KANKI KIKA CUTA
👩🦰👩🦰👩🦰
👩🦰👩🦰
👩🦰
(Tsantsar cin amana)Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.And now with the heart touching one.
KANKI KIKA CUTA
✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/
*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.**Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*
Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.
*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*
*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*
Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.
Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
🌼🌼🌼
Vote me on wattpad
YoungNovelist4My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/My twitter link
https://twitter.com/YoungNovelistII?s=09My Instagram
Khadeejah Hydar Young Novelist.
Follow nd show love🙏🏻DEDICATED TO
All member of Hydar and Muhammad's Family.SPECIAL GIFT TO
Anti Zainab Muhammad
Ukashat Muhanmad Bello.Todays dedication goes to GOLDEN PEN WRITERS,ina alfahari da dawowata cikinku,Allah ƙara haɗa kanmu.
Princess Fatima Mazadu ƙauna ɗaya tak agareki.Maman Deeja nasanda ƙauanarki akan Novel ɗinnan kuma ina alfahari da hakan.
Maman Afnan
Ina bala'in yinku.Episode Twenty Nine✍️
(The Promise)Shiru tayi batayi maganaba can kuma tace"to Mama insha Allah zankoma amma ba yanzuba nan tasake ƙiran Falmata,cikin tsokana tace"Mama ina wuni ya ƙanwata da takwarata,cikin dariya Muhammad wanda yaji mai tace yace"nikam karkisakecemata Mama karkimaidamin da matata tsohuwa,dariya sukayi duka Saleema tace"gobene suna ko,Falmata tace"eh ai zakizo ta tambayeta da gan-gan,cikin murmushi tace"zanzo amma bayan suna sainazo nakoma in jama'a sun watse,tace"tohm Allah yakawoki lfya daga haka suka yanke ƙiran.
Haleema kam yau cikinta wata uku na Fareeda wata biyu kowa na laulayi mai shegen wahala da shegen kwaɗayi Saleem kam yanashan aiki shine shara shine tayata aiki shine wanke-wanke donma yanamusu take-away har ruwan wankanta shikeja yazama wani soloɓiyo sai abinda ta zartar a gidan itada mahaifiyarta,sam baida rest of mind a gidansa daga aikin office sai aikin Haleema,Mama kam takanzo dubata amma Ummi sau ɗaya tazo tagaidata sam taji batason cikin dake jikin Haleemar amma babu yadda ta'iya na ɗantane amma sam batason ɗan cikinnan".
YOU ARE READING
KANKI KIKA CUTA
FanfictionLabarine akan soyayya,cin amana da tausayi,tunasar da iyaye da emmata da ilimintarwa.sakayya Read and find out d main lesson in it