👩🦰👩🦰👩🦰👩🦰
KANKI KIKA CUTA
👩🦰👩🦰👩🦰
👩🦰👩🦰
👩🦰
(Tsantsar cin amana)Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.And now with the heart touching one.
KANKI KIKA CUTA¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09
💥
Vote me on wattpad
YoungNovelist4My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/My twitter link
https://twitter.com/YoungNovelistII?s=09
Khadeejah Hydar Young Novelist.
Follow nd show love🙏🏻DEDICATED TO
All member of Hydar and Muhammad's Family.SPECIAL GIFT TO MUHAMMAD UKASHAT.
ZAINAB MUHAMMAD.LAST FREE PAGES
Episode Eighteen✍🏻
Most Happy Moment.Mai son karanta Novel ɗinnna yamin mgna ta wannna layin 07069688588,Yau nagama free pages biya ɗari biyu kacal ka karanra lbrinnna mai taɓa zuciya,sainajiku Fans na ƙwarai.
Washegari bayan sungama breakfast Saleem yashigo,gaida Mahaifiyartasa yayi ta amsa cikeda fara'a,Falmata ce tagaidasa banda Saleema data sadda kanta a ƙasa saboda arana irinta yau ta tsinci kanta cikin muguwar jin kunyarsa wacce harta kasa haɗa ido dashi,shikuwa ya zubamata na mujiya ganin irin shigar dake jikinta wanda yayi mugun amsarta,as usual doguwar rigace ajikinta pink mai adon duwatsu blue babu ɗankwali akanta gashin kanta wanda yasha gyara yana kwance har mazaunanta,tayi kyau ainun dukda ba kwalliya akan fuskarta,sarai tasan yana kallonta yasa taƙi ɗagowa taci gaba dacin abincinta,Ummi ce tafara tashi sai Falmata suna shigewa itama tafara ƙoƙarin tashi amma ya ritsata agun tare da maidata kan kujerar yaja wata shima ya zauna,kauda kanta tayi tana turo bakinta ƙasa-ƙasa yace"kunyata kuma akeji yau dama zuwa nayi ki rakani wani guri,maƙe kafaɗa tayi tace"ni babu inda zanje,Ummi dake fitowa taji Saleema na faɗar haka tace"tunda bazataba ai ba dole bane ko,Mama dake bakin ƙofa tace"maza tashi kitafi banson shashanci mijinki namiki mgna amma kinacewa bazakiba,kalmar miji saita bata dariya a ranta tace"to naga baayi bikiba kuma bantareba,tashi tayi ta ɗauki gyalenta da jaka suka fita Falmata na musu adawo lfya don itama anjuma Mhd zaizo ya ɗauketa".
Mota suka shige ya tada sai amusement park gurine wanda ya haɗu sosai gashi shigarsu kusan kala ɗaya don shima blue shar yasa up and down sai sun glass dake fuskarsa yayi kyau sosai,a motama kanta na gefe taƙi kallonsa,cikin sanyinsa ya parka motar gefe ɗaya yana kallonta yace"NurulQalb nifa gaskiya wannan kunyar tana kasheni dan Allah kidaina yaƙarasa zancen yana matsowa jikinta kamar zai shigemata,baki ta turo tace"to bakaibane kakesani jin kunyaba saika.."ki ƙarsa mana sai indinga taɓaƙi to imbanmiki wazanwa koso kike inda mata inje nayi abinda banyiba da,kai ta girgiza tare da kallonsa tace"to aisaika bari innnatare ko,murmushi Yayi yace"Insha Allah tare zamu tafi Jigawa inkama gida kinga ai itama tarewace kullum zannakaiki makaranta donsu Abba sun canza shawarar barinki makarantar tunda saura wata huɗu kigama ,kinga nima insha Allah inasa ran samun aiki ko yaushe kinagamawa zamuzo ayi biki a miƙaminke kacokam amma fa inajin lokacin ansamu Baby yaƙarasa zancen yana kashe mata ido ɗaya,murmushi tayi jin yadda yaketa shafata dama tasan Saleem sarai dauriyace yake akanta,saidaya gama abinda zaiyi suka ƙarasa,sosai sukasha ice-cream sunata ɗaukar hotuna,basu suka koma gidaba sai ƙarfe 9:00pm amaimakon ta wuce part ɗinsu saima yaƙi sam ya tubure akan lalle saidai suje part ɗinsa haka tabisa tana ta zumɓura baki don ita yanzu tsoransama takeji,suna shiga parlourn yasa key tare sa wucewa ɗakinsa ganin yabarta kusan minti 20 yasata zuwa tana cewa"Hamma na Dan Allah kazo ka buɗemin nafita kaga Ummi zatamin faɗa wlh,jin shiru tasata shiga ɗakin amma abindatagani yasata rimtse idanuwanta jikinta na rawa ta juya baya tama kasa fita,Saleem wanda yanzu fitowarsa kenan daga wanka babu kaya jikinsa ganin yadda take karma