MUJARRABI 6.
Whattpad:@zubainaibrahim
Written by mami ishrat
Yau ne ta kasance ranar walimar da za muyi wanda muka shirya da ƴan makarantar mu wanda mune masu sayan drinks ni da khadija
Mun shiga dakin mami don yi ma ta sallama"ta ce to har xaku tafi
nace eh don muna son muyi sauri mugama da wuri
Tace da ko kun kƴauta don bana son kuyi dare kuma duk abunda kuke in shida tayi ku yi maxa kudawo gida don kun sa bababn ku baya son kuna kai mangariɓa a waje
To mami xamu kiyaye.
And abu na gaba ina dai walimar banda maza acki ko
Daga mata kai mukayi alamar eh
Tace to Allah ya ba da sa'a a kula da hanya "Amin mami
Mun fita ni da khaɗija ba mai ƴiwa dan uwansa maga sai ta kama kun san dai halin mutumiyar taku haka mukaje
Mun iso wani babban shago da zamu yi sayayar kowa na ta harkar gaban sa wasu na shiga wasu na fita wasu da mota ga wanda Allah bai basu ba suna kan kafansu.
a gefen shagon naga wata yarinya yar bara kyakƴawa da ita suna bara da mamamta yarinyar irin yan sha ukun nan yadda ka ganta dai suna cikin ta lauci duk suturan jikin su sun mutu kuma da a lama bata son baran da suke maman ke turata zamu shiga shagon naji "hajiya Allah ya kiyaƴe ya bada sa a sai na juya naga wannan yarinyar nan ne na ɗuɓa hand bag ɗina na bata ɗari biƴu ina bata wannan matar ta fisge kuɗin duk da alama dai bata gani
tana hajiƴa mun goɗe yarinyar ma godiya ta min sosai.mun saya duk abunda muke da buqata mun fito zamu tafi sai naga wannan yarinyar na kuka riqe da qunshin ta ga wata yarinya wanda zata kai shiekaru 25 haka agaban ta ta sha wani sinin takalmi ga uban sunseet da ta sa kayanta ma abun kallo ne don riga ne da wando wanda ya dameta amma ta sa abaya sai dai bata rufe bottin din ba. ga wasu mutane biyu a bayanta da alama dai escort din ta ne sai masifa taƙe da wannan yar almajiran
Ita kuma sai kuka takeBaki da hankali ne ko baki da ido kinxo kina hawan kan mutane tsaban dabbanci da rashin hankali.
Kiyi hakuri ban kula bane shine abunda ƴarinƴar ta fada ga hawaye na bin kunshin ta haƙa ma matar da suke tare ma sai bata hakuri take,Amma kamar ingizata ake don yadda suke bata hakuri haka take qara hauowa.
Sai matar tace haba baywar Allah muna baki hakuri sai kara hawa kike ai ma abunda ya faru dik ba laifin yar nan ba don kece ɗa laifi ai hankalinki duk yana kan wayar nan da kika riqe tayi kokarin baƙi hanya amma ke baki kauce ba har kuka yi karo don mun baki hakuri shi ne kike saukar da fushin ki akan mu ai kudi ba hauka bane don kin ganmu muna bara muma ba son ranmu ba muke yi ke da Kike da kudi kuma ai ba waoyin ki ne ya baki kudin ba aikin banxa"ke xo mu tafi"
ran yarinyar ya kara baci ta kankanci ido tare da daga hannu xata kai wa matar mari
Nayi sauri cikin azama na riqe hannun ta tare da yarwa gefe
Nace ke wace iri ce kin mari ƴa yanxo kuma kina son ki mari uwa wani irin rashin hankali ne haka da rashin ɗa a ai matar nan a haife ta haife ki shine zaki mareta don Allah ya fifitaki a kansu ai ba yin kansu ba da kika gansu haka kuma ke ma ai ba wayon ki ne yasa ki wurin da kike yanxo ba kuma dan adam ba abun wulakantawa ba ɗan adama bun mutantawa ne da girmamawa don kawai su na talaka ba shine xai sa atake su ba ai.
who the foc.. Are u and who the Hell invite u
waya gayyaceƙi ke kuma yar masiyata
Kin xo kin shiga abunda bai shafe ki ba
,Nuna kanta tayi ni yau ƙowani ban.. Ke gayawa son ransa kin san ni wace ce kuwa da kike min magana son ranki ai na rantse sai kin yi da kin sanin shigar da bakin ki a abun da bai shafe ki ba kuma sai kin san kin taɓo sofy agarin nan wai wa ye uban ki da kike da gout din yimin magana haka, any way bata baki ne in saya ina exchanging words da ki sai kin gommace tsoma bakin ki
Ba abunda xan gani sai ikon Allah kuma ba abunda kika isa ki min sai abunda Allah ya kaddara
Hakannan sofy ta juya don ranta ya bace tama pasa shiga shagon haka ta shiga motar suka ja
Khadija ce ta tabani wai islam me ya shiga kanki yau ke da baki iya masifa ba shi ne kika zage yau har da karbawa wasu fada ki dai yi a hankali sunsun da ya ja ruwa............
Tayi gaba nabi bayan ta jiki a sanyaye don nima mamakin kaina nakeya yadda na ansawa yarinyar da ban saniba ko khaɗija da take neman magana da ni kullum bana biyeta muyi sa in sa amma yau bansan me ya shiga kaina amma dai bazan ga ana wulakan ta matar da a hafe ta haifi wannan sofy ko wa take da suna tHaka dai na yini sukuku a ranar don walimar ma da mukayi ban sake sosai ba yake kawai na ke amma dai na kasa yin wani abun kirki kawai sai na dauki waya na na kira yayana mahmud wanda ya kusan dawowa kwanan nan ƙo xan ji dan sauki.
Mami ishrat ce.
vote and comment pls
YOU ARE READING
MUJARRABI.( Completed)
Randomlabarin wata yarinya da ta rasa mahaifiyar ta Tun tana karama. ta taso a wurin kanwar mahaifiyarta, (mami) ta nuna mata kauna sosai sai qaddara ya shiga tsakanin ta da wacce ta tsane ta rayuwa ya juye mata lokaci daya. Ta fuskaci qalu bale kala ka...