Assalaamu alaikum..fatan kowa Yana lafiya,littafin wata kaddarar na gama shi ,ga wayanda suke son su siya complete su tuntunbe Ni ta DM,Farashin shi Naira 200 take in private za'a turo maka,in a group ne 150..
Ina karban biya ta credit ko transfer, evidence din biya ta WhatsApp a kan Lamba Haka..08165992806..
Serious buyers only.Na gode
YOU ARE READING
WATA KADDARAR ✅
RomanceLabari akan rayuwar soyayyar talakawa masu wadatar zuci da kaunar junan su..Labari da ya kunshi tarin fadakarwa da nishadantar wa,Labarin da ya kunshi yadda talakawa ke rayuwa ta jin dadi a dai dai karfin su.Labarin Wanda yake nuna asalin al'ada iri...