muyi in ranmu ya baci

Waini kana zaka tafi da ita uk to kai din yaushe ka zauna har zaka dauketa kai da ko iyali baka ajiye ba ina zaka ajiyeta in kunje kaga nan ma bakayi tunani mai kyau ba.

Yanzu dai muje ka kaini inga jikin ƴa ta

*******************

Banyan zuwansu asibitin sun samu har an sallameta mami bataji dadin ganin islam din yadda takeba ta kuma tausaya mata halin data shiga

MUJARRABI.( Completed)Where stories live. Discover now