KANKI KIKA CUTA
👩🦰👩🦰👩🦰
👩🦰👩🦰
👩🦰
(Tsantsar cin amana)Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.And now with the heart touching one.
KANKI KIKA CUTA✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍
*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.**Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*
Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.
*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*
*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*
Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.
https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/
Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
🌼
Vote and follow me on wattpad
YoungNovelist4My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/My twitter link
https://twitter.com/YoungNovelistII?s=09My Instagram
Khadeejah Hydar Young Novelist.
Follow nd show love🙏🏻DEDICATED TO
All member of Hydar and Muhammad's Family.SPECIAL GIFT TO
Anti Zainab Muhammad
Ukashat Muhanmad Bello.Episode Thirty Six ✍️
My Everything.Abinci aka zuba mata amma Saleem ya matso da niyyar yasaka hannu Ummi ta hanashi kallon Ummi Saleema tayi amma batayi maganaba Saleem kam hannu yasa yana dariya don yasan Mama nagun bazata bari ahanashiba ga mai gaba ɗaya Jiddo,kawa kallonsu yake cikeda burgewa kuma sarai Ummi ta lura da yadda Saleema ta sauya fuska don tahana Saleem cin abincin aranta tace"lalle mata da miji sai Allah,cikin raɗa Saleem yace"nazata zaki faɗawa Ummi meyasaki zazzaɓi,tace"dama kasan abinda yasani zazzaɓi kenan,zaka rantse basa magana saboda kowa abincinsa yakeci kansu na ƙasa suna magana dayake dama kowa yasan halin kowa sun fahimci juna sosai karku manta Saleemar Saleem ce,haka sukaci abincin suka gama Ummi ta bata paracetamol tasha tace"tashi kije daki ko kwanta don maganin yayi aiki,tashi tayi tanufi ɗakinta dayake a ɓangaren Ummi suka yada zango su duka,da kallo Saleem yabita ko ƙiftawa babu Abass ne ya mintsilesa da cewa"haba Bros wannan kallon fa ai saikasa ta faɗi,sosa kansa yayi tare dayin murmushi yace"Abass bazaka ganeba wlh daga haka ya tashi ya faki idonsu Ummi da hankalinsu yatafi gun fira ya shige ɗakin Saleema da sauri Abass na dariya,abinda basu saniba shine duk abinda yafaru akan idon Mama da Jiddo ne ƴan biyu ma dariyar suke don dama sunsan za'a rina inde Saleem ne shi akan Saleema wlh bayajin kunyar kowa gwara Mama akan kowa balantana yanzu da aure tsakani ai saita Allah,yana shiga yaganta kwance tacire rigarta tasaka armless iya tsakiyar cinyarta tana bacci,gadon ya haye tare da kwanciya kusa da'ita,ganin hakan bai masa bane yasashi ƙarasawa jikinta ya shige sosai kamar zai tsagata ya shige,dayake baccin nata baiyi nisaba sosai yasata saurin buɗe ido tun farkon rungumarta dayayi cikin rau-rau da idanu tace"Hamma na jikina ciwo yake da kaina bacci zanyi pls karka taɓani,kallonta yayi sannan yace"Baby doll kina tsorona wace macece zata kusanceni,ke kaɗai nakeson na raɓa mai yasa kike guduna,cikin tsantsar kishi tace"bayan banice zanzama farkon kaba shine zakace nikaɗai ai Haleema ta ri...bata ƙarasaba taji bakinsa akan nata yafara bata hot kisses,sunɗau tsawon lokaci tukun ya raba bakinsu aa me sai Saleema ta fashe masa da kuka sakamakon ganinta ba kaya a jikinta Saleem yacire,bargon ta dauka ta rufe jikinta cikin kukan shagwaɓarta tace"ni wlh kafita daga ɗakina kar Ummi tazo dan Allah,wlh kanasani kunya kadaina banaso kowafa yana parlour yanzu in aka ganka ka fito meza'acemin ,cikin sanyi yace"nida matata za'acemin wani abu to ni ba ruwana ,kayanta ta ɗauka tana ƙoƙarin sawa ya riƙe tace"dan Allah kabani nasaka kar wani ya shigo yaganmu wlh zanyi fushi dakai,sakemata kayan yayi yayi rufda ciki yana tunanin halin dayake ciki,saka kayan tayi tafara ƙoƙarin sauƙa amma saiya janyota jikinsa ya matseta tsam,batayi maganaba tayi luff abinta shikuwa sai sake damƙeta yake ko zaiji sauƙin abindake damunsa,sai saya gaji don kansa ya ɗagata yace"bani ruwa nasha,tashi tayi ta basa ruwa masu sanyi ,yana shirin mata magana sukaji muryar jiddo tana cewa"wlh ƙaryane kuma da alamun faɗa take,tashi sukayi suka nufi parlourn Saleema ta manta da jin kunyar Saleem a ɗakinta".

YOU ARE READING
KANKI KIKA CUTA
FanfictionLabarine akan soyayya,cin amana da tausayi,tunasar da iyaye da emmata da ilimintarwa.sakayya Read and find out d main lesson in it