Episode 46

105 5 0
                                    

KANKI KIKA CUTA
    👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
         👩‍🦰👩‍🦰
            👩‍🦰
(Tsantsar cin amana)

Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)

From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.

And now with the heart touching one.
KANKI KIKA  CUTA

     ✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶  *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.

*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*

Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.

*Bismillahir Rahmanir Raheem*

   
Vote and follow me on wattpad
@YoungNovelist4

My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/

My twitter link
https://twitter.com/YoungNovelistII?s=09

DEDICATED TO
All member of Hydar and Muhammad's Family.

SPECIAL GIFT TO
Anti Zainab Muhammad

Vote nd read via this link on wattpad
https://my.w.tt/ZxkqnOOO2bb

Like, join and comment to read this novel from page one.
https://www.facebook.com/Khadeejaht-Hydar-Hausa-Novels-YoungNovelist-101121485268631/

  Episode Fourty Six.
 
    💃Ummi tace"Saleem kaida wa zaku tafi,sai yanzu yagane Saleema wayo ta masa amma dukda haka sai ya dake yace"Ummi dare fa yayi mutafi,daƙuwa Ummi ta masa tace"Saleem yarinya da ɗanyen jego zaka kaita gida wazai kula da'ita kuma haihuwar fari gamu a kusa,yace"Ummi Allah gidan bazaiyi daɗi ba nidai...." wai Saleem da dawa kake kwana Allah kafita karna ɓatama rai,Mama dasu Abba murmushi kawai sukayi don Saleem akan Saleema  manta kowa yake,Abban Saleema yace"jeka kwanta ɗakin nata kaji Babana ai duk ɗayane basaika wahalar da kankaba inyaso kafin suna saika kama tunda ai bayan suna da kwana 7 za'a maida maka iyalinka,ba kunya Saleem yayi godiya yawuce ɗakin Saleema,wannan karonma kowa saida yayi murmushi,don shi wanda yayi abunma ko ajikinsa,yana shiga baigantaba yaji alamun tana bathroom,fitowa tayi daga ita sai towel,ganinsa yasa ta gyara towel ɗin ya sauƙa da mamaki takalleshi ,tun kafin tayi magana yace"eh dole fa ki kalleni da mamaki tunda kin shiryamin gadar zare ina zuwa Ummi takorani ai alhmdlh Abba na nagun ya goyamin baya anan zan kwana,murmushi kawai tayi tasaka kayanta ta fesa turare tahau gadon ta kwanta,yarinyar ya ɗauka yasa a net ɗinta shikuma ya matso kusa da Saleema,kallonsa tayi tace"Sahab wane suna zamusa mata?yace"sunan Mama mana saima kin tambayeni,tace"a'a wlh sunan Ummi dai,yace"nariga nai mata huɗu ba ai,aikuwa ta rikicemasa tafara ƙananan kukanta murmushi yayi yace"haba babyna daga haihuwa sai kuka ai yadda kikace hakan za'ayi,murmushi tayi tace"ka nemi sulhu yaro,dariyace takamasa wai yaro yace"yarinya ai kinga aikin yara yau ai,yarinyar ya ɗauka yamata huɗuba da mai sunan Ummi,Saleema tace"zamuna cemata NURUL AYN(sanyin idaniya)da murmushi yace"perfect name matar.

Suna zaune a parlour dukansu kawai suka ga ana shigo da kaya babbar akwati da kuma ƙanana biyu sai su pampers baby bath set da baby wordrobe har baby net kala kala kaya birjik,a ƙarshe Saleem yashigo,Mama tace"Babana sannu da aiki duk waennan kayan,murmushi yayi yace"Mama to ai ba'a gama kawo waba waennan ai sunyi kaɗan,Ummi tace"ah to gwara ka ƙaro,dariya kawai yayi yakai dubansa ga Saleema yana kallonta,itama shi take kallo,kallon kagama min komai,miƙo mata hannu tabasa Nurul ayn,tashi tayi ta miƙa masa tace"tayi missing ɗinka yau tun safe,yace"nima nayi kewarta amma ba yadda nayi kewar maman Bbay ba, ni wlh ayi suna mukoma gida,zaka rantse ba magana sukeba don tana gyarama Babyn kayane shikuma yana riƙe da'ita,ita tanajin daɗi sosai yadda Saleem bai nunama Baby soyayya sama da'itaba kowa da nasa hurumin,tace"karka ƙara wasu kayan waennan ma sunyi yawa kabari kawai inta sake wayo don naga Ummina tawa agric ce,yace"ur command is my wish Baby,shi da'ita suka kai kayan ciki yatayata suka jea komai,tace"Allah Sahab saikaga yadda ake mannamin ruwan zafi ,yace"haƙuri zakiyi amma fa jikinki na kyau yafaɗa yana mata murmushi,itama murmushin tayi tare da ɗaukar Baby don shayar da'ita.