ne yasashi ɗaura towel ya ƙaraso gunta tare da rungumeta ya mannna ƙirjinsa da bayanta,jinsa ajikinta yasata sakin siririn kuka don ta tsorata ainun ganinsa hakan,juyota yayi ya ɗagata cak sai kan gadonsa wanda yake makeke sai ƙamshi ke tashi ga sanyin AC,jinta akan gadonsa yasata buɗe ido cikin marairaicewa tace"dan Allah Hamma Saleem kayi haƙuri kabarni intafi wlh dare yayi,yace"zanbarki amma ki nustu wasa kawai zamuyi i promise nanda awa ɗaya zaki tafi,zatayi magana taji yana zare doguwar rigarta,idanu ta zaro wanda suka cike da ƙwalla sai sheƙi suke,baki na rawa tace"Hamma Saleem banaso kadaina wlh banaso,baikulataba saima bakinsu daya haɗe gu ɗaya yanacigaba da fatali da duk abinda yake jikinra daga ƙarshema ya wullar da towel ɗinsa tare da rufeso da blanket,itakam yautaga takanta don saƙonnin Hamman nata yau ba wasa sam acikinsa murzata yake iya son ransa duk jikinta rawa yake can de dataga yafara fita hayyacinsa yasata fashewa da wani uban kuka kamar yazoyin mai gaba ɗaya,riƙeta yayi gam yana nishi jin yanason releasing ,kwantawa yayi jikinta tare da rungumeta yana goge mata hawaye yace"nagode sosai My Saleema kidaina kuka banfa miki komaiba a wasa kike kuka inmukazo ɗayan fa,zamewa takesonyi amma ta hanata haka ta haƙura tana rintse ido don sosai jikinta ke mata ciwo ga ƙasanta namata zafi sbd yadda yayi fingering ɗinta,jikintane yafara ɗaukar zafi-zafi duk tayi laushi ,ganin hakanne yasa yafara ƙoƙarin ɗaukarta ƙi tayi haka ya haƙura yabarta amma cikin kula yace"kibari naɗan taimakamiki mana jikinki yayi zafi,cikin shagwaba da raki tace"nide kabarni zanje gun Ummi,ganin zara birkicemasane yasa yamiƙo mata kayanta tasa ta tashi tafara tafiya a hankali dukda babu abinda yashiga tsaƙaninsu amma yaji tausayinta yadda take tafiya yasan tanajim zafi,murmushi yayi kuma inya tuna abinda ya wakana ɗazu sosai Saleema ke isarmasa,ita kuwa tana zuwa a parlourn ta tadda su Ummi gaisgesu tayi tare da musu sannu da zuwa,Ummi ce ta amsa tace"sai yanzu maza jekiyi wanka kizo kici abinci,tace"Ummi a ƙoshe nake kaina ke ciwo zanje na kwanta,cikin kula Ummi tace"toh ga maganinan Falmata zata kawomiki saikisha aidama dole kanki yayi ciwo tunda akabibiya kunjw gu mai hayaniya gashi ke bakison hayaniya,wucewa tayi tana daidaita tafiyarta ,banɗaki ta wuce tayi amfani da ruwan ɗumi tare da tsarkake jikinta tafito ko kaya takasa sawa da towel ɗin tashige bargo ta lulluɓa jikinta ,Falmatace tashigo tamata sannu tare da bata maganin tasha ,cikin kula tace"nifa a ɓangaren Mama zan kwana said safe,jinjina kai kawai Saleema tamata sannan tafita,a hanya Falmata ta haɗu da Saleem wanda yakeson yakaimusu tsarabar da Saleema ta manta,miƙawa Falmara yayi nata dana Mama yace"ga na Ummi basainamajeba inkin dawo saikikaimusu,tace"a'a yau agun Mama zan kwana ka kaimata,jinjinakai yayi yawuce,Baisamu kowa a parlournba donhaka yashige ɗakinta,hangota yayi tana bacci ƙofar yasama key tare da cire jallabiyar jikinta yarage dagashi sai boxer da short nicker,hawa gadon yayi tare da shigewa bargon ya janyota jikinsa jin haryanzu da zafi,ƙara shigewa tayi don taji daɗin sanyin datake samu daga gareshi,towel ɗin dake jikintane ya warware yaga baɓu komai a jikinta,sauƙa yaƴi ya ɗakko riga yafara ƙoƙarin samata ,buɗe ido tayi cikin zabura tace"Hamma wlh Ummi fɗa zatayi kagama banda lfya dan Allah kabari banaso kafita ,cikin lalllashi yace"am sorry bacci zantayaki amma ko taɓaki bazanyiba kuma kinga Falmata batanan Ummi bazata ganniba da asuba zanfita,rigar ya samata wacce tamata kyau sosai a kan jikinsa ya kwantar da'ita tare da lulluɓesu nan danan bacci ya kwashesu.
YOU ARE READING
KANKI KIKA CUTA
FanfictionLabarine akan soyayya,cin amana da tausayi,tunasar da iyaye da emmata da ilimintarwa.sakayya Read and find out d main lesson in it