KANKI KIKA CUTA
👩🦰👩🦰👩🦰
👩🦰👩🦰
👩🦰
(Tsantsar cin amana)Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.And now with the heart touching one.
KANKI KIKA CUTA✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍
*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.**Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*
Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.
*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*
*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*
Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.
https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/
Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
Vote and follow me on wattpad
@YoungNovelist4My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/My twitter link
https://twitter.com/YoungNovelistII?s=09DEDICATED TO
All member of Hydar and Muhammad's Family.SPECIAL GIFT TO
Anti Zainab MuhammadVote nd read via this link on wattpad
https://my.w.tt/ZxkqnOOO2bbLike, join and comment to read this novel from page one.
https://www.facebook.com/Khadeejaht-Hydar-Hausa-Novels-YoungNovelist-101121485268631/Episode Fourty Seven🖊️
Last page(Final)Insha Allahu.Washagarin suna da daddare harta fara bacci taji mutum na shafa fuskarta tashi tayi tana ɓata fuska takalli Nurul Ayn tare da cireta mamman abakinta cikin jin barci tace"Sahab yaushe kazo?a hankali yace"su Ummi nacema na tafi nabi hanyar baya ta kitchen nashigo,murmushi tayi tace"Allah idan Ummi taganka za'a jiku,jayota jikinsa yayi yace"zanje nasamu Mama Allah amaidamin matata ko naita zarya a gidan nan,tace"uhm dako anga mara kunya kaga ni ba ruwana,lumshe idanu yayi yana jin ƙamshin daya cika ɗakin yace"jiya kinyi kyau harkin gaji,murmushi tayi cikin jin daɗi tace"kaima fa kayi kyau harnaji kishin kallon da Ummu Najma takema🤪Habibty kin gasu gun Saleema fa 😢,a haka bacci ya kwashesu cikeda mararin juna.
YOU ARE READING
KANKI KIKA CUTA
FanfictionLabarine akan soyayya,cin amana da tausayi,tunasar da iyaye da emmata da ilimintarwa.sakayya Read and find out d main lesson in it