Yau takama suna gida yacika maƙil da jama'a ƴan uwa har mutan jigawa saida sukazo Inno balarabiyar kakarsu ma tabiyo ayarin ƴan biyu dasu Abbas sunzo suna ko'ina ka waiga jama'ane agidansu Ummin,mai jego kuwa tananan tayi ɓulɓul abunta da ƴarta wacce duk wanda ka kalla inde danginsune to yarinyar na kama dashi donsu haka zuri'arsu take da KAMANNI kowa kagansa kaga ɗan uwansa,bawai kamanni ta jini ba a'a komai zakagansu iri ɗaya saidai ɗan banbanci,Abass kuwa kamannins da babyn harya ɓaci don har yanayin dariyarsa yana yaro irinta babyn ce sai isa tunda sukazo kullum tana guns saidai in zatasha don yarinyar ba rigima,a masallacin ƙofar gida aka raɗa wa yarinyar HAFSA taron daya samu halartar jama'a dayawa dayake sunday ne babu masu zuwa aiki dayawa,abinci kuwa ba'a magana anyi kala kala harsu masa da sinasir ga miyar ganyen dataji tantaƙwashi,ga jollof ga amala da ewedu abinci dai kala-kala ga drinks,acikin gidama mata sun kunna babbar MP3 sunata shan waƙa emmatan familyn dasukayi anko kala ɗaya sunsa sai rawa suke ƴan biyu suma da ankusa aurensu tare da na yayansu Abass sai rawa suke ana musu liƙi,suna cikin rawa aka fito da mai jego itama ta taka,a tsakiya suka sata tana rawa suna zagayeta ana haka su Saleem suka shigo nan emmata suka masa caaa akan dole shima ya shiga dolensa ya shiga yana murmushin ganin farincikinsa tana annashuwa,kuɗi Abass yafara watsamusu Muhammad na tayashi,Falmata ma sai rawa take Muhammad namata liƙi,daga baya kuma aka fara ɗaukar hotuna don dama masu vidios sun daɗe suna aikinsu,hotuna sukahauyi hardasu Ummi har Inno tsohuwa ma wanda sukayi kap familynsu dasukazo sunan harsu Abba saida suka ƙira wai sai anmusu hoton family,haka su Mhd da Falmata sunsha hotuna mai jego sai canza kaya take ana shagali.

Ƴan Golden pen na hango kowa da golden pen a hannunta zata rubuta rahoto✍️,Anti Princess itace a gaba tasha gogoro ga ƴan biyu sungirma sun ƙara kyau.
Ya Omar ansha gezna sai kyelli take.
Abdur rahman Aiimar
Namesy Deeja One love.
Maryam
Anup
Batoola
Mrs Jameel
Antyn twins
Rabee
Oum deedat
Teema
Lipton gel
Queen Indo
Da duk wani member na golden duk nagansu sunyi kyau kamar asacesu don Saleem ma saida yakusa faɗuwa 🤭🤪🤪

Aminiya ta gaskiya UMMU NAJMA nafara hangowa cikin tawagar ƴan PROFICIENT WRITERS sai Nusyy ƴar amana sunsha ado suna kyelli abunku da farare Ummu Najma sai shakara take don kyau tayi ta saje da larabawa su Saleem har Abass yaji dama yasani baiga budurwarsa Safiyya ba da'ita zai aura🤪🤪,gaskiya tawagar ƳAN Proficient Writers sunmana kara don YA INDABO har waƙa yama mai jego wow sai kunjita ai abun yayi daɗi,banda murya dana rera muku amma zan gayya tosa ya rera muku don abakinsa zaifi daɗi.

Haka taro ya tashi cikin annashuwa da farinciki.

💃😫wash Fans nagaji ,mu haɗu a next page kuma last  page Insha Allah.

Ina muku fatan Alkhairi.

Autar✍️💃
Billyn Hamma

Share
Comment
Vote my wattpadians.a

KANKI KIKA CUTAWhere stories live. Discover now