👩🦰👩🦰👩🦰👩🦰
KANKI KIKA CUTA
👩🦰👩🦰👩🦰
👩🦰👩🦰
👩🦰
(Tsantsar cin amana)Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.And now with the heart touching one.
KANKI KIKA CUTA¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09
💥
Vote me on wattpad
YoungNovelist4My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/My twitter link
https://twitter.com/YoungNovelistII?s=09
Khadeejah Hydar Young Novelist.
Follow nd show love🙏🏻DEDICATED TO
All member of Hydar and Muhammad's Family.SPECIAL GIFT TO
Anti Zainab Muhammad
Ukashat Muhanmad Bello.Episode Twenty one✍🏻
MOURNING(Alhini)Saura wata ɗaya auren Saleem da Haleema inda abubuwa ke ƙara taɓarɓarewa tsakanin Saleem da Saleema tsana sosai yanzu yakemata abincinta kuwa bayaci ko kallon arziki bai haɗashi da'ita da zata shekara tana masa magana bazai amsaba hartakai yanzu tadaina biyesa tadaina masa magana itama amma aduk lokacin data tuna soyayyar dake tsaƙaninsu da Saleem a da abinnamata ciwo haryasata kuka ga baƙincikin cin amanar da Haleema tamata,ta rame ta lalace kamar ba Saleema ƴar gayuba sannu sannu ciwo ke cinta a zuciya batare da sanin kowaba.
Zaune take a ɗakinta kawai taji ana knocking kamar bazata fitaba saidai tasa hijab tafita don buɗe ƙofar,wani ihu ta kurma tare da rungumeta cikin fara'a tace"Falmata kece agidana yau,Falmata dagaske ke nake gani saikuma tafashe da kuka,rungumeta Falmata tayi batare datahanata kukanba don shikaɗaine zatayi taji sassauci a ranta saida taga kukan yaki ƙarewa taja hannunta suka zauna tana sharemata hawaye ,tashi Saleema tayi taja hannun Falmata zuwa ɗakinta cikin kuka tace"Falmata kiga halin ɗa namiji ko ,kinga me Hamma Saleem yakemin sam yadaina sona baya tausayina danasan haka aure yake wlh dabanyiba Falmata gwara yasakeni na huta Haleema fa zai aura,ya rasa dawa zaici amanata saida ƙawata ai gwara yaje yanemi wata akan Haleema amma bakomai KANTA TA CUTA,Haleema wacce tausayin Falmata yagama mamayeta tasan sarai ba banza akabar Saleem ba amma taya zata fahimtar dasu hakan zadai taci gaba damasa addu'a tasan is not easy abinda aka mata amma haka qaddararta take cikin lallashi da kwantar da hankali tace"Saleema kiyi haƙuri kici gaba da addu'a karkima Saleem rashin ɗa'a kibisa a matsayin mijinki itakuma Haleema kibarta da Allah komai nada lokaci Allah baya bacci,a hankali tace"Falmata zanbar gudannna i can't stand it bazan iya kallon Saleem da wataba watanma ƙawata ,inajin zuciyata kamar zata buga,share hawaye Falmata tayi cikin tausayin ƙawartata tace"babu inda zakije Saleema kizauna kisa haƙuri da dangana komai me wucewane don haka kiyi koyi dahalin manzon tsira,shiru Saleema tayi tanajin nutsuwa aranta ahankali tace"Ummi da Abba basason auren amma Mama da Abbana suka goyamasa baya gashi auren saura kwana 20,Falmata tace"karki damu komai zaizo da sauƙi kinji,suna zaune sukaji muryarsa yana cewa ku ajiyeanan intagadama tagani nide nafita haƙƙinta,bayan kamar awa ɗaya suka fito don ganin me aka ajiye,akwatunane guda goma sha biyu kowanne kalarsa daban masu tsada ,kafin suyi magana Ummi tashigo Saleem biye abayanta,cikin haɗe fuska Ummi tace"wannnane lefen Saleema to wlh Saleem kayi ƙarya Saleema tafi ƙarfin haka agunka kayannna banasonsu basuminba kuma ka ɗauke kaje ka haɗama amaryartaka inyaso kabata takardarta don tafi ƙarfin zama da maciya amana marasa tsoron Allah,kafin na irga goma ka kwashe kayannna kafita dasu wlh kafin na tsinema albarka,cikin rawar murya yace"Mama kiyi haƙuri nakawo kayanne don naga itama banmata lefe ba kuma kayan faɗar kishiyama haka shine nahaɗa duka,Faɗar kishiyar uwarka nace mara kunya fitsararre ka ɗauke kayanka ni zanma Saleema komai,karka sake shiga harkarta kuma wlh inkayi aurennan ka muzgunamata banyafemaba duniya da lahira dama nibada yardata kayi aureba kaje duniyace zata koyama hankali,da sauri Saleema tace"Ummina dan Allah karkimasa baki ki kyalesa kisamasa albarka insha Allah komai mai wucewane,Ummi takalleta cikin fushi tace"ɗakko hijab ɗinki keda Falmata ki rufe ɗakinki kizo mutafi har sai bayan auren zaki dawo yaje yagama fitsarrasa kuma wlh ka kwashe kayannan bamason tsiyarka daga haka tasa su Saleema a gaba suka fice akabarsa a tsaye,tsaki yaja yace"munafuka hartana wata Umminta uwarki ko uwata akwati kuma badon Haleema tace inkawomikiba ko kulaki zanyine ai gaba takaini ajiyema Haleema ta zanyi".
YOU ARE READING
KANKI KIKA CUTA
FanfictionLabarine akan soyayya,cin amana da tausayi,tunasar da iyaye da emmata da ilimintarwa.sakayya Read and find out d main lesson in it