Episode 10

127 6 0
                                    

(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09

👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
KANKI KIKA CUTA
    👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
         👩‍🦰👩‍🦰
            👩‍🦰
(Tsantsar cin amana)

Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)

From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.

And now with the heart touching one.
KANKI KIKA  CUTA

Vote me on wattpad
YoungNovelist4

My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/

My twitter link
https://twitter.com/QueenDeejerht?s=09
Follow 🙏🏻

Instagram
Khadeejah Hydar Young Novelist.
Follow nd show love🙏🏻

DEDICATED TO
All member of Hydar and Muhammad's Family.

SPECIAL GIFT TO MUHAMMAD UKASHAT.
ZAINAB MUHAMMAD.

Wannan shafin nakune.
Mummyn Affan.
Aysha Musa.
Fatima Musa.
And my lovely daughter Meenal.
Rahma gmina.

FREE PAGES

EPISODE TEN✍️
    FALMATA.

8:00am
Washegari da sassafe Saleema ta tashi da farinciki don zata ƙarbi baƙwancin Falmata,girki kala-kala tamata tasake gyara koina na gidan don a ɗan zamanta da'ita sun shaƙu sosai.

Misalin sha biyu na rana Falmata ta iso Lagos-Island driver ne yaje ya ɗakkota buɗe baki tayi tana kallon haɗuwar Lagos-Iland ɗin taji ana faɗar kyansa amma batayi zaton yakai hakaba,unguwar masu kuɗi ce cool and calm komai nasu is special,jinjina kai kawai  tayi ,amma aranta taji daɗi don burinta nazuwa lagos yacika ,tanajin labarin yadda beach da gurare masu kyau yake a lagos,da shigowarsu gate ɗinsu Saleema tasha mamaki don ganin yadda gidansu ya haɗu komai kamar sabo,Saleema ce tafito da murmushi ta rungumeta tace"welcome to my home Besty,murmushi tayi tace"tnx dear,daga haka Saleema takama hannunta sukayi parlour tana ƙiran sunan Ummi,kallon haɗuwa da dukiyar da'aka kashe ma parlourn Falmata tayi,Ummi ce tafito tana murmushi" ah manyan baki sannu da zuwa yau de ga Falmatan da'ake bamu labari a gidanmu,to Auta bakice tazaunabafa kin riƙemata hannu ai kya bari ta zauna ita datakwaso gajiya,har ƙasa Falmata taje tagaida Ummi ,bayan sun gaisa da Ummi ne Saleema tace"muje dining kici abinci saikiyi wanka ki huta,aɓinci kala-kala tagabatar mata dangin su amala da ewedu,abincin yoruba,shinkafa,pepper soup,da gashashshiyar kaza gasunande birjik ,bayan taci ne suka shiga ciki tayi wanka nanfa aka hau firar yaushe gamo,suna tsaka da fira ne Haleema tashigo fuska ba walwala ko sallama batayiba tajefata leda cikin ɓacin rai tace"ga tsiyarkinan kin manta aguna jiya damukaje outing kika nuna saurayinki yafini daga haka tafice tana jin ƙuna a zuciyarta,Saleena kuwa cikeda mamaki take kallon ledar dakuma nazartar maganganun Haleema,Falmata tace"wannan itace Haleemar ,eh itace kingafa jiya muka fira tare nan ta kwashe duka labarin fitarsu na jiya tafaɗamata taƙara da cewa"wlh bamusamu saɓaniba har muka zo gida kuma wannan ledar kayantace aciki bansan meyasa tadawomin dashiba ko wani abunne yafaru,murmushi Falmata tayi tace"wataƙil kin ɓatamata rai bakisaniba kibata haƙuri,zatayi magana saiga Ummi tashigo ɗakin tana cewa"Auta meyahaɗaki da Haleema naga tafita a fusace?,wlh nima Ummi bansan menamataba ina zaune ..nan tafaɗamata meyafaru,cikin jinjina kai Mama tace"to ai saikije kiji meyafaru nasande haka kawai Haleema bazatamiki hakanba,cikin sanyi tace"toh Ummi zanje daga haka Ummu tafita".

KANKI KIKA CUTAWhere stories live. Discover now